Breaking News

Wata karuwa 26


Sunkuyar dakai tayi Abdu yayi saurin cewa “Nop kawai abubuwa ne sukayi yawa auntynmu ashe muna ranki bamuyi tunanin zuwanki yanzu ba munyi tunanin sai kinzo mana Barka…..” Wata dokawa Æ™irjinta yayi tace “what kardai har an samu Æ™aruwa” murmushi Aneey tayi lkcn da yake cewa da ita kiji da baÆ™uwarki zanje office” da sauri tace “Prince bafa ka warke ba don Allah kada ka fita….” Numfashinta ne ya dauke saboda jin bakinsa cikin nata ya saketa a hankali yace “Dama kece matsalata kuma kin bani magani nasha sai gaba kuma” binsa tayi da kallo har ya fice daga sashin taja ajiyar zuciya ta zauna suka gaisa da Hasina Hasina ta ware kamar babu komai take bin falon da kallo tace “Wow gdan da nake mafarkin samu My Jinin jiki kin samu wlh ki godewa Allah yana sonki yanzu meye yayi miki saura gashi kin kusa cinye gdan yanzu kina haihuwar cikin nan shikenan kin cinye gdan”

 

Murmushi tayi tace “Yaya kenan wlh banida komi” zaro ido tayi tace “kina me kika sake haka?” Ƙasa tayi da kanta tace “yaya kenan ai abin rabone tunda bani zan bawa kaina ba kinga ai dole na jira abani balle ma yaushe akayi shukar da har zatayi tsiro” ajiyar zuciya tayi ta fara zagaya gdan Hanisa ta nemi guri ta zauna saboda Æ™afarta rawa takeyi rashin sabo gashi ta gurzu yau zagaye gdan Hasina tayi sosai itace har É—akin Aneey harda buÉ—e wadrobe ganin yanda wardrobe É—in take shaÆ™e da kaya wani bakin ciki ya Æ™ara dasuwa a ranta tace “Hmmm da tuni nice anan fah koda yake lkc tunda nazo bazan bar gdannan ba saidai ita tabarmin gdana dama ita ta cuso kanta”
Ɗakinsa ta shiga ta tsaya tana karewa dakin kallo ga robar drip ɗinnan daya cire gajeren wandonsa bra ɗin Aneey da pant ɗinta ga kuma kayansu duk a yashe a ƙasa wasu hawaye suka zubo mata tayi sauri gogewa kishi ya tokare mata maƙogaro.

 

BuÉ—e Æ™ofar da taji anyi ne yasata saurin juyawa suka haÉ—a idanu da Aneey dake yar duniya ce ta maze tace “Kin samu duniya yarinyar nan wato da ranar ma bazai barki ki huta ba shifa mijin nan naki idan kika sake wlh saiya kwance miki notin tsuliya baya gajiya da sex kamar masifa” haÉ—e rai Aneey tayi tace “Kizo ki huta” waskewa tayi suka fito suka zauna ma’aikata sukayita hidima a sashin abinci gashinan kala² saida ta zaÉ“a sannan sukaci Aneey dake a gajiye take suna hirarsu tana tambayarta Mama da Baba Hasina tace “Yo Mama da taso hanani zuwa nifa zuciyata ce taki nutsuwa naji inason zuwa naganki banji daÉ—in abinda ya faru ba Aneey zuciya ce batada Æ™ashi wlh sai bayan kin fito hankalina ya tashi maganganunki suka rinÆ™a dawo min bai kamata ace na biyewa shaiÉ—an namiji ya shiga tsakaninmu ba kiyi hÆ™r don Allah wlh daga baya na gane Abdu ba Æ™addarata bace kuma nayi nadamar Æ™in tsayawa na fahimci Æ´ar’uwa me adalci kamarki…..”
Rufe mata baki tayi tace “bantaÉ“a jin haushinki ba hasali ma kunyar ki nakeji har gobe ina kallon kaina a naci amanarki Yaya banida yanda zanyi da Abdu ne amma wlh ni zuciyata ta kasa karÉ“ar auren nan har yanzu da ace zai yuwu zan iya bar miki shi…..” Saurin rufe mata nata bakin tayi tace “Habadai ai har abada kawai kedai ki zauna ki rayu da mijinki lfy Amma fah gsky kada ki yarda ki bari yayita sukwaneki akwai matsala”

 

Dubanta tayi da sauri tace “Saboda me Yaya?” Murmushi tayi tace “zan fahimtar dake a hankali” bata zafafa ba sukaci gaba da hirarsu har bacci ya É—auke su tun daga wannan rana da Hasina tazo Aneey ta zamewa Abdu kamar nama abinka da rashin sabo duk saita damu juriyarta ta kasa É—auke shi shiÉ—in irin mazan nan ne da basa gajiya da sex a dare sai yayi sau huÉ—u haka don babu yanda zatayi take jurewa su kwana ba bacci da rana ma ya nema duk bata gaza masa A gefe kuma Hasina na bugun cikinta amma taÆ™i faÉ—a mata damuwarta har suka É—ebi wata guda itadai Aneey abin ya fara isarta ganin Hasina batada niyyar tafiya da farko tayi mata mgn sai tace karatu takeson farawa a garin shiyasa tazo take karantar yanayi kullum zasuyi wanka da yamma su fice da Maryam su zaga gari ganin Aneey ta fara nuna mata alamun zata iya cewa tabar mata gida yasata neman Admission É—in gaske abinka da 9ja kuma tanada abin badawa nan danan ta samu ta fara shirye-shiryen karatunta.

 

Abdu ne ya samu Aneey yake tambayarta yaushe Hasina zata tafi ta dubeshi idonta ya ciko da ruwa tace “nima na matsu ta tafi taÆ™i yanzu haka ma ta samu Admission anan karatu zata fara a makarantar su Merry Ni bansan waye ya shige mata gaba ba ta samu Admission É—in” ganin yanda ta damu yasashi kwantar mata da hankali yace “karki wani damu ai kema zakifi jin daÉ—in zaman kina ganinta zatake rage miki kewar gda” kwantar mata da hankali yayi sosai ya yaudareta suka lula sama ta bakwai, yaÉ—uwar jinin Marry da Hasina da kuma yanayin É—abi’arsu da tazo É—aya shine dalilin da yasa Aneey ta samu sauÆ™i Hasina ta tattare kayanta ta koma sashin Marry suketa iskancinsu tare babu kwaÉ“a bare harara ita sai hakan ya zame mata sauÆ™i ta samu damar kula da mijinta.
Watansu huÉ—u da aure ta fara rashin lafiya me zafi bata iyacin komai kullum ita kenan bacci likitan gdanne yazo ya dubata yayima Abdu albishir ciki ke gareta yayi farin ciki sosai itama tayi murna abu É—aya ya fara basu matsala yanzu kwata² bata iya É—auke buÆ™atarsa da ya hau kanta saita kama amai, son da Æ™aunar daya É—orawa cikin ne yasashi bai wani damu ba yaci gaba da kula dasu.

 

Yayin da ita kuma Hasina take cikin tashin hankali da samun cikin na Æ™anwarta tabbas tana neman wasa da damarta yauma tana zaune a É—akin Merry ta rafka uban tagumi wayarta tayi ring ta É—aga ganin number Aneey tayi kamar bazata É—agaba Marry tace “Sis Matar Bro na kiranki fah” firgigit tayi ta É—auka tace “Jinin jiki ya jikin?” Kuka taji tanayi tace “ya Salam meye yayi zafi haka?” A gajiye tace “Don Allah kizo inason ganinki” miÆ™ewa tayi ta fita ta nufi sashin ta tarar da ita a kwance a É—akinta ta zauna tace “meye ya faru?” Cikin kuka tace wai dama haka maza suke?” Da sauri ta dubeta tace “me yayi miki?” Kukanta ta tsayar tace “da baya damuwa amma yanzun ya fara damuwa Jinin jiki na cewa yayi banida wani amfani waishi baiga amfanina ba”……..

 

*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkin san siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya*

 

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*WATA KARUWAA* Na kuÉ—ine ,Zafafa ne Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU✨ MASU HASKAWA* Da suke zuwa maku daga alÆ™alumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haÉ—a da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA’AWA* Daga AlÆ™alamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauÆ™an farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *ÆŠaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma Æ™asaitattu ba’a barku a baya ba,ganaku kaÉ—an cikin tunjimin aljihunku_
*ÆŠaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account É—in_
0255526235
_Fauziyya Tasi’u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ “`Sai munjiku Masoyan Amana….ShareShareAnd ShareHabibties Allah ka barmu da masu sonmu“`♡♡

 

*OUM HAIRAN*
[12/16, 2:36 PM] Oum Hairan&Affan: *Wata karuwa*

*Oum Hairan*

 

No comments