Breaking News

Wata karuwa 32


Cikin tsananin damuwa ta kira Mama saida tayi ring uku sannan ta É—aga tana kuka ta zayyane mata komai maimakon hankalin Mama ya tashi kawai sai taji tayi tsaki tace “To ai kece kikaci amana ba itaba dama itace zaÉ“insa bake ba ke matar cushe ce wadda bata daraja saboda haka zaifi miki ki kawar dakai Hasina dai bazata baro garinnan ba saita gama karatunta kuma idan mijinta ya zaga bazance karta bashi ba ta bashi ya lasa abinsa ne”
Cikin kuka da sallamawa tace “Mama Abdul-Ahad mijina ne fah kuma kece da bakinki kike cewa bazaki hana yayata taci gaba da bibiyarsa ba Mama wannan shine irin naki hukuncin wannan shine adalcin da zakiyi tsakaninmu?”

 

Murmushi Mama tayi tace “sai kuma kiyi Aneey Ni nariga na sallamawa duniya ke” Æ™it ta kashe wayarta Aneey ta rungume wayarta tanajin wani sabon kuka ya kwace mata a fili tace “Ni wacce irin uwa ce damu?” Kuka takeyi sosai tun ranar har zuwa dare bata daina ba tanata kukanta taji an safa kanta taja ajiyar zuciya da sauri ta É—ago ganin surukarta saida gabanta ya faÉ—i tsoro ya shigeta Mother ta durÆ™usa tace “akwai abinda kuke É“oyewa dagake har mijinki Aneey Please meye yake faruwa ne da yake neman haifar muku da matsala”
Wani kukane me ciwo ya kufce mata karon farko a rayuwarta da wani cikakken mutum ya tsaya domin jin damuwarta har ya roÆ™eta sanin dalili bayan mahaifinsu kwantar da kanta tayi jikin Mother nan hankalinta ya Æ™ara tashi hÆ™rn matar É—annata yana É—aya daga cikin abubuwan da suke Æ™ara mata Æ™ima a gurinta ta shafa kanta tace “Idan har kin É—aukeni uwa ki faÉ—a min meye matsalarku Prince yanacan tunda yaji labarin barinki gdan ya faÉ—i sai yanzu da akace anganki a É“angaren bayi sannan ya samu nutsuwa don Allah meye ya faru shi yaki faÉ—amana komai”

 

Cikin muryar kuka tace “Babu komai Mom nidai don Allah Hasina tabar gdannan wlh idan bata barshi ba Ni zan barshi bazan iya zama ina kallonta matsayin kishiyata ba” zaro ido Mom tayi tace “kishiya kuma ta yaya?” Shiru tayi taci gaba da kukanta ganin alamun bazata magantu ba yasa Mom janta Suka tafi ta nufi sashinsu da ita saida ta kaita har kan gadonta sannan tace “duk da kunÆ™i faÉ—a mana abinda ke gaskiya bazanÆ™i baki hÆ™r ba tabbas nasan ke akayiwa laifi Aneesah kiyi hÆ™r kowacce mace da take zaune da mijinta hÆ™r takeyi kiyi hÆ™r don Allah” kafin Mom ta fita ya shigo ganinta zaune tanata sharar hawaye yaja wata gwauruwar ajiyar zuciya ya zubanta idanu itakuma ta É—auke nata akansa Mom tayi musu sallama ta fice sun jima babu wanda yace da wani komai saida ya gaji yaja jiki da sanyin gwiwa ya matsa gabanta ya zauna a gefenta ya zuba mata idanu ya rasa da wacce kalma zaiyi mata mgn daÆ™yar ya aro juriya yasawa kansa yace “Aneesah wlh bansan ya akayi hakan take faruwa ba ina roÆ™onki ki tayani da addu’a ko na samu na samu kaina Aneey Ni kaina zuciyata baÆ™i takeyi da wannan abin da yake faruwa na É—auki kusan wata uku bana iya yima Hasina musu komai tace binta nakeyi ban samu kaina ba sai cikin satinnan shine na janye mata ita kuma taci alwashin rabani dake…..”

 

Daga masa hannu tayi tace “don Allah na roÆ™eka kayi shiru bazan taÉ“a ganewa me kake cewa ba bare na fahimceka Abdu kabarni kawai na yarda da duk abinda Æ™addara zata zaÉ“amin wlh ji nake kamar na kasheka Abdu bana Æ™aunarka a yau naji na tsanarka bantaÉ“a jin tsanar wani abu kamark….. Rufe mata baki yayi da sauri jikinsa na rawa yace “wlh Aneey bantaÉ“a jin kunyar wani kamar yanda nakejin kunyarki ba ki taimakeni ki rufamin asiri” bige masa hannu tayi ta haye gadon ta Æ™udunduna zuciyarta naci gaba da Æ™uncin da takeyi haka suka kwana kowa da sako a zucci.
Washegari da safe ta fice daga É—akin ta shirya break ta koma ta zauna a parlourn ya fito ya tsugunna a gabanta yasa hannu ya É—ago fuskarta ya É—ora bakinsa a kuncinta hakanan taji kamar ya É—ora mata garwashi wani baÆ™in ciki ya disashe mata hasken zuciya daÆ™yar tace masa “ina kwana”

 

Murmushi yayi yace “me zanyi ki yarda dani….?” Bai rufe bakinsa ba yaga ta miÆ™e ya saki baki yana binta da kallo yaja fasali yaje shima ya zauna a dinning É—in ta haÉ—a masa break ta miÆ™a masa itama ta haÉ—a takai bakinta taji kamar ta zuba ruwan dalbejiya dole ta aje ta rinÆ™a juya cokalin zuciyarta na karyewa hawaye nabin kurmin idonta.
Hannu yasa ya É—ago fuskartata ya zuba idanunsa cikin nata ta kawar dakai tare da lumshe idonta jikinsa duk yayi sanyi baya Æ™aunar ganinta cikin damuwa yace “kiyi hÆ™r” daga haka ya juya ya fice a kasalce tausayin kansa yakeyi Allah ya jarabceshi da tsananin Æ™aunar Aneey bayason damuwarta bare kuma damuwar da yasan shine sanadinta a wahalce ya yini ranar yana ganin kiran Hasina yaÆ™i É—agawa Æ™arshe ma ya watsata a blacklist shikuma yayita Kiran ta Aneey taÆ™i É—agawa baya Æ™aunar ya kira waya aÆ™i É—aga masa musamman nata da yasan da gayya taÆ™i É—agawa, gashi aiki yayi masa yawa baisan ta inda zai fara ba bare ya samu dama ya fice ya koma gdan.

 

******

Tunda ya fice take kwance a parlourn kallo take amma idanunta abinda tagani jiya kawai yake hasko mata kashe tv É—in tayi ta tashi ta koma É—akinta ta kwanta tanajin yanda É—an cikinta yaketa motsi daga lkc zuwa lkc tana share hawaye tashi tayi zaune cikin kuka tace “Allah kafini kafi uwata kafi ubana sanin daidai É—in rayuwata Allah ka kawomin mafita ka yassarewa zuciyata yafiya ka azurtani da iya rintse idanu akan abinda yafi Æ™arfina Allah na roÆ™eka ka shiryamin mijina ka cire masa ciwon zina a zuciyarsa Allah ka É—aukemin wannan jarabtar ka musanyamin da wata wadda tafita sauÆ™i”
Ji tayi an turo É—akinta ta kwantar da kanta tunaninta Abdu ne jin baayi mgn ba shine yasata buÉ—e idanunta ta saukesu akan Hasina zuwa yanzu bata Æ™aunar ganinta wata dariya Hassy tayi tace “baki tsammaci ganina ba ko musamman dake kinsan kin haÉ—ani da masoyina ya nemi illatani hhhhh Hanisa kenan kada ki É—auka kinci bulus wlh kamar yanda kikasa ya dakeni ke naki hukuncin sai yafi nawa zafi mijinki ne kina taÆ™ama da abar wandonsa nima da ita nake taÆ™ama muddin ina raye baki isa na barki ki kwashi daÉ—insa ke kaÉ—ai ba banza shashasha dake kin yarda saboda Æ™auna nazo gurinki, ai Æ™auna ta kare tun lkcn da kika shirya cin amanata”………..

 

*SANARWA DAGA ALƘALAMIN OUM HAIRAN*

 

_Assalamu alaikum_
_Barkanmu da sfy da fatan kuna lfy_

 

_Alhmdllh Dukkan shirye-shirye sun kammala online class ɗin mu na *DOMINKI ƳAR GATA* zai fara a ranar Litinin 15/12/2021 ajin na wata ɗaya ne akan Naira 500 idan ta PC kikeso kuma 1000k ne kada ku bari a baku lbr._
_Zamuke koyar daku abubuwa da dama kamar Haka_
_1- Sirrin gadonki domin siye zuciyar mijinki ba boka ba malam_

_2- Kishiya Æ´ar’uwa_

_3- Yanda zaki gamsar da mijinki koda bakwa tare_

_4-Tarairaya_

_5- filin sama ruwa_

_6- yanda zaki haÉ—a magungunan da zasu dawwamar miki da ni’ima batare da kin kashe manyan kuÉ—aÉ—e wajen haÉ—awar ba._

_7- Zamu koyar daku yanda ake gamsar da master ta hanyar wasanni batare daya shigeki ba_

_Zamu koyar daku yanda ake dafa Æ´an shila na masu jego, da gumbar yar gata, da wasu fitinannun haÉ—e² na manyan mata._

_8- Akwai filinmu na tsafta wato ado da kwalliya_
_Hhhh kada fah kuce oum hairan zata koya muku kwalliya wlh Ni yar aƙidar zero make-up ce珞_

 

_Akwai filin ƙamshi inda zamuke koyar daku turaruka farar humrah baƙar humra brow humrah kulacca dadai sauransu._

ga me buƙatar shiga zai biya ta wannan account ɗin 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank
Idan baki da account zaki iya tuntuɓata ta whattsAp number 09013718241 pls only WhatsApp ne wannan bana amsa kira dashi.

Don kira domin samun ƙarin bayani zaku tuntuɓeni ta wannan number 09031307566.

 

Taku a Kullum me burin ganin kowanne aure an zauna lfy da son ganin kowacce mace ta zama Æ´ar lelen mijinta.

 

*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkin san siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,Mungode*

 

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*WATA KARUWAA* Na kuÉ—ine ,Zafafa ne Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU✨ MASU HASKAWA* Da suke zuwa maku daga alÆ™alumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haÉ—a da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA’AWA* Daga AlÆ™alamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauÆ™an farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *ÆŠaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma Æ™asaitattu ba’a barku a baya ba,ganaku kaÉ—an cikin tunjimin aljihunku_
*ÆŠaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account É—in_
0255526235
_Fauziyya Tasi’u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ “`Sai munjiku Masoyan Amana….ShareShareAnd ShareHabibties Allah ka barmu da masu sonmu“`♡♡

 

*OUM HAIRAN*
[12/17, 4:54 PM] Oum Hairan&Affan:

 

No comments