Breaking News

Soldiers Family 51-52

Page 51&52

 


__”tuni baba habe tabanketa tafad’a d’akin megadi tana ihu tana salati zanenta ahanu,,,megadi kuwa dake tsaye Naya saka kayanshi kawai yaga tafad’o d’aki tana ihun neman d’auki tana fad’ar maciji,,,ai tunu yayi fatalida kayan hannunshi yad’auko reshow yawatsodagudu yayi yanyar fita Yana Ina macijin jama,a kutare maciji,,,duk Wanda yaganshi dagashi se boxes yasaka wuyan Riga be idasakata dukaba kumaga reshow ahannunshi kawai akwasa aguje…baba habe kuwa nacan yabaro d’aki datura kanta cikin kwadon kayanshi masu datti tab’oye.

 

 

Nusaiba kuwa part d’in ammy tanufa tana ihu tinkamun tak’arasa tahad’u da sadam da suheil zasushiga pert d’in habibbty,,,cikin sauri suka tareta suna tambayar lpy? Amma takasa fad’ar abunda zasu fahimta maciji kawai take fad’a seda suheil yasauke Mata Mari tukunnah tanutsu kana tayi musu bayanin inda taga macijin tana gama fad’a abbe nafitowa hakan yasa suka nufi part d’in na mama dukkansu har dady da fitowarshi kenan yagansu zasu shiga yabisu.

 

Bedroom d’in da mama take suka nufa tareda jagorar nusaiba,,,Koda suka bud’e d’akin duk seda suka razana ganinta sume jikin maciji yakura Mata Ido Yana kallo gakuma najeeb kwance agefe kamar gawa..

 

“Innalillahi wa innailaihhiraji un 😳 abbe da dady suka had’a baki wurin fad’a yayinda suheil da sadam suka had’iye wasu miyagun yawu suna zare Ido.

 

Shiko bibibo ganin abbe yasa yafara zare jikinshi daga mama kana yakoma gefe tareda komawa rabinsa mutin rabinsa macijinshi kana yafara magana kamar””habibullah gazaranan Rai ahannun Allah wannan mutin yacutadda ita bedubi dangantakar dake tsakaninshi da mujintaba bekuma dubi darajar aureba hakama beragawa cikin jikintaba yake k’ok’arin ketamata haddi,,shiru yad’an nisa kana yace narantse da Wanda rayuwatake hannunshi Idan wani abun yasamu zaraah bawanda zanbari acikin ahalinshi..Yana gama fad’ar hakan yab’acegamab tareda mama.

 

Su abbe kuwa gabaki d’aya sun shiga shuck najin kalaman maheer,,,mihakan kenufi badai najeeb keson yiwa zaraah fyad’e ba? Kuma yanzu zaraah cikinedfik a ita? Kowannensu tinanin dayakeyi Daban..kamun suduba

Inda mama ke kwance yaga wayam Ido yazaro Yana fad’ar subahanallah innalillahi wa innailaihhiraji un 😳 badai yatafida itaba?🙆‍♂️ Yafad’a agigice,,,hakan yasa duk sukadawo hayyacinsu,,inbanda salati da taslima Babu abunda sukeyi kowa yayi jugum anrasamecewa komai sund’au kusan minti 40 ahakan kamun suheil yace””abbe muduba najeeb d’in inaga Yana Raye mukaishi asibiti please kamun asan abunyi.

 

“”Babu inda za,akaishi suheil kibarshi anan ai duk tsun,tsun dayaja ruwa toshi ruwan kandoka,,,muryar dady tadoki kunnensu…shiru kowa yayi ankasa me cewa komai inbanda gumi ba,abunda sukeyi musamman abbe da dady can abbe yace suheil kud’aukoshi muje asitibitin Yana gama fad’ar hakan yamik’e tareda cewa dady muje,,,Baki yabud’e zeyi magana yad’aga Masa hannu taredayin gaba dady dasu sadam nabiyedashi abaya ahakan har suka fita Perkin space suka sakashi amota kana sukabar gidan.

 

Suna fita momar Ameer nashigowa dayad’auko alyasat daga filin jirgi cikin mmki sukabi motar dakallo kamun alyasat yace wani abunne Ameer yace””ya satt kamarfa dady ne da abbe Kuma hadda wani akwance kowaye? Shiru yad’anyi kamun yace nima Naga hakan bisu muga mikefaruwane…okay kawai Ameer yace tareda juya motar yabi bayansu abbe….asibiti suka nufa suna zuwa aka karb’arshi tareda shiga emergency room dashi,,,anashiga dashi motarsu alyasat na,isowa hakan yasa suka maramusu baya,,, suheil natsikayosu yace,,, shikenan abbe wlh ya sat yadawo gayanan yazonan…what??? Abbe yafad’a dak’arfi Yana waro idonshi waje””wlh kuwa abbe sune shida Ameer cewar sadam.

 

“Wayagayamasa abunda kefaruwa?? Muma bamu saniba abbe Amma bana tinanin sunsan Mike faruwa sedai Idan ganinmune sukayi sukabiyomu…kamun abbe yabawa sadam amsa suka k’araso wurin shidai dady bece komaiba….gaidasu sukayi kamun Ameer yace dady mikefaruwane kukazo waye ba lpy? “Wayefa bancin wannan tsinan…”kul karka kusku naji ka,aibatashi wlh kaji nagayama abbe yakatse dady cikin bacin Rai kamun yacewasu alyasat bakomai najeeb ne ba lpy shine mukazodashi.

 

Shiru duk sukayi suna tinani aransu miyasa dady kesan tsinewa najeeb? Miyasa abbe yakatseshi? Ganin bame Basu amsa yasa duk sukayi shuru suna jiran abunda Dr zece.

 

Seda akayi kusan awa biyu ba likitan dayafito secan wani yafito tareda cewasu abbe susameshi a office,,,bamusu kuwa sukabishi,,,bayan sunzauna yace “Amma gaskiya alhaji yaronku yayi mugun rauni awannan had’arin dayayi yasamu karaya kusan 8 ajikinshi Kuma yabugu sosai Amma insha Allah munasaran zesamu lpy…”innalillahi wa innailaihhiraji un kawai abbe kememetawa yayinda sauran gabaki d’aya hankalinsu yatashi,,godiya sukayiwa Dr d’in kana sukafito…cikin sauri Ameer yace abbe had’ari Kuma yoshe najeeb yayi Wannan mummunan had’arin? Yanzufa zuwanmu gida kenan mukaga zakufito ya satt koshiga gida beyiba ballemuji mikefaruwa please kugaya Mana Dan Allah.

 

“Banasan yawan surutu Ameer kuje gida yasamu yahuta muma gidan zamuzo yanzu za,abar suheil taredashi kafin mudawo, “shikenan abbe yafad’a taredayin gaba yacimma alyasat datuni yayi gaba abunshi,,,gida suka nufa dukkansu inda alyasat yayi part d’in mom kaitsaye yayinda dady da abbe sukanufi pert d’in Abba suna Kiran Abu awaya domin wannan zancen nasune kawai.

 

 

Alyasat kuwa Yana shiga yasamu mom zaune aperlo tana kallo,,,cikin farin ciki tace””eyeee lalemarhabin da D’an gudun hijira son kagama fishin damu kadawo? “Murmushi yad’anyi kamun yace nifa mom bafishi nakeyi dakuba kawai aikine yamun yawa,, “eh ba shakka aiki kuwa humm kaide kasani Amma dai wannan abun dakayi baka kyautaba Sam.”I’m so sorry please mom insha Allah bazan k’araba yafad’a ashagwabe,, murmushi kawai hajiya suhaima tayi batace komaiba,,shima shuru yayi dukkansu bawanda yak’ara cewa komai secan alyasat yace baranaje mom please kibawa zarrahh coffee takawomun yafad’a yanashirin barin perlon domin ak’agare yakeda yaganta…cikin sauri mom tace aibatanan tana d’akinta kasameta acan..wani irin k’ayataccen murmushi yasaki tareda shafa sumar kansa Yana fad’ar thank you so much my mom tareda juyawa cikin sauri yanufi gidan nashi..!

 

 

 

 

 

*SOLDIERS FAMILY* na kud’i ne nera 500 kacal 👌 ga duk me buk’atar complete kuma 700 ne idan kinshirya siya Zaki iya tuntub’ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan nomber 👉 08107819124

 

 

 

 

 

 

 

Autar alheri ✍️

 

*S F*

 

No comments