Breaking News

Soldiers Family 53-54

Page 53&54

 


__”abankin get yahad’uda megadi yadawo Yana rabon Ido da reshow d’inshi ahannu se mazurai yakeyi Wanda dagani zakasan atsorace yake,,,da mmki alyasat ke kallonshi ganin bemaluradashiba yasa yanufi indayake,,Yana kaiwa dab dashi me gadinajiyowa arazane yatuma gefe tareda daga reshow d’inshi ankama macijinne? Ganin alyasat ne yasa ya,ajiye reshow Amma fa bedena mazuraiba,,,duban tsab alyasat yayi masa kamun yace “maciji a,Ina? Kaketa wannan mazuran.

 

“Anan gidan wlh Sr macijine aciki..a,Ina kaga maciji acikin gidan? “Agun baba habe naji.”baba habe Kuma alyasat yameme aranshi kamun yace “okay Ina baba habe d’in?”nima bansan Ina tayiba sedai ko tana d’akina..zaro Ido alyasat yayi yace dakinka Kuma tareda nufar d’akin namegadin Aiko Koda yashiga yahango bayanta ga Rabin jikinta duk acikin kayan datti..Kuma ahakan jikinta se karkarwa yakeyi

 

“Baba habe lpy wai? Yafad’a da D’an k’arfi yadda zataji..Aiko tataso atsorace tana fad’ar wayyo Allah na ankashe macijinne nusaiba? D’an tsaki alyasat yaja domin sunfara bashi haushi Ad’an hasale yace Wai wanne macijine kuketa magana akai? Ina magana se shirme kukemun..”wlh yaron manya(domin hakan take kiranshi tin Yana yaro) machine a bedroom d’in zaraah nusaiba ce taganshi…aibebari tak’arasa ba yakwasa aguje yanufi cikin gidan kaitsaye bedroom d’in dake sama yahaura Yana fad’ar sweet life..sweet life..sweet life..zaraah kina inane zaraahh,,,hakan yaketa faman doka Mata Kira yafad’a wannan bedroom inbegantaba yashiga wannan har yaduba kab way’anda ke sama batanan hakan yasa yadawo k’asa nanma batanan se jini kawai dayagani awarwatse a d’aya bedroom d’in inda bibibo yadaki najeeb jininshi yad’an baltsa shine yagani,,,shiru yayi yanabin jinin da kallo kamun yasake fitowa agigice yasamu baba habe da me gadi still suna inda yabarsu…ko kallon inda suke beyiba yanufi kidan nusaibar sedai itama batacan.

 

Gaba d’aya duk inda hankalin Alyasat yake yatashi gabanshi se fad’uwa yakeyi,,,cikin sauri yakoma part d’in mom inda yabarta itama anan yasameta ad’imauce yake fad’ar mom zaraah batazonanba??? “Lpy Mike faruwa ne naganka hakan? Batazoba minene yafaru? cewar mom tana mik’ewa tsaye juyawa yayi dasauri Yana fad’ar Bata giidanta wai anga maciji anan Kuma hadda jini a gidan..bayansa mom tabi suka nufi part d’in ammy inda suka samu tana kitchen Amma tinda shigarsu alyasat kefamar Kiran zaraah kamar zetsaga gidan,,,fitowa ammy tayi Tana tambayar lpy,,Amma kojinta bayayi domin ya haura sama se mom cetayi Mata bayanin abunda taji daga bakinshi.

 

“Ikon Allah wlh kuwa batazonanba..to Ina zataje kotanagun habibbty mom tafad’a Dede lokacinda alyasat kesaukowa hakan yasa yanufi part d’in..canma dai zancen d’aya ne batacan Zaid dashima jiya yadawo gida yace “bro kakira wayarta kuwa? Se alokacin Kiran wayar yazo musu domin Sam kowabekawo cewa akirata awayaba..cikin sauri yadubi mom tareda narke fuska kamar zeyi kuka yace please mom kikirata Mana..se lokacin mom tatab’e baki tace “au ashema bakada contact d’inta duk kawani d’agawa mutane hankali..kamar zeyi kuka yace please mom balokacin wannan bane Dan Allah Kira muji,,bareda Takoma cewa komaiba takirata Amma bugun duniya tayi wayar nashiga sedai ba,ad’agawa hakan yak’ara tadawa kowa hankali awurin anacikin hakan Sega nusaiba tafito daga bedroom d’in Abbey tana gaba D’an tsohon nabayanta domin ita acan taje b’uya,,,alyasat naganinta yatuna abunda baba habe tace Masa na nusaiba ce taga macijin Aiko azabure yamik’e segashi agaban nusaiba hannunta yarik’o kamar bashiba yace sis please Ina zaraah? ance kece kikaga maciji agidanta dagaske ne?

 

“”Eh ya sat wlh maciji gudan rusheshe nagani yakanannad’e ta itako se kuka takeyi Kuma Yaya najeeb ma yagani domin har suma shima yayi sabida naganshi ad’akin shima..”what? najeeb? Wanda akace yayi had’ari yanzu hakanma Yana hospital.

 

“Innalillahi wa innailaihhiraji un suka shiga nanatawa kamun suyi wata maganar segasu abbe sunshigo perlon ganinsu atsaye cirko cirko yasa jikinsu abbe yayi sanyi dudda meeting d’inda sukayi a part d’in Abba abbe yace Kar,fitarda maganar Amma yazama doli alyasat yasan gaskiya cewar dady aranshi.

 

Dubansu Abu yayi yace ku kuwa lpy duk kukayi wani iridaku? Yatambaya kamar besan abunda kefaruwa ba.””wlh zaraah ce aketa nema ba,agantaba Kuma ga abunda nusaiba tace tagani a part d’inta dazu mom tafad’a cikin alhinin abun..dukkansu mazan seda gabansu yafad’i cikin dakiya abbe yace “eh to ai Dan anga maciji tareda zaraah ba,abun ad’aga hankali bane tunda kowa yasan wacece zaraah..”to Amma fa ba,agantaba abbe alyasat yafad’a kamar anfisgo maganar daga bakinshi kana yace Kuma mi najeeb yajeyi a part d’inta har abunda yafarudashi yasamai dudda kunce had’ari yayi Amma..”ya,Isa alyasat abbe yadakatardashi cikin tsawa kana yace miye ruwankada zaraah da har zakazo kanamun wannan tambayar? kana buk’atar tane katafi kabarta sabida wani banzan dalilinka? Ba,akaratu Kai kayi? Kuma kowacce mace dake karatun wani mummunan abun kaji yasametane? Wato tunda nace se zaraah tayi karatu shine katafi kabar Mana gida ko awaya baka nemanta kamar wani laifin tayima seda tayi wata biyu agida baka dawoba har lokacin tarewarsu yayi tatare baka dawoba yanzu tsawon watansu ukku ad’aki itaba muji ahannunta sabida bakaine kakawomin ita kace kanasoba nine na aurama ita baraka nunamun iyakata shikenan ngd ahakanma ka kyauta wlh Koda Y’an uwan zaraah Basu d’auketa ba nisena d’auketa daga gareka ai yanzu seka koma inda kafito domin zaraah ma Takoma inda tafito,,Yana gama fad’ar hakan yajuya zebar perlon cikin matsanancin tashin hankali alyasat yarik’o kafafunshi tareda zubewa ak’asa Yana girgizawa abbe Kai yama kasa magana se idanuwanshi dasu ciko tab da k’walla.

 

Shiru kowa yayi ana kallonsu kafin yafara magana cikin muryar kuka yace “”abbe kayimun Rai Dan girman Allah katemakeni kayafemun wlh Allah inasan zaraah Kuma bantafi Danna tozaltataba na kaurace matane domin bazan iya jurar ganinta tana yawon zuwa school ba zuciyana zata iya bugawa wlh muddin Naga wani namujin na kallarmin Mata abbe zaraah itace rayuwata ayanzu bazan iya samun sukuniba Idan Bata taredani Dan darajar Allah abbe katausayamun kagayamun Ina matata take nayima alkawarin hakan bazata k’ara faruwaba wlh abbe Ina Santa sonda bantab’a tinanin zanyiwa wata ya maceba aduniya abbe zaraah rayuwatace karka rabanida farin cikina,, yak’arasa maganar Yana zubda hawayen idonshi

 

 

 

Rik’oshi Abba yayi yarungumeshi Yana shafa bayanshi kamun yace kayi hak’uri alyasat insha Allah bawanda zerabakada matarka ka kwantarda hankalinka zaraah tana hannunda baze tab’a cutarda itaba har abada sedai ganintane kawai zemana wahala ayanzu nasan ko Wanda yad’auketa bawaidan yarabaku bane sedan b’acin Rai na abunda yasameta shiyasa yayi hakan,,

 

“Miyasameta abba? Waye yad’auketa? Aina yakaita miye Alamarta dashi daze d’aukarmun mata? “Bakomai alyasat kanutsufa bawanine yad’auketa ba face maheer Kuma ze maidatane kadena wannan zancen please

 

“Anyi yunk’urin cutarda matarkane shiyasa maheer d’in yad’auketa domin abunda yayi shine Dede dadai wancan ya,aikata abunda yayi niyya gaya sud’auket,,,dady yafad’a cikin takaici.

 

“Wai miyake faruwa ne hakan kuketa wasu zantukanda bamu ganeba kuyi Mana bayani yadda zamu fahimta Mana Miyake Shirin faruwane? Cewar Abbey Yana duban yaran nashi..”bakomai Abbey bawani abun bane dama najeeb ne bashida lpy shine Kuma…” Yaya Jameel kafad’a Masa gaskiya kawai cewar dady kana yamaida dubansa gun Abbey nasu yazayyane Masa komai tundaga AtoZ,,,ai tun lokacinda dady yafara magana alyasat yayi mutuwar tsaye tinani yake aranshi yanzushi najeeb ze,iya ciwa Amana yakusanci matarshi? Amatsayin Shi na k’annenshi? Ana nufin zaraah nad’aukeda cikinshi? Kuma yanzu mutanenta sud’auketa duk sabida najeeb? Hawayenda yakeyine yanema yarasa jiyake kamar ana hasa masa wuta ajiki,,,gabaki d’aya mutanen dake perlon inbanda salati da jimami Babu abunda suke.

 

Wani irin tafasa zuciyar alyasat keyi jiyake kamar taje asibiti yak’arasa najeeb har lahira..cikin hasala da bak’ar zuciya yajuya tareda barin perlon,,cikin sauri Abu yamara Masa baya..!

 

 

 

 

 

*SOLDIERS FAMILY* na kud’i ne nera 500 kacal 👌 ga duk me buk’atar complete kuma 700 ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub’ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan nomber 👉 08107819124

 

 

 

 

 

 

 

 

Autar alheri ✍️

 

*S F*

 

No comments