Breaking News

Mijin Malama Book 2 Page 18


Ta É—auke Idanunta daga kan lip’s É—insa tare da mayar da kanta saman jikinsa tana sauke wahalallan numfashi wanda zazzaÉ“in ya sanya mata, ga ciwon kai mai tsanani ga wata azabar yunwa da take ji, ta rasa yadda zata yi ta mirgina gefe sai kuma ta tashi zaune tana kifa kanta a cinya, bata taÉ“a jin irin yanayin da take ji irin yanzu ba, ta juya ta kalle shi har ya fara bacci numfashinsa na sauka a hankali gajiya ta nuna a jikin shi, ta dake da Æ™arfi ta fasa kuka aka tana Æ™ara rushewa da kuka very loudly. Khalil ya saurin buÉ—e idanunsa ya miÆ™e a nutse yana kunna switch tana zaune ta cure waje guda ya sakko da Æ™afarsa yana mai Æ™ara kallonta a hankali kamar mai koyan magana ya ce
“Me?” Tana shassheÆ™a ta ce “Ni bani da lafiya”
Ya yi shiru sai kuma ya matsa kusa da ita yana bata side hug tare da riÆ™e tafin hannunta ya zubawa hannun idanu calmly ya ce “Meke maki ciwo?” Ta marairaice masa idanunta cike da hawaye ba zaka taÉ“a cewa Majeederh ba ce ta ce “Kai na, zazzaÉ“i, ina jin gajiya sosai, kuma”
Sai kuma tayi shiru har lokacin hannunta yake kallon ya ce “What?”
“Yunwa nake ji” Ya yi saurin É—ago kansa da mamaki ya ce “Ba yanzu kika cinye mini abu ba?” Ta langwaÉ“e kai ta ce
“Sabuwa ce yunwar ai” Ya girgiza kai tare ta kama fuskarta yana buÉ—e Idanunta a hankali ya sake duba cikin bakinta ya ce “When kika fara fever?” Wasu hawayen na sake sakko mata ta ce “Not too long, lafiya nake sai dare nake jin haka” Khalil ya yi wani irin Miskilin murmushi wanda ya fidda zallan kyan shi wanda ta jima bata taÉ“a gani ba, bata kuma yi tsammanin girman dimples É—in shi ya kai har haka ba ta tsuke fuska ta ce “Meye abin dry a ciwo” Ya Æ™ara girgiza kai kawai ya ce “Laaa, Thank you” Ta ce “For?” Kai tsaye ya ce “For the gift, na tsiwa” Yana faÉ—in hakan ya kwanta tare da rufe idanu yana jin nutsuwa na saukar masa, ta ce “Yunwa nake ji fa” Bai buÉ—e ido ba ya ce “To kawai cinye ni, ki bari safiya” Ta ce “To ai yanzu nake so” Ya yi mata shiru ta Æ™ara sakin kuka ya miÆ™e da sauri ya É—auke bakiÉ—aya zuwa kan bed ya kwantar da ita tare binta ya danne yana saka hannu yana farke rigar jikinsa kai tsaye ya ce “I knw ur problem, amma ki nemo yafiyar matana kin mata satar kwana” Za ta yi magana ta ji saukar bakinsa a waje mafi muhimmanci da ya fi Æ™auna a rayuwar shi, she didn’t noticing nata maybe zuwa gaba, da Æ™yar ya samu tayi bacci sai wajan asuba kuma zazzaÉ“in ya sauka shi kam bai runtsa ba duk da irin baccin da yake ji, ya raya daren yana kallonta tuni ne kala-kala a ran shi, kiran sallar farko ya bar mata short note a jutter slowly kuma ya manna nata kiss a kumatu and he quickly leave the room ta window, Khalil na shiga Masjid ya tarar few mutane suka zo sbd lokaci bai ba, a zuciyarsa yana jin this is the right time da zai nuna jin daÉ—in shi ga Ubangiji, wannan kuma shi ne opportunity daya samu, sunayen kaf jama’ar wajan ya É—auka da information ya ce “Ku shirya sauke farali in sha Allah” Barrister Aliyu dake zaune sanye da black jallabiya ya kalli Khalil, sai bai ce masa komai ba, amma deep down na zuciyarsa wani irin kishi daya taso masa, and he’s the first person da aka fara sanya sunan shi. Bayan idar da sallah Liman ya ce “A yiwa MIJIN MALAMA addu’a” Ai kowa Khalil ya ji addu’ar da bai taÉ“a ji ba, Ya miÆ™e ya nufi waje ya ji an ce “Assalamu alaika”
Ya juya tare da kallon Barr Aliyu dake tsaye, shortly ya ce “Wslm”
Aliyu ya ce “Thank you, and I’m really appreciate sai dai i don need it, kana iya bawa wani gurbin sunana” Khalil ya taÉ“e fuska har ya juya sai kuma ya ce “Wa kake da suna?” Barr Aliyu ya É—aga shoulder ya ce
“Baka da huru mi da sanin who i am” Khalil ya hargitsa sumarsa kansa yana wani irin juya idanu ya ce “My wife is still be mine, let by gones be by gones” Barr Aliyu ya ce
“I congratulate you, MIJIN MALAMA ku? zan so ace yadda kake son Hawwa’u haka take son ka, zamantakewar aure ka samu wacce ta amince damu kuma muka amince mata, kana zaune da matarka amma baka san past É—in ta, future nata kake gani ku? To don’t deserve yourself friend, bayan ni akwai alot ex É—inta, ba aure nake da nufin kashe maka ba, ban kuma faÉ—i haka domin na aibata Hawwa’u a idanunka ba, I’m telling you this sbd ka fahimta, and be careful” Khalil kallon Aliyu kawai yake, Zaki ya Æ™ara cewa “Idan na ce bana son Majeederh na maka Æ™arya, ba lallai ka san waye ni ba, amma na sanka tun kana goye a bayanta tana yawo da kai, I love Hawwa’u i so much loves h….,”
Naushin da ya ji an saukar masa ya sanya ya dafe bakinsa wanda jini ke zuba, Khalil ya Æ™ara kai masa naushi a baki nan take haÆ™ori É—aya ya fita fit bakin Aliyu ya kumbura Khalil ya damÆ™o Wuyan Aliyu ya ce “Just stop beating around the bush and tell me what the problem is! Kana bibiyar matana ne eh?” Mutane suka tsaya Abbu na tsaye yace “Ibrahim”
Khalil ya saki Aliyu ya juya ya kalli Abbu sai kuma ya kwaÉ“e fuska tare da barin wajan zuciyarsa na masa wani irin zafi da raÉ—aÉ—i… Latifa na zaune gaban Dr a hankali ta ce “Dr baka gano mutumin ba?” Dr ya ce “Ki yi haÆ™uri, komai muÆ™addari ne daga Ubangiji” Tana kuka ta ce “Wannan Æ™addarar ta mini girma, bani da kuzari da haÆ™urin karÉ“arta, sbd tarin Æ™alubalan dake gabana” Dr ya ce “Sbd ke ba musulma ba ce? Baki yarda da Æ™addara ba ko mene Latifa? Cikar imanin mutum shi ne yarda da Æ™addara, kina zaune da Malama Majeederh rayuwarta kaÉ—ai ya isa mai hankali sanin girma da Æ™addara, sbd koyan darasi daga gare ta, ta yarda Allah ke yi kuma komai lokaci ne, gashi yanzu ya zama labari, ai ita Æ™addara da lokaci take amfani shi kuma lokaci abu ne mara tabbas shuÉ—aÉ—É—e wanda baya tabbata, kalli mijin da take aure yanzu yana mugun so da Æ™aunarta, MIJIN MALAMA É—an halak ne kuma zai ta gani daidai a rayuwar shi” Latifa ta haÉ—e rai ta ce “Kai waye ya ce maka yana son ta?” Ya ce “Babu, ruwa cikin cokali ya isa mai hankali wanka, abubuwan da muke ji muke gani a social media ya wadatar ya fahimtar damu yadda yake son matarsa” Ta É—aga masa hannu ta ce “Ta na ji, magana nake a karan kai ne, ka faÉ—a mini wanda mijinsa baya son shi?” Ya ce “Asirin ciki sai hanji” Ya gyara zama sosai ya ce “Me kike son sani?” Ta ce “About the blood match” Dr ya ce “Oh; mun gama bincike akan hakan sbd ya dawo ganin likita a nan na samu information nasa” Bakin Latifa Omar na rawa ta ce “Waye? Who is he Dr?” A hankali ya ce “Alhaji Bashir” A hankali ta maimaita sunan “Alhaji Bashir? Who is he? Is he still admitted in the hospital?” Dr ya ce “An sallame shi” Latifa ta ce “May I know little more about him?” Ya ce “Not sure, sbd i know nothing tun dana daka masa blood file É—in shi ya bar waje na” Ta sauke ajjiyar zuciya sunan Alhaji Bashir ya tsaya mata curr a rai, nutsuwa É—aya ta samu jin an ce Alhaji, idan ya kasance shi ne real father É—inta that’s means mahaifinta wani ne a garin Kano? _Only God knows!_
Cike harabar gidan Abbu take da Æ´an matan Khan family, sun saka anko iri É—aya, idan ka gansu ba zaka ce sun taÉ“a aure ba kowa cif da shi, sun sha make up kayan su plush pink É—inki duguwar riga fitted gown, Latifa Omar an baza kwalliya duk da zuciyarta babu daÉ—i amma ta basar tafi kowa rawar kai, a hankali motoci suka dinga É—aukar su zuwa hall event É—in na, sai a lokacin su kaga an cika sosai amma komai a tare, side side ne, bride family, dana familyn ango, sai friends, sai Nimcy Real fans’ side dana Sarautar’s Library side, Æ´an bati side, can na hango su Zaleehat akan gaba, Oum Safna, Salmerh, Khadhafsum, Jidderh, RuÆ™ayya Sabo Gambo, Balkisu mai awara gasu nan dai babu wanda babu, Bakin Æ™ofa kowa Latifa aka hana shigowa ba sunanta a list da Æ™yar aka barta, daga can gefe Gang team ne John ne kawai babu halin su na nan Khalil ne kawai ya sauya, Majeederh yin duniya ta ce babu inda zata ai bidi’a ce, da Æ™yar ta je ya shirya cikin white lace mai masifar tsada da É—aukar Idanu, ta zama kamar Balarabiya sbd har lafaya aka É—ora mata, Khalil ya dinga kallonta sai ya koma ya kwanta ta ce “Lafiya? Ya ce “A’a, ki zauna kawai Debaka zatai replacing naki” kiran da ake ta sama ya sanya ya miÆ™e tare da kama hannunta suka fice, tsaye tayi ganin Debeka zaune a bayan mota kamar Aljana ta saka wasu shaiÉ—un kaya bata kula Khalil da Debeka ba ta shige bayan motar Jawaad zai magana Khalil ya girgiza masa kai, sun yi nisa sosai aka tsaya a hanya Khalil ya fita daga motar sukai exchange, har suka Æ™arasa Majeederh bata san Khalil ke driving ba, sosai akai taro an zubar da kuÉ—i babu abinda ya bawa Majeederh mamaki irin ganin Ƙhulud Arzaan da Ajlaal sai yaran su Zoya da Zohal, aka yanka cake aka bawa kowa gift, daga nan kuma kai tsaye Lafiya Round zai shige da matayen shi, bayan sun fito Majeederh fuskar nan baÆ™iƙƙirin sbd masifar abin da ke damunta gashi komai yanzu sai ta hau yin faÉ—a, Khalil ya shiga gaban mota yana jiran su shiga Majeederh na Æ™oÆ™arin buÉ—e gaban motar Debaka ta yi saurin shigewa tana cewa “Uwar gida ran gida ai baya shi ne ya dace dake” Ta kasa cewa komai kuma ko inda Debaka da Khalil yake bata kalla ba, Ya fito daga motar yana kallonta tuni ya cire hular kansa da babbar riga ya ce “Madam me kike nufi” Tayi banza ya ce “Shiga muje” Ta ce “Ni ba zan zauna baya ba, ai kana kallon ta zauna” Ya ce “To kowa kinci Æ™aryar idan ni zanna Æ™watar miki Æ´an ci da martabar ki, Kuma ai ita ce amaryar Ibrahimul-khalil, dole na dinga jin Æ™amshinta kusa dani” Kafin tayi magana ya sunkuceta ya nufi wajan driver da ita, zama ya yi saman kujera tare da kwantar da ita a jikinsa Debeka ta kalle shi bai kalleta ba ya ce “Thanks God, Allah ba zai kama Ibrahim da laifin tauye haƙƙi ba kowa yana gaba” kafin ya tayar da motar akai knocking Glass ya sauke wani mutum ya gani fuska rufe da face mars ya ce “Mrs Ibrahim?” Majeederh ta buÉ—e idanu sai kuma taga Khalil ya miÆ™a hannu ya amsa ya ce “For?” Ya ce “Malama Majeederh Abdul’aziz Khan” Khalil ya jinjina kai tare da buÉ—e Inbox É—in was the first abin da ya gani wasu furanni masu Æ™amshi ya gani, sai kuma hanky mai kyau yana Æ™amshi ya buÉ—e takardar a hankali ya fara karantawa.
_Ina kika kai al’Æ™awarin aurenmu? Kin manta shekarun dana É—auka da soyayyarki? You promised zaki aureni, don girman Allah Majeederh kada ki barni kina so na, and I love you too don’t punish me ta wannan hanyar, jiya da muka haÉ—u baki bani opportunity na yi miki explanation ba, gashi yanzu zaki tafi gidan miji ki bani dama tare da appointment na haÉ—uwa idan har kin amince da aure na zan bi duk hanyar da na bi wajan raba auren ku da MIJIN MALAMA, i missed you so much sweetheart, I miss you alot, i miss your everything more especially your hug_
Daga ƙasa naka rubuta
_Mrs no name_

No comments