Breaking News

Mijin Malama Book 2 Page 19


[10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: *#I’ll take a revenging*

Ruma ce tsaye a tsakiyar parlourn hannunta É—aya a kanta tana zunduma ihu É—aya hannu kuma riÆ™e da trolley É—inta cike da kayanta, ta zube a Æ™asan carpet tare da yin zaman Æ´an bori ta Æ™ara zunduma ihu ta ce “Na shiga uku na lalace, na shiga uku Shikenan mutuwa zan yi na gama yawo ajalina ya zo, innalillahi wa’inna ilahir raji’un” Kuka take da kururuwa wanda hakan ya Æ™ara É—aga hankalin duk wanda yake wajan, Abbu dake part É—insa kwance ba lafiya ya fito da Æ™yar tare da jingina da jikin bango yana shigowa kuma abin da idanunsa ya fara gani shi ne Majeederh, ya tsura mata Idanu kafin ya sauke numfashi yana rufe Idanu, a rikice Yaya Bilkisu ta nufi wajan Ruma ta ce “Ke lafiya? Waye ya mutu mijin naki ne ko?” Ruma na kuka wiwi ta ce “Ni na mutum Yaya, ni ce na mutu na shiga uku na lalace wayyo rayuwata” Maman Alpha ta ce “Don’t Force her, ku bata bottle water mai sanyi” Majeederh ta nufi wajan fridge ta É—akko ruwa tare É“alle murfin ta zuba mata a cup, Yaya Bilkisu ta amsa ta bata ta sha sosai, tana gama sha ta kifa kanta tana sauke ajjiyar zuciya sai kuma ta Æ™ara fashewa da kuka, ba wanda ya ce mata komai, Mami zuciyarta ta tsinke ta shin ya nuna Æ™arara akan fuskarta, daman ita bata iya fargaba ba ta miÆ™e da sauri sbd cikinta daya juya ta nufi toilet, Yaya Bilkisu ta kalli Abbu cike da tausayawa ta ce “Ka zauna mana kai da ba lafiya ba” Ya zame idanunsa daga kan Majeederh wacce take É—an danna waya tana son kiran Aaliyyah ta ji ina ta tsaya, calmly yana rufe Idanu ya ce “No, am ok here” Ta ce “To Allah ya kyauta, Ubangiji ya rufa mana asiri abu daga wannan sai wannan Allah mun tuba ka yafe mana” Maman Alpha ta kalli Ruma ta ce “What’s happening to you dear?” Ruma ta miÆ™awa Maman Alpha gwajin da Dr ya bata, ta miÆ™e tsaye da sauri bayan ta duba zufa na yanko mata all over herself ta ce “Innalillahi wa’inna ilahir raji’un! Hasbunallahu wani’imal wakil, what is this? How can that be possible?” Ruma ta sake fashewa da kuka,Maman Alpha ta ce “Don ubanki maza kike bi ko me? Garin yaya haka jama’a mun shiga uku” Cikin Mami ya Æ™ara juyawa ta miÆ™e da sauri zuwa toilet a karo na babu adadi Ruma ta ce “Wlh tallahi ni ba Æ´ar iska bace, bani da lafiya zazzaÉ“i ciwon kai ga rama shi ne naje ganin Dr ya bani text na na wannan ina dubawa naga the result was positive, amma ban taÉ“a iskanci ba wlh” Yaya Bilkisu ta ce “Wai dan kwatagwal ubanku meke faruwa ne, kun sa ina jin kamar na yi zayo a wando” Maman Alpha ta ce “Yaya wai fa Hiv ne da ita” Yaya Bilkisu ta ce “Uban uwar meye kuma Hiv, wani abu ne haka” Ta ce “Ƙanjamau fa Yaya” Yaya Bilkisu ta ce “Sunan waye haka kuma ba daÉ—in ji” Maman Alpha ta lura ruÉ—ewa ta sanya Yaya Bilkisu faÉ—in hakan, ta ce “Ciwon Æ™anjamau fa” Yaya Bilkisu tayi shiru kamar mai tunani ta ce “Hiv, Æ™anjamau cuta mai karya karkuwar jiki fa?” Ta fashe da kuka ta ce “Innalillahi wa’inna ilahir raji’un, Ubangiji Meke faruwa da iyalan khan ne? ALLAH mun tuba Allah, Ubangiji ka dube mu da idon rahama” Mami ta kasa cewa komai sai ajjiyar zuciya take saukewa, Majeederh kukan tausayin Æ™anwarta ya kama ta mance da abubuwan da suka dinga mata, har murna take ta Æ™wace mata saurayi, ke nan da tuni itace da wannan wahalar? Maman Alpha ta ce “Ina Imran É—in to?” Ta ce “Ashe all this year’s soldier ne, na air force he just pretend, da aikin shi da iyayensa duk na bugi ne, wani babban aiki ya kawo shi ne wanda zai É—auki shekaru shi ne ya yanke hukuncin yin aure, before he leave the country, tunda mukai aure bai taÉ“a cikakken kwana uku a gidana ashe yawon neman mata kawai yake son ran shi, zai zube kayan abinci kuÉ—i da komai amma babu kulawa bai damu dani ba, idan naga murmushi a fuskarsa to dare ne buÆ™ata ce ta kawo shi, wlh ban taÉ“a sanin bashi da lafiya ba, i didn’t noticed that, wlh ni an cuceni da aka haÉ—ani aure da shi bayan kun san bashi da Iyaye a nan gashi ya saka mini ciwo mutuwa zan yi ban mori komai a duniya ba, ba É—a ba jika tunda sai zubar mini da ciki yake har Æ™wayoyi sun daina aiki a jikina” GabaÉ—aya wajan ya yi shiru, aka rasa wanda zai magana musamman Abbu da Mami, shi tunani yake waye kuma Imran ya akai aka bashi auren Rumana? Ruma na kuka ta ce “Me ya sa Abbu? Anti Jeederh Imran ya ce yana so, me ya sa ka bashi kuÉ—i masu yawa sbd rabo da ita ni kuma ya aureni, why Abbu sbd ni baka so na Anti Jeederh kawai kake so? Kasan halinsa shi ya kaÆ™i yarda ya aureta sai ni, to ni me na yi maka? I’m not your child or what?” Mami ce ta É—aga hannu tare da zabgawa Ruma tagwayen maruka ta ce “Enough Ruma, zafin ciwo da Æ™addara ba hauka bane mahaifinki bai yi lalacewar da zaki faÉ—a masa haka ba” Ruma ta dafe kunci ta ce “Ƙaddara? Me ya sa za ayi wa Æ™addara Æ™arya? Bayan babu ruwanta ko da ruwanta to siya mini ita akai, Abbu plan everything, shi ne ya siya mini wannan Æ™addarar” Kuka take sosai, Maman Alpha batai mamakin Æ™addarar data faÉ—awa Ruma ba, da kuma rashin kunyar da take shimfiÉ—awa Abbu, ko da Abbu baya cikin hayyacinsa ya yi wa Majeederh all abubuwa da ya yi mata, to fa Ubangiji ya ba zai barshi haka ba, Majeederh yarinya mai tsananin biyayya haÆ™uri, komai zai ce mata she never said no! To her father.
“Ruma what are you saying? Me kike cewa haka? Abbu ne fa your father?” Ruma ta ce “And so f***ck what? Ki saurara mini Anti Jeederh kuma dole ki ce haka sbd ya kuÉ“utar da rayuwarki ya hanaki auren Imran ni ya bani, sbd ya fi so da Æ™aunarki, sbd ya fifitaki daga cikinmu, sbd ke arziÆ™in shi ce kina kawo mishi kuÉ—i, to halayyata tayi bambam da naki, I’ll take a revenge on it” Ta yi murmushi ta ce “I’m still wondering bayan ga Aaliyyah why he choose me? Wonderful”
“Kin san wanne kalaman bakin ki ke furtawa haka Ruma? Ta ya ya kike tunanin mahaifinki zai zaÉ“a miki mijin da ba na gari ba?” Ruma ta yiwa Majeederh wani wulaÆ™antaccen kallo ta ce “Zahiri, baki san zafi da raÉ—aÉ—in da zuciyata ke mini ba, shi ya sa har kike iya tsayawa a gabana kike fada mini magana banza da wofi, My life is ruined because of you and your father” Majeederh ta saki baki, zuciyarta na tsinkewa sbd jin abinda da Ruma ta faÉ—a, ta ji Æ™irjinta na ya mata nauyi, ta rasa madafa da kuma ma’adanar da zata saka mugwayen maganganun na Ruma, masarrafar da zata samawa jirkitaccen zancen nata tubalin ginawa da kuma fahimtar shi da kyau ya tsaya mata da aiki, tayi jigum da Æ™yar kuma ta haÉ—iye wani bushasshen yawo ta ce “Ruma!”
“Baki da iko ko zarafin yi mini ihu akai na, ki barni da abinda mahaifinki ya jaza mini just because of you! Sbd kawai ke” Majeederhn was thinking akan anya Ruma hankalinta É—aya, ta ja numfashi ta kalli Maman Alpha ta ce “Mene laifina? Me na yi mata da zata alaÆ™anta hakan dani? Me ya sa kullum zuciyata bata rabuwa da damuwa ne?”
Maman Alpha da tayi shiru sbd tashin hankali da mamakin sabon hali irin na Ruma ta ce “Hisabin duniya ya bata nata kason, you sow and you reap” Ta juya ta kalli Ruma ta ce “Kin san duka nan ba sa’anki ko? Ba kuma wanda zai É—auki sabon iskancin da kika zo da shi, don haka ki saurara ki nutsu ki rungumi Æ™addararki mu taru mu nemawa juna mafita, babu wanda bashi da abinda ke damunsa a wannan rayuwar kin gane? Don haka let by gones be by gones” Ruma ta ce “Wannan Æ™addarar tare daku zan rabata, zaku ce na faÉ—a muku” Mami ta zabga mata mari zata Æ™ara mata mari ta ce “Stop! Mami kada ki sake marina, ai kina kallo aka yi auren You neva said anything balle ki yi yunÆ™urin hanawa” Yaya Bilkisu ta ce “Ah to! Ke banza ce kuma baki zama abar tausayi ba wallahi tallahi, ki fito ki ce sbd a hana Majeederh aure ke ki auro aka tauye hakÆ™inta aka rabata da shi ta Æ™arfi da ya ji ba don bata son shi ba, kuma da rabon ba zai zama Mijin Malama ba, kwaÉ—ayi da son abin duniya ya sanya kika miÆ™a hannu bibbiyu kika amshi soyayyar shi ba tare da kunya ko shakkar Æ´ar uwar taki ba, babu kalan wulaÆ™ancin da ba ku yi mata ba sai wanda kuka manta, rashin kunya kowa kamar ba gaba take da ku ba, Kinga kenan hakÆ™inta ke binki shi ya sa kika tsinci kan ki a haka warrrrr” Yaya Bilkisu ta faÉ—a tana buga cinya kafin ta kalli Abbu ta ce
“Sai ka shirya domin yanzu ka fara gani, ta ce Æ™addarar tare zaku É—auka ku rabata kashin dankali, amma babu abinda zai samu Majeederh da izinin Allah, ka cire Majeederh daga cikin zuri’ar ka, ka mayar da ita matacciyya bayan tana numfashi a duniya, ka ce baka da wata yarinya mai irin sunan Majeederh, to Allahamdulillah! Ni na ji daÉ—in hakan gashi nan Æ´ar cikinka a kan idanunka a gabanka da hankalin ta da komai ta ce bata da haÉ—i da kai, kayi zaton Majeederh zata lalata maka sunanka dana family ko? To gashi nan ita Ruma ta É—akko hanyar yin gutsi-gutsi da sunan” Ta juya kan Mami ta ce “Ke ma ishara ce, akan idanunki sukewa Majeederh tsiwa da baÆ™aÆ™en maganganun amma sai kin yi niyya kika tsawatar da su, kunnen uwar shegu kike ai, da aka zo da maganar auren Imran hadda ke a amsar auren bayan kin san akwai alkunya a haka, ai duk wanda ya sai rariya ya san zata zubar da ruwa, uhm! Rayuwa kenan wai anwa uwar kwarto FyaÉ—e ya ce mama riÆ™e mini wando ina dawowa” Yaya Bilkisu tayi musu tas, Majeederh ta zauna banda kuka babu abinda take bata son tashin hankali bakiÉ—aya a rayuwarta, Abbu jin zancen kawai yake baya fahimta, shi tun abinda ya yi wa Majeederh har yanzu bai Æ™ara jin abin da ya sanya shi shocked ba irin aurenta da Khalil ba, Uncle Isma’il daya shigo yanzu ya ce “What did i missed?” Yaya Bilkisu ta ce “Gulma” Mami ta shige É—aki ita ko kukan ma ta gagara yi, Ruma ta miÆ™e ta kalli kowa sai kuma ta ja trolley É—inta tayi waje…
Yaya Bilkisu ta ce “An jima ki shirya zaki Æ™unshi da saloon” Majeederh ta marairaice fuska ta ce “A’a” Domin haka kurum tsinkewar gaba ke damunta da kuma wani irin sabon yanayi dake saukar mata yaba tsirga mata a zuciya. “Ke daman duk wata harkar mata na kwalliya baki sani ba, haka zaki gidan mijin da farar Æ™afa kamar Æ™afar tinkiya? Maza tashi” Maman Alpha ta ce “Ki sanar masa zaki fita” Ta ce “Ni na ce masa me? Bani da number shi ma” Maman Alpha ta zaro wayarta ta kira Khalil ta jima tana ringing kafin a É—auka, cikin kamilalliyar muryarsa mai nutsu da sanyi mara hargitsi ya ce “Uhm” Ta ce “Ibrahim ur wife want to speak with you” Ta bawa Majeederh wayar ta yi shiru, yana jin yadda numfashinta ke sauka, a hankali ya jingina da jikin motarsa wacce driver ya kawo shi airport Maman Alpha sai zabga mata harara take, shi dai ya na ji so yake yaga Æ™arshen girman kan nata yau, muryarta na rawa ta ce “Zan fita ne” Ya ce “To where?” Ta yi Æ™asa da murya sosai har sai daya lumshe idanunsa yana jin gajiya da kasala na saukar masa dalilin numfashinta da yake ji ta ce “Saloon” Ya ja numfashi tare da saukewa yana riÆ™e kansa sbd wasu abubuwa dake bin jikinsa kamar yana ya ce “To wa za kima?” Ta tura baki ta ce “babu” Ya É—an girgiza kai kawai ya ce “Take ur time, i keep my wife waiting a jirgi” Yana faÉ—in hakan ya kashe wayar, Maman Alpha ta ce “Ta shi kije Uncle É—inki zai bada kuÉ—in” Majeederh ta ce “Ni na fasa” Ta ce “Baki isa ba” Hawaye ya taro a Idanunta ta ce “Yana tare da matarsa fa ya ce mini” Ta riÆ™e haÉ“a ta ce “Ke dai kamar ke kaÉ—ai ce Æ´ar fari duk wani rashin wayo da wawta an bar miki haba” Wayar majeederh dake wajan anti tayi Æ™ara alamar zuwan notification taga alert na 200k daga Khalil kuÉ—in saloon É—in kenan ya bada a tunanin Maman Alpha
Da daddare Majeederh na zaune sai ga Latifa Omar ta shigo fuska sake ta ce “Kaga Amaryar Bad boy” Majeederh ta É—auke murmushin da take ta ce “Waye haka?” Ta ce “Bad boy mijin Malama” Ta ce “Idan baki kira real name É—in shi ba ba dole, idan ba haka ba I’ll show you the other side of me” Latifa ta riÆ™e haÉ“a ta ce “Iyee kaga farin shiga” Ta ce “Da tsohon hannu da sabo duk hannu ne, don haka duk matan aure muke” Latifa tayi yaÆ™e kawai ta ce “You’re right, shawara na zo nema” Tayi shiru ta É—ora da cewa “Aliyu ne zai Æ™ara aure, waya baturiyar Æ´ar uwar shi” Majeederhn ta ce “Allah ya haÉ—e kan ku” Latifa Omar ta ce “Bana son auren, wlh ba zan iya sharing mijina da kowa ba, he’s my husband ni kaÉ—ai and he still be mine forever” Har Majeederh ta yi shiru sai kuma ta ce “Sharing kamar wata idea?” Latifa ta girgiza kai ta ce “Ba zaki gane ba, kin yi tunani kina tare da mijinki ku kwana tare da juna, gida É—aya É—aki É—aya gado É—aya manne da juna, rana tsaka akawo miki wata? Duk abinda zai miki biyu zai raba fa, duk abinda yake miki a kan gado shi zai mata duk wasu kalaman soyayya da zai faÉ—a miki itama haka” Gaban Majeederh ya yanke ya faÉ—i, nan da nan taji kanta ya sara zazzaÉ“i na neman rufeta ruf, zufa ta shiga yanko mata all over herself “Are you okay? Ina Khalil É—in wai kowa ba Æ™arya ya yi ya ce shi É—an President ne?” Majeederh ta kalli haka Latifa ta ce “Ko?” Ta ce “Wlh ina faÉ—a miki” Majeederh ta miÆ™e ta ce “idan ÆŠAN MALAM ne shi i love my husband the way he’s” Kwana biyu Majeederh bata saka Khalil a Idanunta ba, ko a waya baya nemanta gabaÉ—aya, Maman Alpha kullum sai ta zo, yau ma duka familyn duka suna nan Majeederh ta rasa meke faruwa, taga dai kaya iri É—aya kamar pink color kamar plush pink, Zizi ce ta shigo sai Badi daga nan kuma aka dinga shigo sai akwatuna kamar yaÆ™i sai da aka shigo da set 6, in a different color pink, white, black, blue black, brown ko wacce ta wani É—an Æ™aramin kwando an ciko shi da abu an É—ora wani white net a sama, jama’ar wajan suka dinga kallon kaya hadda maÆ™ota, Latifa na zaune zufa kawai take so take ta ji na waye, Maman Alpha ta tashi ta zabga wata uwar guÉ—a “Ayyy yiririri ayy yiririri!” Ta buga cinya ta ce “Allahu Akbar, mahaÆ™urci mawadaci wlh ko yanzu na mutu Alhmd naga wanda zai tsayawa Majeederh, ku kalli arziÆ™i ku bar arziÆ™i a mazauninsa kayan lefen Mrs Ibrahimul-khalil kenan the president’s son” GabaÉ—aya Æ´an matan suka fito da iPhones É—in su aka shiga yima mahaukatan kayan vedio da pictures kai tsaye ake É—orawa a duk wani internet, TICTOK, I.G Twitter aka saka “Kayan lefen Mrs Ibrahimul-khalil ÆŠan shugaban Æ™asar Jamani” Aka dinga saka waÆ™ar ko sunÆ™i ko sun so aure ya É—auro, da kuma waÆ™ar na ji a jikkina Yanzu zan yi aure, sai waÆ™ar turanci ta Johnny-Drille Wait for me nan da nan abin ya shiga viral ko’ina shi ne aka fara sharing group group na WhatsApp, da facebook irin su Sirrin Ƴa mace su Sarauta’s Library, TICTOK ko’ina ka shiga shi ne da masu cewa an yi anbazaranci da masu cewa dama ni ce, wasu kuma surutu suke taya babbar malama zata auri krista? Kuma É—an Æ™aramin yaro arziÆ™i kawai take kwaÉ—ayi, wasu kuma suce shi ne ya yi mata cikin kenan da shi take karuwancin maganganun kala-kala lefen ya jawo, shi Khalil bai san me ake ba, sbd she’s not interested on social media, gwala-gwale sai wanda ba ayi ba aka zuba, hadda keys na mota Hyundai Ioniq 6, Toyota Corolla, Bugatti Chiron, Mercedes-Benz S-Class, magana ake ta É—an shugabar Æ™asar Germany arziÆ™i akan ariziÆ™i, labarin lefen Majeederh ya zama most trending news dake yawo a Kano dama duniya bakiÉ—aya, Latifa ji akai tana ta surutu ita kaÉ—ai kamar zararriyya idan ta kalli sets É—in akwatin da keys É—in motocin sai ta ce “Ina ba zai yiwu ba” sets biyu cif na inner wears ne wasu lalatattun kaya tasan aikinsa ne, Uncle Isma’il ya yi ta kiran Khalil yaÆ™i É—agawa sai can bayan komai ya lafa ya É—aga kiran ya fara faÉ—a “Ibrahim kai wanne irin yaro ne, gabaÉ—aya kuÉ—in zata Æ™arar akanta” Khalil ya ce “Me Uncle?” Ya ce “Wannan mahaukatan kayan da aka kawo haba Ibrahim” Khalil ya ce “Oh! Bani na yi ba Æ™wandala tawa babu Uncle, Zizi da Badi ne u can ask them ai suna gidan” Uncle ya kashe wayar. Har dare Majeederh kasa fitowa tayi don kunya da kuma mamakin kayan Maman Alpha ta shigo É—akin tana juya mazaunai ta ce “Allhamd É—iyata lafiya lou” Ta faÉ—a tana rungumeta ta nufi wajan blue set É—in daka ajjiye a bedroom É—in Majeederh tana cewa “Wannan duk kayan lefenmi mu, duk wanda bai bani wannan ba ni ba zan aure shi ba” Misalin 2:35 na dare tana kwance tana bacci duk da wani zazzafan zazzaÉ“i ya rufeta jikinta sai rawa yake da É“ari yanzuma da Æ™yar tayi baccin, a hankali ta ji ana shafa tafin Æ™afarta tare da jan dugwayen yatsun ta juya kaÉ—an sai kuma ta buÉ—e idanu zaune ta ganshi daga shi sai Tartan check print white pyjamas dugwaye ce iya qiwwa daga gaba a buÉ—e ya É—aure tsakiya Æ™irjinsa a bayyane sai kwantaccen sumar wajan dake Æ™yalli sosai, Æ™afarsa sanye da Scuff faux-shearling slippers da alama bai jima da wanka ba ta ce “You? Yaushe ka shigo” Idanunsa akan zanen Æ™unshinta tunda yake bai taÉ“a ganin irin wannan abun ba, yama yi tunanin mammanawa kawai akai, bai ce mata komai sai Æ™afarta da riÆ™e ya zuba mata idanu a hankali slowly ya ja Æ™afar wajan bakinsa cikin nutsuwa zuciyarsa na buÉ—ewa ya zura babban yatsar a cikin bakinsa while yana zare towel É—in jikinta da É—aya hannun, wata iriyar tsotsa ta ji ya yiwa yatsar wanda ya sa ta ji kamar fitsari na son Æ™wace ba ta yunÆ™ura zata tashi ya saka É—aya Æ™afar ya danneta Idanunsa lumshe ya Æ™arasa zura sauran yatsun a cikin bakinsa…..

Idan Monday tayi ba kuga POSITING ba ku É—auka na je yajin aiki殺 ko ma’aikatan gwamnati na yin ya jin aiki idan aka musu ba daidai ba. A yi haÆ™uri da typing errors na koma wajan aiki ne
[10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: *#Ibrahim-Khalil*

No comments