Breaking News

Cheaters Club 10

 _*CHEATERS CLUB...*_ 

 _(Babban goro sai Magogin Æ™arfe...)_ 



#ROMANCE

#FICTION

#ADULTHOOD

#SEXADDICTS

#WOMENPOWER



BY

 _SURAYYAHMS_

 _08060712446_




⏯️1️⃣0️⃣



 _Reddington hospital_ 

Victoria island lagos

 5:05pm


Wajajen karfe biyar na yamma Driver ya shigo da Hadiza maitama farfajiyan hadadden asibitin reddington dake anguwar victoria island na lagos.


Tsabar yadda kanta yake juyawa da jiri jikinta 

yakuma dau zafi a daddafe ta shiga cikin facility din tana rike kanta cikin sauke numfashi ahankli batare da wani cikakken nitsuwa ajikinta ba.


Babban Metallic door ne mai kyau dark brown colour wanda daga ganin design dinsa kasan me tsadace,kai kusan komi ma cikin asibitin wanke hannu ka taɓa ne irin asibitin nan ne da ake cemusu asibitin kudi.


ajikin kofar da akwai wani silver plate ajiki an rubuta _Spc. Dr Sharma Yunus Hamdan_ alaman offishi ne na me wann sunan, babban likitarsu mai kimanin shekaru hamsin da biyu data mugun kwarewa ana kuma ji da ita musammn ma ta fannin duba lafiyar kwakwalwa da dedeta tunanin dan Adam wato psychology.


Tun isowar Hadiza suke famar tattauna matsalar aurenta amma har iyanzu babu wata kwakkwaran mafita dayake samuwa ta fannin hadizan dan sosai ta cusa damuwar rashin kulawar mijinta aranta wanda tunanin hakan ne yake yawan sawa jininta ya haura sama sosai.


Yauma Dr sharma tay mata kwajin hawan jinin ta samu yakai 199/100 duk Jikinta yadau zafi sai layi kawai take a zaune sam batajin dadi, Duk da sabawarsu a matsayin private likitarta mai zamanta amma bai hanata yin mata faÉ—a tsakani da Allah ba dan sosai takejin tausayin hadiza aranta game da lamarin mijinta Alhj kyari.


Shiru hadizan tay ta sunkuyar dakai can kasa ayayin da dr sharma take kan zuba mata nasiha cikin sassaukar murya ta lallami da sanyayawa.

 "Haba Hadiza kinyi ilimi da wayewar da basai an gaya maki illar Abunda zai cutar da lafiyarki ba, ki sassauta wa zucyarki, ki kara kkri,for u to bring yourself to me now ke kanki kinsan irin damuwar dakika daurama kanki yasoma miki yawane harma saura kadan ya nakasaki. Nasan abun is not easy amma Please and please kibani hadin kai domin mu shawo wann matsalar tare...Hjya Hadiza kina jina kuwa?


Dago kanta tay ahankli  snn tace enajinki Doctor!!

Dr tace good. Ina kuma fatan zaki aikata duk abunda zan gaya maki yanzu sabida kinga mun yi trying oda means na shawo kansa amma kince babu wani canji ataa wajensa,so lets try dis new strategy.


Hadiza tace toh doctor wani strategy kenan??


Ajiyar zuciya doc tayi snn tace "Abinda nakeso dake is daga yanzu idan alhaj ya dawo kidaure ki aje dukkan abubuwan nan da suke baki haushi game dashi agefe kidan bashi lokcin ki, kiyi wanka kiyi kwalliya kina qamshi ki kaimai abinci dakanki bamai aiki ba, snn ki zauna kina bashi abaki yanaci bawai ki zubamai ido kina kallon sa ba,idan kika zubamai ido haka kawai dats what will trigger him to think dat sumting is wrong and ure alwys nagging sabida kinsan maza masu lefi are the ones good in misintepreting stareful silence and how deir women looks at them.

So,Wann karon Karki barshi yay tunanin cewa kinajin haushinsa,smile and start a conversation kijawoshi cikin hira mai ma'ana akan topic din da ya shafeshi wanda kinsan dolene ya tsoma maki baki aciki.


Misali in mijinki maison business ne saike ki kawo coversation din da yadan danganci hakan and dont make it all about u,ask him stuffs, tell him stuffs about business,engage him in talks da zaisa ya zama conversant dake sai kiga ransa yay fari ya sake dake sosai har bazai ma san lkcin da zai cinye abincin da kike bashin ba. Bayan nan try and help him undress inkunje daki,then suprise him in the shower kitayashi wanka kimasa ko kuyi tare.


Wani irin kallo mai cike da karyewan zuciya hadiza tayi ma Dr wanda yasata kasa cigaba da maganan tay dan shiru


Tace hadiza yaya dai naga kamar da magana abakinki kardai kice min Bazaki iya masa hakan ba??? 


Nannauyar Ajiyar zuciya hadiza ta sauke tace hmm Dr kenan,ashe baki gama fahimtar waye Alhaji ba dan kuwa daga zarar na fara kwatanta masa irin hakan ba kulani zaiyiba saidai ma yaiyi mummunan qwale ni koma yamaidani wata mahaukaciya.


Dr tay murmushi tace idan ya gwaleki so what kedai karki karaya hadiza,ba a fasa dutse asha romonsa a rana daya ai, ki cigaba da abunda ke gabanki kawai dan duk daren dadewa wallh shida kansa zaigaji da basarwa dan idan yayi yayi yaga baki karaya kin dauki abinda zafi ba kuma kin cigaba just kibashi some days zakiga ya dawo senses dinsa dan kansa ya fara biye maki. Try it, zakizo kiban labari.


Ahankali hadiza ta gyadamata kai batace komi ba. murmushi Dr tamata tace inaga munzo karshen wann meeting din saikuma wata satin amma Dan Allah hajya hadiza arika kulawa da batun hawan jinin nan. Ur new drugs zan kara miki wasu akai yanzu innagama sai na bawa delivery akawo miki har gida.


murmushi hadiza tayi ahankali ta tashi tsaye tana gyara hadadden mayafinta dayaji swavroski stones to march da hadaddiyar milk and brown chantilly lace dake jikinta.  


Adan sace Dr tabita da kallon tausayi sosai ganinta karamar yarinya gata kyakyawwa sosai turbarkallah..


By now taga manyan mata da yan mata masu auren masu kudi wanda zaka gansu duka dauka badai kyauba, ga diri da nonowa fatar jiknsu badai kyalli ba ga ado daga sama har kafafun su yaji designs na lalle kana ganinsu kaga irin matan nan da kudi ya zauna musu daram sunci sun koshi, amma Abun mamakin shine idan ka zauna dasu ka duba rayuwarsu nan zaka san cewa babu wata sauki ko abar farinciki datake rabarsu kona kwanciyar hankli face dadin inuwar daular da suke ciki. 


Altho wasu mata masu azaban son duniya mijin sam baya gabansu kudin kawai suke so,but as for the majority masu mentalityn son samun hakkin aurensu kamar kowacce mata yasa they not enjoying married life yanda yakamata sabida yawan kamuwa da ciwon damuwa da hawan jini sanadiyar rashin kulawar mazajensu a tare da su na tsawon lokaci.


Tsadadden Jakanta na bouchra jarrarr tadauka da wayanta sanan tajuyo ta kalli Dr tace nagode 

Doctor i will try my best in sha Allah, doc tanata kallonta ta mayar mata murmushi mai sanyi, daga nan batace komi tawuce tasakai tafice a office din tana tafiya daidai cikeda Aji da kamiya kana ganin hadiza maitama kaga zubin hamshakiyar mace wacce ta amsa sunanta hajiya dan babu kamshin talauci ajikinta.


Tun kafin ta iso gaban jeep dinta dake paker driverta ya taho a guje ya bude mata babban jeep na landcruiser da suka zo dashi, cikin nitsuwa ta shiga owners coner ta zauna ciki jikinta a sanyaye tare da rangwada wata tagumi 


sanyin Ac mai gauraye da daddar qamshin turaren ta na "million mate" by paco rabbane ya dada azurta cikin motar da wani irin yanayi mai sanyaya rai sosai.


Duk yadda zatayi maka bayanin halayyar mijinta bata tunanin akwai me iya fahimtarta sosai dan Tafi kowa sanin cewa shi mutum ne wanda baida tabbas sam, gashi da wani irin halin ko inkula wanda ba lallaine ma All these therapist strategy yay aiki akansa ba.


But still she is hopeful cewa zata ci nasara kamar yadda tay nasara wajen hanashi kara aure.


Duk sadda ya yayumo xancen auren batayin sanyi akai dake shema'u tana da manyan manyan malamai da suka iya aiki sosai.


Sakamakon tazarar shekaru dake tsananinsu yasaka yake da wasu Æ´ayan su biyu, dukansu matane kowacce tana gidan mijinta dan babban yarshi ma ta girmeta a shekaru karamarce suke sa'a da ita,sedei matarsa na farkon ta riga ta rasu da jimawa kafin aurensu. 

Ita kuma a sanadiyar mahaifinta aka musu aure dan kamar uban gida haka yake ga shi mijin nata. Aure na zumunci aka kulla a tsakaninsu da shi, sede ita haryau bata samu daman haihuwar bama.


Koda shike Hakan ba wani abun mamaki bane agareta dan kuwa ko ita matarsa data rasun kusan shekararsu 35 kenan da aure amma Æ´aÆ´a biyu ne kacal ya shiga tsakanin su bare kuma ita da bata jima da shigowa gidansa ba.


Karamin Numfashi taja ta ciki Ta kuma daukar lokci tana kan kitsa yadda zatayi ta soma aiwatar da shawarar da likita ta bata duk dama bata san ranar dawowar mijin nata ba, yau kusan watansa biyu kenan baya gari daga yau taji ance yana london gobe sai taji an kira sunan wata kasar daban harta gaji ta dena bibiyar inda yake shiga.


Wajajen shida na yamma suka iso gidanta dake anguwar lekki, as usual masu aiki ne ke shawagi acikin gidan kowa da kalar abunda yake yi.


Sama ta haura Batare da ta kula uban kowa ba direct hadadden dakin ta dake nan kamar aljannar duniya ta wuce batayi wata wata ba tahau rage kayan jikinta wanda ko kammalawa batay ba mai aikin hada mata ruwan wanka tazo ta sanar mata cewa ruwan wankanta is ready.


Nan ma Ta gyada mata kai batace uffan ba dan kwata kwata yin maganan ma kwiyuwan shi takeji.


ÆŠaure da lallausan white towel ta shige hadadden bathrum din nasu wanda tsabar haduwarsa zakayi tsammanin dakin hutawa ne bana wanka ba.


Dake yamma ne Duk wasu energy efficient bulbs dake haskaka cikin bayin an kasheshi an kuma kunna mata huge red and white bathrum candles dumin haskensu na illuminating din kwalliyar dake kowani lungu da sako na hadadden bayan gidan despicting relaxation and calmness,banda show glass na kala kalan expensive tropical drinks agefe,da akwai wani irin classy incent diffuser mai fidda uban qamshi an zuba itacen turaren purple lavender aciki duk da hakan bai hana qamshin tulin sabulan da aka hadamata acikin ruwan wankanta gauraye ilahirin wajen da qamshinsa ba.


Jikinta daure da white towel ta sake suman kanta ya zubo mata liff izuwa kafadunta ya wani kwanta luffff dashi, ita de cikar gashi take dashi akanta barakallah amma baida tsayi sosai da sosai dan haka bai kai gadon bayanta ba.


Hannunta tasaka gently tana dan wasa da ruwan wankan nata dake cike a bathrum jinshi so warm and nasty tasan zai warware mata gajiyarta sosai,har mai aiki ta iso ta zuba mata yves saint laurent straw berry drink a glass ware ta aje mata a mazauninsa acan kan handle din bathtube inda daf daga cikin ruwan wankan zaka iya mika hannu ka dauka ka sha batare da wani stress ba.


Harta aje drink din tay waje Idanuwan hadiza na lumshe cikin shaukin tunani dan aranta tana jin inama ace da mijinta na kusa su shige cikin wann dadddar yanayin tare,sai can kafin nan ta sauke ajiyar xuciya snn tamike tsaye tareda sake towel dinta akasa calmy ta faÉ—a cikin bahon wanka jin dumin ruwa mai hade da qamshi na ratsa yasa ta lafar da kanta aciki snn tay shiru Da tunanin inda zata shawo kan mijinta wann karon ko hala intaci sa'a da rabon zata soma jin dadin aure itama.



Ata Fannin meenal kuwa rabuwarsu agidan halisa offishin ta direct wuce tana isa office dinta ta samu wai har iyanzu fadila bata dawo ba.


Tsaki akan tsaki take jerawa akan chair dinta fuskarta yay wani jaaa da bacin rai huci takeyi itaka kadanta kamar wata maciciya,faÉ—in rai yasakata duk ta kasa zama waje guda sai jeka ka dawo take a office din.


Sai can data gaji taja ta tsaya rike da haɓarta aranta tana cewa


"Lallai yarinyar nan bata san ko ni waye bane ko?toh zan kuwa nuna mata ni wacece kuwa ,tana fadin hakan ta kyabe baki da alaman dacin rai snn ta miƙe kai daga zaune tanata kallon agogo.


Not for once taji aranta ko matsala ce ya tsare fadilan ata wani waje bare ta nemeta taji ko lfiya taji shiru bataganta tun safe ba ga yamma yay sosai,ita kawai gani take ai tsabar raini ne da ganganci yasaka tun safe har iyanzu bata iso office din ba hade da maganan da magajiya ta gaya mata cewa hala gidan samari taje.


Sam zaman office din yau baiyi dadi ma kowa ba duba da yadda menal din take yawan sauƙe fushinta akan sauran ma'aikatan ga zagi ga kushel da nuna iko datake musu sosai.


Kowa yay bai iya ba gata nan batasan ta godewa mutum ba saidai ma ta nemeta kushe shi ko tasakashi ya fara jin kansa with soo much low self esteem.


Yau kusan rabinsu da bacin ranta suka wuce gida, at around 10pm na dare ta gaji da zaman jiran fadila aranta kawai tasaka ta ajiye cewa gobe babu Abunda zai hana ta mata walakancin da ba a taba mata irinsa arayuwarta ba.


Tun ahanya ta kira mumyn tanamai gaya mata abunda suke ciki da fadila.


Ranta a bace sosai take masifa tana cewa


"Mum nagaji da ita nide wallah nagaji da ita, der are alot of professionals out der..meyasa kika nace min wai sai ita toh gaskiya nikam am tired of her, bayan na koya mata hankli gobe korarta zanyi inyaso ta koma kauyensu chan..how dare her off her phone and not come to work today, har fa 10pm ina office ina zaman jiranta da aiyyuka amma bata shigo ba,can you belive she went to her stupid boyfriends house,ai gobe zanga karyan da zata min.


Nananauyar ajiyar zuciya Hajy nadiya tay tana cewa fadila bata kyauta ba,ashe karuwanci takeyi anan din, tabb di hmm koda shike ai ba abun mamaki bane abun ajininta yake ubanta ma ai mashahurin kwarto ne akauyensu na rufawa uwarta asirine dama na kawota nan tay karatu dannasan acan kam maza ba kyaleta zasuyi ba. Yadda naji ance babanta ya mugun lalata yaran mutane da matayen aure ai bazaiyu duniya ta kife wasu yan iskan irinsa basu lalata Æ´ayan sa ba sabida abun ai kamar bashi ne..humm amma dai kin bibiya kinji inda gidan saurayin nata yake kuwa? Karma ya kasheta da cin gindi azo a sakani a salalar tsiya ohh ni nadiya na shiga uku..ai na manta shafff cewa ubanta ma ashe gindin wata matar aka cire gawansa.



Arazane da labarin meenal tace kai mummy kamar ya ya mutu a gindin mace, mekenan ya kasheshi dadin gindin ko wuya?tafi karfinsa ne.


Hajiya nadiya tace a'a yadda dai naji ance wai yaje ya danne matar kwabcinsa ne toh ashe mijinta yay musu asirin makalewa dake ya jima yanajin labarin cewa sunayin sex din bayan idonsa,ashe wai yanama zargin cewa yayan nasa da ita kaf na baban fadilar ne bana shi ba.


Meenal da bata taba jin wnn labarin game da  fadila ba cikin mamaki tace  ikon Allah ji wani kazamin rayuwa Tirrr.."ni ina zan san gidan saurayinta mummy..ni walhh ko kallo bata isheni bama ashe ashe dai da jinin karuwanci ajikinta no wonder mana Hajy zainb tacemin wajen saurayi ta nufa hala tuntuni taga siffar karuwai ne ajikinta.


Hajya nadia ta dan yi shiru sai can tace toh kidai kwantar da hanklinki Amina koma ina fadila ta shige zatama dawo ai..nima in sha Allah xuwa anjima jirginmu zai taso amma a Abuja zan sauka, maybe if i get the chance zanzo na dubaki cikin satin nan..rmbr we have alot to talk about.


Meenal tace okay mumy i cant wait to see you wallh abubuwa sun fara min yawa a lagos din nan yanxu. I just need a good break!


Hajya tay dariya tace dont worry my baby zanzo ai, zamuje waccan  beach din mu huta mu biyunmu Nasan da akwai maganganu abakinki.


Meenal tana murmushi tace toh shikenn mumy sai kinzo din.


Daf Hajiya Zata katse wayar cikin sauri ta tsareta. "Mum... mumy wait...wait....


tace yes menene kuma meenal?


Fuska a dan kwabe Tace mum bakifa ko tambaye yanayin jikin halisa ba, cm'n Dats not fair ke kam ma hala harkin mance da sha'aninta ko.


Baki bude Hajya tace auuuu, so sorry wallh mancewa nayi..toh ya jikin nata? I tot she is depressed and brain strucked ko hartaji sauki ne... haka kawai taji dariya ya subuce mata saita karashe maganan tana yar karamar dariya hmmm lamarin da bai shafeka ba ko ajikinka ta kyabe baki.


Ahankli meenal ta lumshe ido sann ta bude tace mumy kenan kema ai kinsan wacece halisa, she is the strongest woman ive ever knwn,ita ba irin wayann matayen bane masu yawan cusa damuwar duniya aransu. Tuni har ta warke abunta ta dawo gida.


Amamakance sosai hajya tace wowwww ikon Allah, really?..tabb lallai tay kkri fa..ni ai daukawa nayi tana can ayashe akan gado tanata murkususu cikin ciwon zuciya aiku yaran zamanin ne akwaiku da son cusa lamarin maza aranku shiyasa bakuda daraja wajensu sam.


Wani hummmm meenal ta sauke nannauyar ajiyan zuciya batace komi ba tay kwafa.


Hankli adan tashe hajya nadiya tace  A'a What is wrong kuma Ko na fadi wani abu marar kyau ne..


Cikin sauke ajiyar numfashi Meenal tace A'a..ko daya, Dama already Doctor Ahmed jimada yacemin she is depressd ,dan lkcin da za'a sallameta nayi magana dashi privately dan nasan condition dinta, shine yakecemin wai halisa tana fama da emotional trauma da kuma chronic depression a brain dinta so harma ya tura request wajen wani babban therapist dake qasar waje wai sunan shi Dr Asim khan, yacemin in ya amsashi zai hadasu asoma mata jinyar depression dinta. amma aikinsan halisa ita bata barin hakan ya durkusar mata da rayuwarta so magani kawai ya bamu ynxu yace a rika bata tana sha akai akai kafin dr Asim din ya taho 


Hajya data nitsu tana jinta harta kammala maganan,atakaice cikin sauke ajiyan zuciya tace toh hakan yay dats good.

Amma ya maganan shi saurayin nata zach dayay dumping nata kunyi wata magana dashi kuwa..

Nifa tsorona kar azo amata jinya yaga ta warke ta dawo dede ya soma bibiyarta, inkaji "khan" kam kasan indian doctor ne kuma wallh sun kwarance akan harkan kiwon lfiya, halisa tana warkewa wann karamin aiki ne awajen namiji ya biyota...kinsan inhar zach ya shiga hayyacinsa ya dawomata toh zai dawone da karfinsa wallh asirinki ne xai fara tonuwa.


Meenal Ta lumshe ido jin gabanta na faduwa, tace pls mum forget it, kina kashe min jiki wallh,zach fa ba dawowa zaiyi ba.

I mean koya dawo ma halisa ba kara kulashi zatayi ba. Nan ta hau bata labarin abunda ya faru da kuma yadda halisa take zargin ko matar kawunta ne ta aikata mata hakan.


Bakaramin sanyi da kuma mamaki hajy nadiya tasha da zach ya rufawa meenal asiri ba.


Meenal tace " kinsan dazu mune muka kaita gidanta, so sauran kawayen na kasa,sai ni na kaita cikin bayan gida zatay wanka and she was telling me how she feels abt him now,mum naji tausayinta sosai, it breaks her soo much walllh. Zucyrta ya raunatu Fiyeda yadda muke zato, Kamar nayi mata kuka datake cemin bazata kara memeta kuskeren sake amsar soyayyar wani namiji arayuwarta ba...yanzu babban damuwata shine yadda zan janyeta kwata kwata daga tunaninsa sabida banason tay doguwar bincike akan wanda ya gayawa zach labarin past dinta she wll definatly be mad at me if she knws my secret.


Hajiya tace Kedai kibar wann maganan Amina banace miki ina dawo zanzo lagos din ba?

Just give me some time to think about it..ai Allah ya riga ya rufa miki asiri ma da bai furta mata ba kijira ni nazo muyi maganan ido da ido kinji?


Tace toh mummy 

Yanzu dai na iso gida we wll talk inkin dawo,wow this is 11:0 pm na dare ya banga motar miji na a parking lot ba.. tafada taba lekawa sosai.


Muryan Hajiyar ne ya katse ta tace hala bai dawo bane daga wajen aiki,just take care sai ki gaida shi mijin naki inya dawo.


Tace to shkn zaiji mumy bye. Snn ta katse wayar da sauri tare da sauke ajiyar zuciya aranta tana ta tunanin dalilin rashin dawowar khaleel gida.


Lkoci guda taji zuciyarta ya dau wuta da tsananin zafin kishi da tunanin ko hala khaleel ya yanke hukuncin soma yawon neman mata ne agari.


Da can harta dau mummunan zafi


Wani zuciyar yace mata Ba halinsa bane, sanin cewa shikam ma dawuya ne mace take burgeshi.

Nan Tay kwafa tanamai sassautowa da zuciyarta 

Sai kawai Tabari akan cewa hala surgery ne ko wani meeting ya rikesa.



Zama tay tajira har Driver ya sauko kasa snn yazo ya bude mata kofar motar kafin nan ta sauko


Ahankli take takawa akan heels dinta tana bin kanta da lallami kamarma bazata taɓa taƙa kasar ba,gabanta kawai ta nufa batare da ta kalle uban kowa ba har takai cikin babban falon nasu wanda Kusan yadda ta fice ta bari haka tazo ta sameshi, tsaki taja dan tasan da khaleel ya bari ta debo masu aiki da bahaka zata zo ta tarar da gidan babu wani shara ba qamshi ba.


Bin ko ina tay da mugayen harara Aranta tana cewa Shi da ya damu dana zame masa matar gida sai yazo yana share gidan dakansa Nonsense ..Tana fadin hakan ta bubbugga kafafunta akasa cikin bambami ta haura sama bangarenta a fusace tana sauri sauri kamar wacce zata tashi sama.


Har yau mamaki take da khaleel yay ruwa yay tsaki wajen hanata kawo me aiki gidan,Altho iya abunda kawai yaci nasarar hanata yi kenan arayuwa but after then bai isa yahanata aikata komi ba dan iya Abunda takeso aranta shine kawai take aikatawa


As usual tana bude dakin baccinta nan ma wani takaici ne ya toshe mata makwagoro taja ta tsaya cak jin kamar tay kuka dan kusan ko ina a dakin nata babu masaka tsinke,kayane akasa chan da nan babu gyara babu kimtsi hatta kan madubinta towel ne arataye yana reto dan anan inda ta cire anan take barinshi bata dagawa.


Yasar da jakarta akasa tay yaje ya samu na tun last week data bari akasa bata tattarasu ba, bakin ta ta turo gaba tahau cire kayan jikinta aranta tana cewa toh shi khaleel din meyasa bazai tattara mata kayanta ko ya dan kimtsa mata dakin  ba.


Tasan inbadan shi bama hala da yanzu dakin bazai ganu ba, mostly shike zuwa ya tattara kayan inya dawo da wuri daga aikinsa, saidai wann satin gabaki daya ta lura kamar bai samu ya shigo ya tattara mata kayan ba kamar ma fushi yake da ita.


A mugun gajiye Ta kammala cire kayanta ta wuce bathroom, ganin duk towels dinta sun yi datti yasaka ta dawo dakin ta daga wanda  ta yasar atakan mirror dake shi baiyi datti sosai ba ta karkadeshi.


Daurawa tay ta koma bathrum ta haÉ—a warm bath snn tafada ciki tanamai wani irin sauke balamin ajiyan zuciya.


After like 40 mint ta fito jikinta na qamshin shower gels datay amfani dasu, suman kanta dake nan kamar na  fulani ta warware ta hau busar dashi sa hair dryier, kafin nan ta koma gaban mirror ta zauna tafara abunda tafi so da iyawa arayuwanta wato kwalliya.


Lungu da sako na jikinta babu inda baiji tattali ba, kafin kace wani abu qamshin guilty absolute na paco rabbane ya gauraye jikinta harma da ilahirin dakin. Suman kanta dayaji man gashi mai qamshi ta tufkeshi da ribbon ta maida shi baya. 


Miƙewa tay ta isa gaban wardobe ta bude wani gefe tanami kure kayayyakin wajen da idanunta cikin rasa na zaba tsabar yawan su. Wani Lumshe ido tay Ta janyo wanda hannun ta ya sauka akai kawai ta ciroshi akan shine zata saka ayau.


Yau Bata wani damu ba, She dont really mind in khaleel zaizo mata su kwana tare sabida gajiyar datake ji na ratsa gabobin jikinta tasan cikakken namiji kamar khaleel ne kawai zai iya warware mata shi acikin sauki.


Wani irin kwalliya mai shegen karfi ta zana wa fuskarta yadda kasan ba dare bane akanta, batare da ta damu da yanayin nittyn da hannunta ya canko ba tahau zurawa.


Irin dark shade of Pink din nan, amma plain net ne kamar rariyar tata iyakar bakin lace din da akayi kwalliya dashi ne kawai mutuncinsa amma bayan nan babu wani marabarsa da tsirara.


Ko ajikinta ta zurashi, ya mata mugun kyau sabida hadadden dirin jikinta hadi da kwalliyar data zubawa kyakywar fuskarta na tashin hankli.


Kallon kanta ta dingayi a madubi tana murmushi kafin nan ta dau turare ta kara fetsawa ajikinta wani karamin veil ta dauka ta rufa akanta snn ta kamo hanyar waje cikin sauri.


Tana isowa cikin falo ta kalle agogo ganin karfe 11:56 na neman gocewa

She just want to make sure ko khaleel ya dawo gidan amma bataga alaman hakan ba har saida ta leka can waje cin karo da motarsa awajen parking yasa ta wani sauke ajiyar zuciya da sauri ta dawo ciki


Muhawwara ta dinga zabgawa da xuciyarta wani bangaren nace mata taje ta sameshi wani nace mata ba ajinta bane ta koma gefenta kawai ta jirashi ai mayen love ne zaima biyota kodan biyan bukatunsa.


Daga karshe dai Bangarensan ta nufa tana kawo daf falonsa na can sama ta soma jin muryan Kaninsa Aliyu maska, tsaki tay ta harde hannu taja ta tsaya tanamai yatsina fuskarta dan ta tsani yan uwan khaleel aranta bana wasa ba.


Tafi minti biyar a tsaye cikin son taji me ake ciki dagata ciki dan tasan duk danginsa sunajin haushinta bakuma kaunarta sukeyi ba.


Kome aliyun yazo musu agida oho..wani shuumin murmushi ne ya kufce mata jin wani devilish idea ya fado mata lokci guda ta warware veil din data rufe jikinta dashi ta yasar ta tsaya tsar daga ita sai wann tsinannen nity din tana wani juyi tana checking kanta kanta babu dankwali. 


Sadaf sadaf ta taho basuji karar shogawarta dake kafafunta babu takalmi, batare da tay sallama kawai sukagan ta kwasam ta fado acikin falon, kusan atare suka juyo suka zuba mata ido a wann yanayib datake take Aliyu maska yay saurin dauke idanunshi ya maidashi can kasa yanajin kamar kasa ta bude mishi ya nitse ciki tsabar kunyarta dayaji


Ko ajikinta ta hau murmushin mugunta ta kalle khaleel dat is in shock da karfi tace good evening baby ure back..

.,duk da karfin xcitemts din datasa baisaka shi ya amsata ba just normal ya kau dakansa tare da jan tsaki a fili.


Aliyu dake jin kamar zai nitsine yace ina wuni anty Amina, a kisinance tace ohh Aliyu dama kaine anan.  Soo how u?Yasu mumy da daddy.


Kasar wuyarsa Yace fine snn ya miƙe tsaye cikin sauri ya fice waje ya basu waje agugurguje tabishi da wani irin kallo aranta tana karta dariyar mugunta.


saukar diran miskilallen sautin muryansa yasaka yace kinyi batar hanya ne ko? Girl, You need to get out!! 


Tay kamar bataji meyace ba A kisinance ta wani fado jikinshi tana wani irin squezashi tana murkususu,hannunta ta dora akansa tana shafawa, uhm baby nooo, im just so glad to see u,..wallh yau na gaji...tayi sauri ta kwaco hannunsa daya dunkule da karfi ta dora akan fuskrta cikin sauri  ya kwace hannun sa yamike tsaye fuskarsa a daure yace mata i wll see u down stairs,bai jira ba ya tureta ajikinshi ya sauka kasa cikin bacin rai. Ta daga ido da mamki tana bin bayansa da kallo kafin nan ta tuntsire da wani irin dariya.


 

Tsabar takaici idonshi a rufe ya sauko, gaba daya sai yaji yanayin shigartan ya kuntata masa aransa sai yanzu ya fahimce abunda yasa Aliyu tafiya ya barshi anan kenan kallonta yay ganin ba marabarta da tsirara,wat d hell zata fito harnan da irin wnn nity? ransa yaji ya sosu sosai..


Yana saukowa kasa ko kammala sallama da dan uwansa Aliyu basuyi ba sai gatanan ta sauko itama. A daddafe aliyu ya wuce quest room ya barsu wani harara ma ta banka masa ta rakashi saman dashi.


Tace"khaleel am asking u kamin shiru, i said why are back late? Ko aiki ne ya tsareka..ta daure ta furta kmar an roketa

...kallo bata ishe sa ba ya kada kansa batare da ya amsata ba ya juya ya koma room dinsa cikin tsananin fushi.


Tana kallon inda yabin ta dafe kirjinta Dake mata wani maqudan zafi tanaji tamkar an cakka mata kibiyar mashi daya shareta..sanda ta duba sama ta tabbata aliyu baiga hakan ba snn taji sanyi.


Sai kuma ta rasa ta inda zata saka kwayar idanunta da suka rine bayan yay banza da gaisuwarta yana nufin haka zata daure takalla annoyin fuskar dan uwansa agida gobe ne ?


Girgiza kanta tay cikin turirin nunfashi mai karsashi tace toh wallh bazai yu ba..fuuu ta wuce room dinsa dan ta masifeshi snn taji dalilin dayasaka yazo da aliyu gidan har zai kwana batare da izininta ba.



Acikin kunnenshi ta bude kofar dakin duk da tunani mai nauyi da zuciyarshi takeyi bai hanasa shaqo yanayin shigowartan ba, 


waje ta nema ta tsaya durus tana kallonsa dan bazata iya cewa dason ranta ta biyo bayansa awannan lokacin datakeji kamar ba a cikin hayyacinta take ba.



Rashin iya bude idanunsa dayayi yasa wajen ya dauka da wani irin shiru sam Shigowartan bai katse masa tunanin datazo ta iske shi yanayi ba,tun daga ranar auren sa har izuwa yau inyatuna,wasu sukance sukanji kansu kamar a saman gajimare tsabar kwanciyar hankli da farincikin ranar auren su amma shi haryau baisoma jin wannan farin cikin ba,aure dai yasan yana cikinshi da wacce yake ganin kamar yana so amma bazai iya cewa zuciyarsa a nitse take da aurensan ba, shiyasa ma sam ya kasa gane ma kansa bare ma ajega ya fahimce bala'in dayake ciki da matarsa meenal.


alot of times in his heart yakanji matukar dana sanin auren ta,saidaii tabbas akwai wani bangare a zuciyarsan datake hanasa tantance komi saiyaji kamar eh dagasken sonta yake yi kuma bazai taba iya rabuwa da ita ba,shidai yasan acikin Rudani yake rayuwarsa na aure yau Ko meenal ta fahimce shi ko bata fahimshi ba oho, shikadai yasan abunda yake damun sa aransa yanzu.


Meenal dake tsaye kansa bakinta gumm bata iya ko jan numfashi kwararra ba tsabar ji dakai da isa, 


kokowa yake da fushinsa dan kar zuciyarsa tayi bindiga ta fashe ya yarwatse bare ajega ya sauke mata tulin ruwan balain dayayi dako tsawon kwanaki domin ta na musamman.


Gani yake kamar Tura yakai bango,in akwai makurar karshe to tabbas haqurinsa akan meenal yakai yau,

Ji yake kamar lkci yay da zata fito fili ta gaya masa shin shi mene ne awajen ta dan bai gane metake nufi da shi agidan ba.


Karkkarfan ajiyar zuciyar daya kufce masa badon yasoba ya tursasa shi adan dole ya bude limsashu kuma gajiyayyun idanunshi wanda suka so suyi luhu luhu tsabar nauyin magananun zuci da zuciyarsan ta dade tanayi ita kadai.


Meeenal Tana daf da bude bakinta ya miqe tsaye cikin sauri mai nanike da jarumtar kasaitarsa dake saurin sakata jin yankewar gaba, a nitse ya karaso har gabanta yana kallon figaggiyar nityn data sakan up and down fuskan sa adan daure, cikin wata girmanmen muryansa data fito da yar tashen masifa har yana lullumshe ido yace


"What the fuck is this ure wearing meenal, zatay magana cikin katseta da tsawa mai razanarwa yace I have had enough of your nonsense!tunda ke baki da hankali daga yau kar in kara ganin ki awani waje agidan nan da wannan shigar banxan.. are u insane.


kaiwa nan ya dakata da maganan yay shiru yana huci, can sannan yaja numfashi game da sassauto da muryan sa kasa kasa yanai mata kallo mai dauke da tsantsar comand da nuna ya isa.


Ji take kamar ta yanke jiki ta fadi kasa dan Ta mugun tsanar namiji yay mata tsawa aydda take ganin darajarsu dayane bai fita da komi na duniya ba dan haka bai isa ya mata ihu akai ba.


A mugun raunane ta sadda kanta can kasa tana kkrin danne zucyarta.


 Da gefen idonshi ya kara jefo mata wani kallon aransa yana ta mamakin Yanayin ta yace"ohh ok i think is time for u to go park ur things ..zamu koma can gidana kawai..



Adan hargitse ta dago kai ta kallesa Tace what?


bai kulata ba yana kkrin juyawa yace "u heard me"..


Inadai dan nan gidanki ne nan yasaka kike min abunda kikaga dama to nima ai ina dagida..



Yunkurin juya mata baya yake bayan ya kammala furta hakn sai caraf ya tsinceta agabansa a mugun masife har jikinta na rawa, kwayar idanunta ya kalla yaga wai har sun rine sunyi wani rau rau cike da ruwan hawaye tamkar zasu fashe su watso waje.


Wani irin kallon data watso masa saida yasa gabansa ta dau sautin bugu ya kara maida hanklinsa yana kallon ta dan yaji me zatace ,a zafafe amma bada muryan fada ba tace  mishi khaleel wato kaje gidanku sunje sun zugaka ka rabu dani ko khaleel?..tell me . Cewa sukayi ka sakeni ko cos how can u be behaving like this with me.


yy saurin dauke kansa akanta, ita kuwa kkrinta ta sarkafe kwayar idanunta anashi maybe in ya kalletan zai iya dawowa hayyacinsa,dirin hucinta yasa shi lumshe idanunsa kadan snn ya kara budewa ya juyo sai yanzu ma ya tuna cewa ashe bai sanar da ita batun kammala gidan sa dayay ba. Ahankli yay wata malalaciyar kwafa shi baiga ma dalili ba dan rabonta data zauna ta saurare shi bazaima iya tunawa ba,ackin dakika ya gama ayyana wayannan zantukar aransa shikadai yanai mata kallon batasan meyake mata ciwo ba.


Ka manta alkawarin dake a tsakanin mu khaleel im ur wife not ur slave akan me zaka bari familynka suna shigewa tsakanina dakai. Me na taɓa maka agidan nan da zakace ina maka gadara dan nasako nity, Wallh sune suke cusa maka ra'ayin jin cewa gidana bana naka bane dan karabu dani...tafada tana stressing word din rabuwa din..


Idonshi a lunshe yace "u left me for a almost a month kinje bikin kawarki babu kira ba sako and u think hakan dakikyi min adalci ne? Yestade u  have the guts to leave me in ur room waiting for u snn kijaje wani wajen kikayi baccinki.


wani dauke kanta tayi a shashance batacemai uffan ba. hakan yasa duk yadda yaso yayi dauriyar sanda muryansa ya sarke masa wuya yanajin zafin wani kulluton wuta yanamai toshe masa hanyar numfashi.

Tun bai dawo hayyacin shi ba ta zube kasa ragwabe wani uban kukan makirci ta fashe masa dashi ta soma kame masa kafa tana dan sama sama da nunfashinta a mummunan salon data san dolene hanklinsa ya mugun tashi, a kassare ta furta kuma a hnkli

Why are u treating me dis way Khaleel, waikai abunda ya wuce ma saika tonoshi, i came to u today dindt i?..and all u got to say to me first is banada hankli dan kawai kaganni da nity a dakin mijina?yo ai wajenka nazo dashi ba..Yawo nakeyi dashi agidan na dazaka cemin banda hankali!. Ta ya zansan kazo da qaninka bayan baka neme ni ka gayamin ba,..Hawayen makrici datake tuttulo su suka soma saukowa yuuu suna bajewa saman kumatunta suna gangarowa har kasa wani irin rawa hannunta da muryanta yakeyi at same time ta kafe shi da jajayen idanunta tana kan kallonshi wai duk da hakama dauriya kawai takeyi, cikin kunar rai da zafin zuciya ta cigaba da sheqa masa wutar takaicin dake fitowa daga saman zuciyarta tana yagashi da manyan kalamai acikin kukan makircintan.


Tsiwa da Masifar data dade batai masa ba ta rinka kwararowa agabn sa tana karanto masa babi babi da shafi shafin raini da makirci data tara aranta.


"Kafada min matsayi na wajen Ka khaleel im tired of beign a nuisance in ur life,..idan bazaka iya zama dani a matsayin matarka ba kabarni anan gidan kaje ka zauna da familynka wallhy bazaka dake ni kahani kuka ba.


Ta dade tana magana dashi anma baice mata uffan ba,sai ya kau da kansa gefe ya tsinke cikin wata salon rigima ta kasaita datake masa azaban kyau tana fidda sirrun jajitacen kwarjiinin sa,take ya turmutsa yanayin sa izuwana wanda maganan nata baiyi ma'anan da zai ma shigesa ba,.


while deep down within him yasan akwai wata hanya dayakamata ya dawo mata tamakr wani abun tsoro ta inda bata yi tsammani.


Ita kuwa yanayin sa da bai nuna damuwar sa akan abunda take cewar yake dada zafafa mata kai yana hatsala ta.


Itada ta tasha cin alwashin bazatayi masa kukan gaske ba? wani wi wi wi taga kanta tanayin masa kukan yau,She became soo furious with her self also haushin sosai tabawa kanta da kyar ta aro qarfin jarumtar sann tadan yi shiru .


Bai kulata ba kuwa saida tagaji dankanta tayi shiru Juyowa yay ya zuba mata idanunsa da suka jima da sauya launi yanai mata kallon da bazai iya fassarashi ba..


Ayan mintuna da basu wuce Dakika ba ya dauka yana kallonta har cikin kwayar idanunta baice mata uffan ba ya juya ya tattara phones dinsa ya cusa daya a aljihu ya rike daya a hannun sa yana daddanawa, batare da ya kalleta ba ya jefa wayar a kunnen sa cikin gyaran murya yace"where you at?ta cikin wayar aka ce masa "LUTH " daga jin haka ya sauke wayar a kunnen sa ya datse kirar,ya juyo da mamakin ganin wai har yanzu meenal tana tsaye,dan karamin smirk yay sannan ya sauke ajiyan zuciya,da yayi niyyar cewa wani abu amma harga Allah yasan bazai taba iyawa ba..he think he is too matured for this mema zai gaya mata,a dokar sa baiya bawa mace hakuri akan lefin da yasan harga Allah itace ta aikata musmmn ma alokacin datake hargagin raini da fushi.


Beside shi baiga ma abunda yakeyi wa meenal data zafafa batun barin gidan dayay ba,inde dan hakan ne yaji zai hakura,amma ko da wasan wasa bazai dauke rainin wayo da cin fuskar datake masa ba dan ji yake kamar ya kai makura da ita,yana gama ayyana hakn aransa Ya wani hade ransa tamkar bai taba murmushi a rayuwar sa ba,tahowa yy zai wuce ya nifi kofar, meenal ta rufe idanunta gam gam cikin sauri tayi tsam ji tayi kafafunta sun kasa daukarta dan tamkr ta fasa ihu ta yanke jiki ta suma dan baqin ciki haka ta dinga ji a cikin zuciyarta.


Kiris take jira ya fita baice mata uffan din ba kuwa da wallhy saita nuna masa asalin wacece ita.


Yana rike handle din kofar kamar wanda yajiyo zancen zuciyarta ya juyo ya kalleta. A hnkli Yace Amina can u put urself together and stop being over reactive, da sauri ta bude ido ta kallesa..yace look im tired of u okay?,im just sick of u being soo childish Amina..fine,..we wont be going today amma dolene kije room dinki ki kwashe tarkacen kayan da kika jibgasu akasa kamar bolar kwanjo For god sake inni bazaki bani hakkina da martabana a matsayina na mijinki ba just go ando something for urself as a house wife..ki cire wann rarriyar tatar dake jikinki ki tsaftace waje kafin ki kwanta

...Aliyu kuma gobe zai tafi schl dan shima ba iya zama anan gidan zaiyi dake ba..,pls maganan nan Ya kare haka..go to ur own space..daga kinfita ki rufemin kofana nizan wuce asibiti ynxu i have an important surgical operation dis nite a asibitin luth it was base on request. "U got me?


Idonshi daya zuba mata ta kalla sann ta dauke kai Muryanta na fitar da amo marar dadinji yanayin kallon datake masa zaka fahimce cewa taji ciwon kalamansa har kasan zuciyarta ahaka tana ji tanagani yasaka kai yay waje bai lallameta yau ba..


Abun ya mugun daure mata kai ya kuma so ya rikita mata kwakwala ganin kamr khaleel ya soma asalin gajiya da ita ne yanzu.


Rasa yadda zatayi taji tayi banda dan uban karkrwan da jikinta yakeyi tsaban bacin rai,a haukatacen yanayi ta fito fuuuu ko kullemai kofar batayi ba cikin sauri ta bude kofar dakinta fado a dakin bata tsaya jiran komi ba tawuce wajen scroll direct ta bude ta hau tattara kayan sakawarta dake kasa tana jibgasu aciki ta hau dura takalmanta da jakunanta awajen xamansu da sauri cikin tsananin fushi kamar da su take fadar..


Bawai dan khaleel ya gaya mata take tattarawa ba saidan haushin dataji daya mata maganan kamar irin gata kazamiya in nann.


Kuma dama ballagazar  mace ta mugun tsanan ace mata ballagaza


sanda ta gama shirya kominta tsaf snnan ta shiga rabza kuka gaba daya ta rasa yadda akayi ta lalace har haka,saken datayi wa khaleel ya farayin yawa,harga Allah bazata iya cigaba da jumre wannin sabbin halayyr sa ba saidai in son datake masan yayi ajalinta amma dole ne ta kwato kima da mutunci awajen sa wanda take saka ran cewa baima san dashi ba.



5 am na washe garin ranar Daga cikin wata boyayyar hamshakiyar quest house wanda fadin girman sa da kyansa ma bata lokacine dan kuwa an zuba nera wajen cancada shi.


Gidan karban wani hamshakin dan siyasa ne anamai ce masa chief okoro ojo. Cikakken Dan porthacourt ne dayay wani irin kaurin suna a siyasar kasa sabida kasancewarsa acikin top masu kudin man fetur na yankin state dinsu na rivers. Dogone cikakken namiji fari sosai duk da jikin tsufa da tumbi daya aje bai hanawa aga kyakkwar fuskrsa mai daukar hanklin yan mata da samari. Uwa uba ga iya dressing na fashion dan akan kaya zai iya kashe ko million nawa dan yaga kawai ya fito yay kyau.


Sassafen babu motsin kowa a guest house din sai securities da dedekon polisawa da suke gadin ko inawa kamar wanda  basa bacci.


Acan Abuja yake yawan yin rayuwarsa bai fiye zuwa lagos ba saidan tafiya ya kawosa tanan inyazo kuma baiya iya kwana shikadai batare da babban masoyin shi pribce femivfalana ba



Sun muguwar shakuwa kuma sun jima sosai suna tare da juna, har auren jinsi sunso suyi amma gudun tonon asiri yasaka har ya kyale prince femi falana yay aure ya aje mata dan kar ana zarginsu dayawa a duk lokcin da suke spending time tare.


Izuwa yanzu duk wani gabobin jikinsu ya gama sabawa da harkan nan na luwaÉ—i,yakaiga basai sun sha wahala ba suke shigewa jikin junansu su more kansu sosai. Tun da prince femi falana ya samu ya gudu daga gidansa yazo masa kwana babu abunda sukeyi sai luwaÉ—i..


Chief yana mutuwar son prince sabida haryau  ramin ta kashinsa a matse take inyana soka masa taciki bakaramin jin kansa a cloud nine yakeyi ba.. barin ma da prince ya mugun bala'in iya kwarkwasa da shagwaba irin na mata.


Atarihin mutanen da chief yake harka da wasu baida gidauniyarsa kamar prince falana shiyasa yake matukar jin kishinsa da kaunarsa aransa, sauran gayu in sunzo yaci su saidai yay sau daya sau biyu amma prince kam baiya gajiya saiya kwana yanayi sabida ajikinshine kawai yake samun gamsuwa.

Ayi Sharing please ..

#SURAYYAHMS U CAN CONTACT ME 08060712446

No comments