Breaking News

Cheaters Club 14

 _*CHEATERS CLUB...*_ 

 _(Babban goro sai Magogin Æ™arfe...)_ 




#ROMANCE

#FICTION

#ADULTHOOD

#SEXADDICTS

#WOMENPOWER


BY

 _SURAYYAHMS_

 _08060712446_



⏯️1️⃣4️⃣



Atake nile ya soma jin kamr tsikar jikinshi na tashi aransa da jikinshi yasoma jin alaman nauyin ruwan idanuwan da aka zubomasa ta baya amma baijuyo ba ya cigaba da juya eggs dinsa acikin frying pan batare da ya juyo baya ba, har sanda kwan ya soyu sann ya kashe gas tare da yunkurin juyowa baya, yana juyi prince femi ya saki wata balaman numfashin datazomai a bayyane wanda yaso ya razana nile yay tsayuwar cak yanamai kallonsa, tatoo din dake kan faffadar kirjinshi yasaka prince femi kasa iya danne halin dayake ciki wani irin kure nile din da kallo yay wanda shikansa bai isa ya canko maanarsu a kwakwlarsa ba, da sauri ya dedeta nitsuwarsa snn ya kallesa fuska ba yabo ba fallasa yace "Hi, gud...gud evening sir"..


Prince femi yay saurin shanye yarrr din dayaji ajikinshi cike da basarwa ya sako wata dakilallen murya snn yace"yeah evening young man, duk dayaga kamaninsu na jini da vicky dan tsabar son ya kaucar da yanayinsa na rudewa a idon yaron yasa yace am sorry who are you? Chak nile ya tsaya jin tambayanshi har ransa,  Yy murmushi yace "NILE..Prince Femi ya lumshe ido jin sunan na memetuwa mai a kwakwalwa ,ahankli cikin kasar makoshinsa yace nile? Ya bude idonshi yace ..okay !! Juyawa yay batare daya karacemai komi ba zai bar wajen suka ci karo da vicky, abakin kofa, take ya daure fuska ita kuwa batama lura ba tana ta murmushi, tace Babe where have u been inata nemanka?? bai amsata ba ya dan hade rai, tana maganan tana murnushi tace my brother nile is here kun gaisa kuwa?


Shiru yay Tare da bata wani irin cold attitude ya dan rabe tagabanta da alaman bacin rai ayanayinsa can kasar wuyarsa yace excuse me snn ya fita a kitchen cikin sauri ya haura sama ya nufi dakin sa batare da ya juyo ba.


.

Wani Ras taji diran muryansa kaman zata juyo ta kalle nile ta tambayeshi ko yay masa wani abune, saikuma ta fasa ta fice tashiga bin bayan mijintan, da sauri take hawa kan benen dazai sadata da kofar shiga room dinsa tanajin muryansa yana waya kasa kasa,turo kofar tayi abazata suka hade ido sai kuma ya katse wayan yana daga tsaye harta karaso.


Kallonshi take amma sam yaki yarda su hade idanu waje guda Hannu ta miƙa zata riko nashi izuwa nata ya fauce abunshi sigar fushi


Tace Babe what is wrong?are you okay.


Bai kulata ba ya wani juya mata baya, binshi tay kanta na neman daurewa tace femi i am asking u why are u giving me cold shoulders? A Yanayinsa na harde fuska ya kalleta snn yace 


"Who is that guy? 


Da mamaki a yanayinta Tace who are you talking about ..ohh u mean nile?

Ahankli ta dafe saman goshinta duk ta dauka kishi ne tanamai cewa "Gosh!! Babe yau kuma nile ne baka ganeshi ba are u for real. Ransa a dan bace yace so what inna gane shi sau nawa zan gaya miki bana son haka Victoria, i dont like unxpected visitors in this house musammn ma inba a neme izinina ba why on earth will he come ? cikin tsaresa da kallo mamaki tace "but He is not a visitor he is my brother ",...ohh shut up woman! Wani tsawar daya tsareta dashi shi yasata ja da baya a tsorace tana kallonsa fuskrsa a matukar daure yace "Am the man here..And this is my house.. i set the rules here. Nannauyar numfashi ne ya kufcewa vcky acikin rudani muryanta na rawa sosai tace "since when? Ko sai akan dan uwana ne dokarka zai tashi..ur mum comes here da mutanen kauyenku a duk sanda sukaga dama baka taɓa cemusu bakason zuwan bazata ba ko sai akan dan uwana ne zaka saka wann tsinannen dokar?..batare da ya dauke jajayen idanunshi akanta ba yace "but i sent my mum away for your sake vicky...so you have to send this guy out of my house as soon as posibble.


Juyawa yay zai bar mata dakin cikin katseshi da fushi tace femi i cant,

Whats his fault? He is staying for a project for god sake wai meyeke damunka dan uwana ne fa bawani namijin na gayyato cikin gidanka ba.


Ko juyowa baya ya kalleta baiyi ba daga nan inda ya tsaya yace

"Zakiyi abunda nace miki ko bazakiyi ba?...


Zatayi magana cikin tsareta da idanunshi dats full of comand ya juyo.

"I dont want to hear you talk..gobe da sassafe i want him out of this house banason na dawo na sameshi..i said he cant stay. Wani abu taji ya shakureta a wuya bata iyacemai komi ba ganin Yana kammala furta mata hakan ya fice ya barta awajen atsaye.


Ta jima a tsaye ranta na tafasuwa da bacin rai ta rasa meye ya shige kansa yake gaya mata wann maganan da baida ma'ana.


Sulalewa tay izuwa bakin gadon ta zauna zuciyarta cike da mamaki da kuma haushi,tunanin yadda zatayita soma cema nile ya bar mata gidantan a take yashiga hautsina mata zuciyrta taji ranta yana neman baci sosai..


Miƙewa tay cikin sauri ta fito ta duba dayan room dinsan bata gansa ba,

Kasa tayo izuwa down stairs lkcin nile din na zaune akan dinning yana kan cin indomie dinsa hankli kwance yana daga idanunshi yaganta tana saukowa cikin sauri hanklilnta adan tashe


Sihirtaccen ajiyar zuciyace ya kufce masa danko daga ganin ficewar mijintan yasan da akwai matsala,take yaji babu dadi dan sosai yakeson yar uwansa bayason zuwansa nan ya zame mata wani abun tashin hankli.


Tana saukowa tay saurin sauya damuwar dake kan fuskrta da salon sakin murmushi "Nile have u seen my husband? 


Batare da ya nuna mata alaman komi aransa ba yace yeah, he just left with his jacket!. 


Da sauri kirjinta na bugawa tace okay daga nan bata kara scnds ba ta fice waje da sauri sauri ta samu dede ya kunna motarsa kenan da alaman barin mata gidan zaiyi.


Jikinta harna rawa ta karaso cikin tsaresa tace Femi,.femi..da kyar ya kashe motar snn ya sauke glass yace what

A mugun masife tace

What do u mean by what

Ina zakaje acikin daren nan. Yaja tsaki "im going to the bar..pls enjoy ur time with ur brother!!!. Ranta na sosuwa Tace femi what is wrong with you. Bai amsata ba ya dauke kansa ya kunna motar. "Femi femi listen to me"Danna press yay glass din motarsa na rufuwa dakanshi muryansa kasa kasa yace "i wll see u tomrw"..daga nan ya ja motarsa ya barta anan a tsaye, wani irin fushi ta dingajin na mamayarta idanunta take suka ciko da ruwa suna zubowa ta juyo kenan, kirjinta ya wani buga ganin nile a tsaye abayanta yanata kallonta harya je yasako rigarshi.


Da sauri ta saka hannu tanamai share hawayen ta cikin yanayin basarwa tace "kai kuma Kabar abincin dan yay sanyi ne and why are u following me for god sake. 


Murmushin gefen baki ya saki tare da cewa

"hmmmm, ahnkli yakuma cewa i came to check on u. Kanta a kasa tazo kmr zata wuceshi ya rikota yana cewa are u okay? Tone din dayasaka na nuna damuwarsa akanta yasaka hawayen ya sake tulowa a idanunta muryanta na rawa cikin dannewa tace i am okay

Muje ka karasa cin abincinka kar yay sanyi


Baice mata uffan ba suka karasa daga ciki kan dinning direct suka wuce yana lura da ita duk

Hanklinta baiya jikinta ya tambayeta koda zata gayamai matsalar yafi sau akirga amma batacemai komi ba dan aranta batasan ta ina zata soma iya cemasa yabar mata gidanta acikin daren nan ba.


Ahaka har ya kammala ci ta rakashi room dinsa yay refreshing kansa ya kwanta da abun aransa dan shidai yasan basuyi wata musayar yawu da mijintan ba bare yace shine ya batamai rai.


Da tunanin abun ya kwanta ata nata bangaren kuwa ko baccin ma bata iyayi ba.



Wajajen karfe sha biyu da rabi na daren prince femi yay parking wata black colour lexus jeep dinsa abakin wata hadaddiyar club na manyan masu kudi wanda inhar baka amsa sunanka na me tashen arzikiba toh ba lallaine ka samu matsuguni acikinta ba. Tsadadden Jacket dinsa ya saka ajikinshi snn yabi ya toshe idanunsa da white glasses ya nufi kofar wajen, wa bouncers dake waje ya nuna membershi card dinsa suka bashi waje ya shiga.


Gabak daya Wajen ya kaure da surutu lkcin kowa na abun da ya kawosa masu hutawa da yan matan legas suna kan taɓa shaye shaye tukunna, wasu suna games wasu kuma suna zallan hira.


Kai tsaye prince femi ya wuce can sama inda abokansa suke Budemai kofar shiga VIP section securityn wurin sukayi ya shiga har cikin vip palour din da wakar su 50cent yake tashi daidaikun yan mata na rawa a dance floor kamar zasu karye kwankwason su,wasu na buga bar games wasu suna caca .


Dauke kansa akansu yayi yana dan cije lips dinshi yahau kan stairs din yay sama ya doshi wani waje da aka rubuta MM security dake wajen suna ganinshi babu tambaya suka matsamai ya shige yanashiga wasu mazaje su biyune a zaune dukan su kamar Sa'oinshi ga cigarete ga shisha pots kala kala agabansu da manya manyan bottle din wine glasses a hannun su suna sha suna masu busa hayaki.


suna ganin shi sukai ihun nuna Jin dadin ganin isowar sa suka shassha hannu,zama yayi kusada guy din daya fara masa magana Wanda shikadai ne yay kama da yana cikin hayyacin sa sosai, a hankli prince femi ya rike bayanshi yana xclaiming my back"..suka kalli juna suka fashe da dariya.


Gayen yace chief yana gari kenan hahaha Kai dan iska wallh ka rage iskanci if not zaka tsufa da wuri,Dayan ya juyo cikin neman magana yace hey prince where is ur wife ka fito cikin daren nan?ko har ta gane cewa chief ne real wife din.

daga yanayin yanda yay maganan zaka gane tsokanarshi yake inda hakan yasa suka fashe da dariya sosai.


...hararan su yayi ya hade ransa sosai yace "no cheif, no fucking wife ,i came to rest...


Dayan yace"wowww Kai kai kai, lemme just call this a white lie. Suka tafa suna dariya. Nide nasan akwai abundaya fito dakai.


Nan Prince ya kurbi wine cikin katsesu yace guys gues what? juyowa sukayi suka kalleshi ganin duk sun tsareshi da idanunsu dayayi ja suna shan shishan su 

Ya lumshe ido cikin tunowa da siffar jikin nile daya tsayamai arai sosai snn yace"ive found him. 


Dayan Guy din yace uve found what? Wani uban karuwan nishi ya sauke snn yace guys ive found my mate!! 


Kusan atare sukace wooowwwwww..


Murya kasa kasa dayan ya dafa kafadunshi yace "So who is he?

Prince baice komi ba ya dada kurban giyansa yana lullumshe ido can snn yace forget it.. i cant say..but daamnnn he is soo hot!!! Take ya soma  mammatse kafarsa asigar wata iriyar jaraba yana jan numfashi.


Kurban giyan dayan gayen yay sann yace 

"Anyways am happy for you. Yay raising galss dinsa sama yace cheers dukansu uku sukayi gracing kusan atare suka kwankwade sauran giyar duk aje cups akan table.


Guy kacemin ka kusa  ka dawo shegen kanka tunda ka hango budurwa lallai Chief zaiji babu dadi inka masa tawaye kasan fa inda yake mayen sonka.


Murmushi prince yay

Yanamai cewa toh ya ya iya dani? Ni dama managing dashi kawai nakeyi sabida ya tsufa nine nake jin jiki,..but as soon as na shawo kan yaron nan ya zamo nawa i assure u guys sainafi kowa jin dadin harkan nan Kar ku gansa sooo hot sexy tall and gashi young.. Dariya sukayi suna masu masa murna dan aminansa ne na kud da kud, dayan sunanshi chris dayan sunan henry dukansu inyamurai ne farare kwayawawa dake harkansun iri dayane yasa bakaramin shakuwa ce a tsakaninsu ba.


Nan ya soma basu labarin abunda ya faru agidansa bai boye musu komi ba.


Chris ya rasa meyasa prince yace a kori nile agidansa bayan yana sonshi aganinsa ai hakan ne zaisaka nile yaji haushinsa yaki kulashi 


Henry kuwa tuni ya gane komi dan hakan kamar wata salone babba na kaucar da zargi a zuciar vicky tareda shawo shikansa yaron acikin ruwan sanyi.


Cikin son su fahintar da chris sukecemai nuna hakan da prince femi yay shizai tabbatarwa vicky cewa alaka ta wani abu bazai taɓa ratsawa tsakaninsa da dan uwanta ba tunda bai amshe sa da sakin fuska ba bare wata rana ta soma zargi.


Snn wann abun dayay shi zaisaka ya samu daman cewa zai bata hakuri ta hanyar daukar nauyin kulawa da expenses din yaron a garin lagos from then shiyasan salo salon da zai jawo yaron jikinshi domin cikar burinsa a sirrance batare da vickyn ta kawo tunanin sunama magana ba.


Prince na dariya sosai yace ma chris Its all about money and power bro...just wait and watch how i wll play ma game.


Cike da mamaki tare da jin prince ya burgesa yay tafi suka tattafa suna dariya dukansu babu wanda bai bugu da giyar ba. Sai can da dare suka tattashi suka nufi wata daki dake wajen usual spot dinsu na rage zafi, giyar already ya buga henry dan haka bai iyayin komi ba face cire kayan jikinshi dayay yabi ya kwanta ruf da ciki 

Ahaka haihuwar uwarsa yana hutawa sautin wasu kazaman kisses din da christ suke sakar ma juna shida prince femi shiyahanasa runtsawa sam yanajin giyar har yanzu bata wani gama sakar masa karfin gaban sa ba. 


Tuni prince femi da henry suka sankame junansu cikin wata kazamar romance after a while suka soma shigar junansu ta baya banda sautin gurnaninsu babu abunda ke tashi da wani irin karfi da shauki har sanda christ yaji bazai iya daurewa ayi dinner babu shi ba dan haka ya taso ya shigo cikinsu sunayi su ukun duka atare. Saida sukayi mai isarsu sann suka bingire da bacci awajen kamr wasu karnuka.


Dagata dayan bangaren fannin hadiza sai wajajen 12 na dare alhaj ya dawo, nan ma bai nemeta ba yay refreshing kansa ya dawo private palonsa ya zauna kan dogon kujera dagashi sai wata white pyjamas hannunshi rikeda remote yana kallon tashar news dayan hannunshi kuma rikeda cup na hot lipton tea yanashan shi ahankli.



Sanin cewa mijinta na garin lagos din yasata kasa iya runtsawa haka ta fito nemansa ganin dare yafarayi sosai


jin anbude kofa yasa yadago kanshi ya kalleta daga ita sai nitynta hada ido sukayi yawani sauke ajiyan zuciya yace  aw hadiza wai har yanzu bakiyi bacci ba? Kaman bazata kulashiba tajuya tamaida kofan tarufe snn tajuyo ta kalleshi rai abce ahankali tace "magani na farka zansha" da sauri yadaura hannunshi asaman goshinshi yace "shiiiiit kinganni ko ai wallh shaf na manta danjuma yakirani dazu wai baki ji dadi ba nacemai bari nagama meeting zan kira so kwata kwata bamu gama meeting din dawuri ba kuma na dawo na gaji  dakina nawuce nay wanka i tottally forgot about you..sorry ko?


 jitayi wani abu ya tsayamata awuya saikuma ta daure takakalomai murmushi batare datace komiba ta saki kofar zata wuce cikin sauri yace "hadiza ya ina magana kuma zaki wuce wont you say anthing to me" juyowa tayi salon rainin wayo da fushi ta kalleshi tace "ni banji me kace bane.


Wani kallan kallo yamata kafin wani dan iskan dariya ya kufce masa yace hmm wai fushi kikeyine? Taja tsaki.


Yakuma fashewa da dariyar  I told u meeting nakeyi isnt that enough bagashinan har kin warke garau ba? Isit ulcer? Or chest pain kema ga abinci agidan nan baja baja amma bazakina ci ba dolene kina dorawa kanki ciwo ai.


Ranta na baci ahankali tace "Allah ko.. i got to go..tana maganan tajuya da sauri tai sama gudun kar hawayen dake gabda zubomata yazubo ya gansu dan dariyar dayay matan yanzun bakaramin konamata zuciyarta yay ba.


kofar dakinta tabude tashiga ta maida dasauri tarufe saikukan yazo mata me karfi, sosai tay dauriya wnn karon ta danneshi tabude bathroom dinta da sauri tabude tap tahau wanke fuskarta da ruwa jikinta har wani bari yake.


Bayan ta kammala ahankli ta goge fuskartan da wani small towel kafin nan ta Jingina bayanta da bngo ta lumshe ido ranta na sosuwa..


Tarasa wani irin rayuwa takeyi dan kwata kwata haryau bataga ma'anan zaman auren datakeyi da mijinta ba dan babu wani kwararren marabar ta da me gadi, he is gone for good 2 months amma kamar hakan ba wani abu bane awajenshi snn ankira bawan Allahn nan ancemai bata da lafiya she's unconscious amma haka ya kashe wayanshi da yadawo baima duba ko lafiyanta ko ba lafyarta ba yy zamansa a falo yana kallo koyay tunanin ce mata yajiki wato yau koda tamutu shi baida hassara saidai iyayenta suyi kuka ko?..


Wani irin nauyi taji acikin ranta sanin cewa son datake masa da wanda yake mata ba daya bane wanda aganinta shine ya jawo bai damu da ita har haka ba. Dan a zahiri ance mai asalin sonka will alwys find the time to give you his attention no matter how busy he is in life..


Hawayenta na zuba sosai haka kawai ta Yanke aranta cewa mijintan hala bawani kaunarta yakeyi aransa ba kawai ya aureta ne dan tadace da kalar matar dayakeso a gidansa both in physical looks and family status.


Tabbas sede in yabi kyau da asalin ne amma ba wani soyayya ba dan bataga alamar hakan ayanayinsa akanta ba.


jin kanta yafara sarawa yasa dole ta tsayarda kukan tawanke fuskanta tareda kashe tap din tacire riga tai wanka da ruwan zafi sosai tadauro towel tafito daga bayin, gaban mirror ta tsaya idanunta sunyija tana goge jikinta da karamin towel,ahankali ta ijiye towel din kan bedroom couch bayan tagama tsane ruwan dake jikinta tamika hannu zata dauki cream dintakenan taji anbudemata kofa hakan yasa tadaga kanta suna hade ido tay saurin daukewa tabasar.


Alhajin ne yashigo daure da karamin towel kwankwasonsa yanamai  shafa saman gemusana yanabinta da wani irin kallo, ganin batako kula shi yasaka ya kama kofan dakin yarufe 


shigowa dakin ya karasa yi snn yazota bayanta ya tsaya yakai hannunshi waist dinta yakama yana shunshunan fuskanta,


yace Hadiza dama wanka zakiyi shine bazaki ce nazo muyi tare ba kika barni zaune acan eeeeh?..wani irin hade ranta tay Bataredata kalleshi ba, nn ta tsiyaya mai a hannunta ta cigaba da shafawa a hannuntan murya ciki ciki tace "uhm yau kuma?.." murmushi yasakeyi yasaukar da kanshi jikinta yana kai hannunshi ahankli izuwa kan manyan duwaiwakan ta, yanakai hannunshi yadaura akai ya fara latsawa jikinta take ya dauka da yarrrr amma bata ko kulashi ba.. 


mintina kadan ya soma sauke mata nishi yana shafa big ass din nata da uban sauri, cikin kunne yace mata yan mata inzo ne? Kafin tay magana cikin tsareta yace kizo mana muhau gadon nan naki kibawa mijinki kulawa, nagaji sosai i want to relieve my stress with u come and give me dat hot sex gobe saina  fita da karfina cos I have a meeting in south africa by 10am kinga da asuba zan wuce..


batare data kalleshiba tanakan shafamai a hannunta tace hmm wayaga gym me realiving stress,seee am not in the mood.."kama dena taɓani..ahankli ta kwace kanta ajikinshi ta wuce gaban wata sharbebiyar glass closet ta bude sashen zallan nities ta zaro doguwar rigar bcinta sharara ta rike ahannunta zata saka yabi ya kureta da idanunsa.


wani irin daure fuska yayi ya dago kanshi sama ya kalleta dagacan ganin kkrin saka kayanta ma takeyi haka yasa yakai hannunshi kafadanta yawani irin juyoda ita da karfi ranshi abace yace 


"Ke Bani son rashin kunya what do you mean by u are not in the mood? 


Wani banzan kallo ta mishi bata amsa ba


Zame towel dinsa kasa yay Yace ki duba kigani just Lookat how erect I am is this how u want me to sleep sann in tashi inyi tafiya ahaka waike wace irin mace ce marar imani marar tausayi? 


Acikin fushi yay maganan daidai lokacin tadago idanunta dasukai ja tsabar takaici takalle shi cikin huci tace kaima wani irin mijine? U left me for month  ka dawo kaji bana da lafiya  you couldn't come or even ask me yajiki..meya same ki..am sorry for not been here or for not calling you all you want is sex dan tsabar rashin imani dazu agama doramin oxygen da ruwa snn ynxu kazo kana neman wani abu ajikina? Da tsawa tamaida masa tambayan tanamai cewa

"So,What kind of husband are you kai kafara amsawa kafin ni na amsaka .Mtswww taja tsaka tanajin kaman ta fice a dakin gabaki daya tabashi wuri.



cikeda girman kai da zafin zuciya yace lallai hadiza wani kikema tsaki?.


Juyowa tay ohh tsakin ne ma ya Dameka? dat was soo Self conceited of you ..ure so selfish,self centered and rude.


Rike da towel dinsa Ya bude bakinsa irin what yau ni kike gayawa haka?? 


Wani kallon raini tamai tace "I hope kasan darajar iyayen mu kawai kakeci..inde baka damu da lafiyata babu dalilin da zai saka nabaka jikina and please get out of my room bazan iya hayaniya dakaiba I need absolute rest The doctor insisted


 tana maganan ta tashi daga gabanshi tawuce kan gadonta ta dale tanata kkrin kwantawa yabita da kallo,strictly with comand yace a matsayina na mijinki nake umartanki kizo kibani hakkina..


Dada gyara kwanciyarta tay ko kallonshi batayi bama, takowa yayi yazo gaban gadon cikin fushi yace "waini kika komarda mahaukaci badake nake magana ba hadiza Nace kizo kibani hakkina? 


Juyowa tayi kaman yanda yake mata tsawa da comand itama ta bushe idonta ta masa "


tace saika fadamin wani hakkina ka taba saukewa banda ajeni agidanka dakayi ina zaman kaina babu marabana da wata busashhiyar itace? For months dakake barina ka taɓa tunanin hakkina na aure dake kanka? Ko rashin lafiya nakeyi ko ajikinka inna mutuwa ne inmutu ma kai baka damu ba. Har kanada audacity kawani zo kanacemin nabaka hakkinka which stupid hakki?..


cikin bacin rai da fushi sosai yace "ke yarinya ki iye bakinki..ni ba sa'arki bane wallhy...Arent u not old enough to take care of yourself ko dolene sai na zauna ina kulawa dake ke karamar yarinya ce?kee kinga banda time dinki. And let me tell u one thing tafiyar da zanyi ma bansan randa zan dawoba, it might take a month or 2 kuma ina dawowa wallahy aure zan kara...iskancin banza iskancin wofi ga mata nan awaje birjiki hadiza kya tsaya kina min rigima da jikinki shashasha. To zan tafi saikici kanki nan yawuce fuuuu yafita daga dakin tare da banging mata kofa da karfi


 hawaye masu zafi taji zasu zubomata tadaure tahana kanta tadau taja bargo tarufa jikinta tana kokarin sa kanta bacci, tana kwance awajen taji fitowanshi yanajawo wani suit case dinsa daya bari a dakin  ko lekota baiyiba ballantana yamata sallama yawuce yatafi abinshi..

PLEASE SHARE TO YOUR GROUPS. 


CHAT SURAYYAHMS 08060712446


NO CALLS..

No comments