Breaking News

Cheaters Club 6

 _*CHEATERS CLUB...*_ 

 _(Babban goro sai Magogin Æ™arfe...)_ 



#ROMANCE

#FICTION

#ADULTHOOD

#SEXADDICTS


#WOMENPOWER


BY

 _SURAYYAHMS_

 _08060712446_



⏯️6️⃣


Kananan tsaki mai tafe da takaici meenal ta dinga jerowa akan hanyarsu ta barin herbert marculay street na anguwar nasu,duk tagaji jikinta nayi mata nauyi nauyi amma batajin tana bukatar wani hutu,nan da nan ta umarce driverta ya wuce da ita inda babban companyn business na mahaifinta daya rasu yake dake itake take juya komi yanxu...


munafikar motartance ta shigo harabar babban gininsu na Talba group of companies,wajen masha Allah,irin doguwar gidan saman nan ne mai hawa sama da talatin, suna shigowa cikin harabar kamfanin wayarta ya hau ruri batare data dauka ba sede yay kusa katsewa snn ta dauka ta kara a kunnenta. 


Driver cikin suit dinsa daya yafi kama da na security shi ya fito ya bude mata kofar car din, tun kafin ta juyo da kyau ta kallesa Hannunta rike da tsaddaden wine colour iphone dinta sai waya take calmly kamar ba itace take jajjan tsakin nan ba.

 

A lokacin kusan Kowani ma'aikaci ya tsaya still ne ana jiran ta, wajajen after 5mints ta aje kafar ta a kasa ahankli...akan wata 5 inches higheel shoes take taku daddaya ana biye da ita da sauran tarkacen ta cikin juya bountiful body structun ta mai daukar hankali.


Masu aikinta ne ajere sun tsaya cikin formal work dresses dinsu ana miko mata gaisuwa duk dama mamakine a akan fuskarsu ganin ta shigo office yau a kurarren lokaci.


Tafiyan ta take As usual ko kallo basu isheta ba bare ta amsa gaisuwan nasu da suke jefo mata, a cikin kwanciyan hankali take takunnata har ta shiga cikin Babban office dinta dayagaji da haduwa.


Jakarta ta soma ajiyewa snn tasauke karamin ajiyan zuciya tana zama akan soft leather chair dinta wani wayar ya kara shigo mata,takai mintina talatin tana amsa wayar daya sake shigowa din anan ma har ta kammala bata daga ido sama ta kalle files din dake gaban desk dinta ba.


Sauke wayar datayi ke da wuya tadauki office telephone ta buga waya cikin muryan ta na gadara tace ma female seceteryn ta akan  shigo ciki marmaza" ,ba tare da ta jira amsarta bama ta katse wayar ta dangwalashi snn ta mike tsaye tanata kallon kan teburin dake ciki da takardu na ayyuka dake jiran dubawarta da saka hannunta akai.


In not less than 3 minutes aka turo kofa sai dai mutane biyu ne suka shigo kusan a tare 


Hajiya zainab magajiya  wato babban business partner dinta da  mumynta ta hadasu sai sectarynta fadila sum sum tana tahowa abayanta.

 

Dan takaitaccen kallo meenal din tabi su da shi snn ta dauke kanta ta nemi waje ta zauna cikin kamewa tana watsama fadilar mummunn kallo.


Hajy zainb batace komi ta sama ma kanta wajen zama itama tana bin fadilar da mugayen kallo na kurilla kowani lungu da sako na jikin fadila sai data kalleshi tsaf tsaf 


Sai snn tace hajya meenal talba?


Meenal ta dago kai fuskarta ba asake ba cikin sauke ajiyar zuciya tace "Barka da shigowa hajya magajiya..ganinki ai yafimini ganin gwamna aynzu,..ashe dama kina kusa dani kika kirani awaya.


 Hajy zainab tay murmushi tace dont mind me. Kinsan batun harkan kudi ba wasa

....tana fadin haka ta juya ta kalli fadila sama da kasa ganinta kyakkwanr budurwa danya sharaf nononta dumu dumu a sama sun tsaya cur tana hango cikarsu daga cikin rigar suit dake jikinta wani irin balamin asirtaccen ajiyan zuciyane ya kufce mata tabi tay control cikin shan qamshi snn tace" "ita Wann kuma wata kuchaka ce haka meenal, 

Tunkan meenal ta amsa tay wani rau da ido tana dada checking din fadilar da gefen idonta..wani irin shocking na sha'awa taji na mata yawo a jinin jiki..ta wani kame numfashinta ta ciki"so whats she doing here duk ta ishi mutane fa da kallon kauyanci..".


Kafin meenal ta dago kai ta amsa akaro na biyu taji sautin good evening maam..Da barin jiki cikin daburcewa fadilan tafada tana dan kame kame. Take meenal din ta dauke wuta tanamai kallonta a kyamace tace "pls dont speak!!!!! 


Ta kalli hajya zainab muryanta a shake tace "Itace lazy sectary na danake gayamaki shirmen datayi min dazu..


Hajya tay rolling idanunta cikin wani irin yanayin kisisina snn tace ohhhh..


Da masifa meenal ta rufe fadila.


"wai meye nakeji manager na gayamin wai haryanzu karfe biyar na yamma na neman gaucewa amma wai baku kammala ayyukan ku ba?...


Cikin yanayin gyara tsayuwa Fadila tace


 "Ammm.."Am sorry ma'am,dama munata jiranki ne kizo kiyi signing wasu takardu since last 2 weeks..and our calls have not been picked by u shiyasama bamuyi aiki akan wasu files din ba..sorry maam.. ta fada a ladabce tana dan rusuna kai a tsorace.


Cikin kwaiwayon muryanta Meenal tace yen yen yen yen our calls have not been picked by u.. mtchewww Wann din har wani dalili ne? .And so what in ban picking calls dinku ba..,how dare u distub me while am preparing for my best friend weding..and why are u interogating me like dis,wato nice zan bar abunda ke gaba sabida picking calls dinki ko are u mad?..who the hell did u think u are girl?wani tsawa ta daka mata tare da wurga mata files dayawa a kasa snn ta koma ta harde hannu sannan tayi jim tana binta da banzayen kallo.


Ahnkli fadila ta rusuna tana kwashewa jikinta a sanyaye sosai.


 ...cikin azzalzalan masifa meenal tace ki tattara tasss kisan yadda zaki yi dasu, duk wani investor dake wajen ki tabbata kin dawomin dashi kan harka since is ur fault da lokaci ya kure mana. I dont care what u have to do, just do it. inma karuwanci zakije kiyi inma mutuwa zakiyi i dont care..All i care about is my business.

Tafada tana watsa mata harara masu zafn gaske.


Fadila ta rasa meke mata dadi idanunta atake suka ciko da ruwan hawaye sosai,cos how isit her fault bayan ta yi iya bakin kkrinta hasali meenal din itace ake jira ta saka hannunta akai amma batazo ba taje bikin halisa so tayaya kenan yanzu komi ya dawo lefinta.


Da kyar ta shanye kukan takaici da gajiya dake kkrin shakureta snn ta miƙe tsaye da files din hannu tay shiru batace mata uffan ba.


"U think u can come here and play around with my business don kinga ana yaba ki kin iya aiki ko?

Toh wallh Muddin bakiyi abunda nace miki kiyi ba korarki zanyi.


Hade ido sukai da fadilar tawani ja doguwar tsaki tace mata "jaka kawai doluwa. Agaggauce fadilar ta dauke idanunta tay dashi can kasan zuciyarta na mata susa.


Daga nan shiru tay kanta na kallon kasan bata sake ko motsi ba, har sanda zucyarta yadanyi sanyi cikin tunowa da wani abu aranta yasa ta sauke ajiyan zuciya snn ahankli tace pls am sorry maam..kiyi hakuri dan Allah...a sulale cikin sanyin jiki tabi ta tsuguna har kan gwiwar ta tana rokon meenal...


tabbas farida ta fi kowa jajircewa wajen bi da manyan contracts dinsu duk da some of the rude and arrogant business men and inverstors din basu mata da dadi, wasu har tayin karuwanci suna mata,wasu su zageta tas wasu subita da maganan banza shiyasa in abun ya ishe saita ta dan cire hannunta akan aikin ta barwa meenal din abunta duk dama tasan zatasha buhun barkonon masifa da kuma baqaqen maganganu.


Hajy magajiya sai kallon fadila take tanajan tsaki while aranta jarabbiyr shaawar yarinyar ne ya gama rikitata sosai، sai can snn tace" sorry for urself, kinci sa'a ma kina da What it takes kinemo abunda ogarki tace if not da koninan da saina saka ankoreki yau.


kan fadila na kasa bata ma fahimce me take nufi ba tanadi kan basu hakuri bata damu da mesuke cewa ba,babban damuwarta aynzu shine yadda zata aikta abunda meenal ta umarceta tayi na shawo kan investors wayanda jinkirin yasa suka janye.


She have no one att all da zai tsaya mata duba da mahaifiyar meenal dince dakanta ta siyota a kauye da kudade a wajen mahaifyarta tazo birni ta sakata tay karatu bayan ta kammala snn a kawota nan tanayi wa yarta meenal aiki.


Fadila batada katabus arayuwanta bare tacewa dan tamkar amatsayin baiwa take musu, dan haka komi da meenal tace mata dolene tayishi komin muninshi dan bata saurara mata ko kadan.



Bayan tulin cin fuska da Banzayen maganganun su da kyar hajiya magajiya ta rokawa fadila arziki tanamai cewa kibani ita muje gidana na kawai tamin wani aiki intana da wayo we can still manage her.


Kuss kuss sukayi batare da taji me sukace ba


Irin kallon da hjy zainab tay mata yasaka Gaban fadilan yayi mummunan faduwa sosai dan a tunaninta hajya zainab dinma hala zatafi meenal mugun hali. 



Batare da Meenal ta kalleta ba tace mata

"U will go with her and make sure to take all the necessry documents with u...'



A aladabce fadila ta amsa, brain dinta sam bata fahimce ta inda zuwa gidan hajya magajiyar zai saukaka mata aikin dake gabanta ayanzu ba. Dan ta riga tasan hajiya zainab irin dolayen matayen nan ne wanda inbanda tulin connections na manyan masu kudi da yan siyasa da ta iya, bacin nan kwakwalrta baya iya producing wani abu mai amfani wa kamfani.


Tana cikin wann lissafi a mind dinta taji an daka mata wani tsawa "c'mon get out ki bamu waje. Dukansu suka calla mata harara da har cikin zuciyanta saida taji kararsa.


Murya a rarrarabe tace .."Nagode hajiya!!

tace tana share karamin tears dinta sum sum tayi waje da sauri ta basu waje.



"Wani Huhhhm hajy magajiya ta sauke ajiyan zuciya ganin yadda fadila tawani juya mazaunanta leber leber suna wani bouncing ayayin datake sauri sauri zata fice hajya ji tayi dukan tsikokin dake jikinta sun tattashi a wani irin yanayi taja asirtaccem numfashi taciki tana maida mugun yawu daya wuce a magwaro da wani irin sautin makwat ya wuce mata wuya kamar wata mayya meenal batasan ma metakeyi ba.


Furxan iska cikin sight realive meenal din tay tana defe kanta lightly cikin tunani.


oh my god  nagaji kuma wallhy am pissed off 

Office din nan ba za'a barni ba and now my husband is at home  bazai barni na huta dis is so annoying huhhhhh ta karashe maganan ta feeling so disgusted..


'..Tare da dan zuba mata ido hajya tace hhmm mmm..matar doctor kenan..nide mamaki kike bani meenal ke abunda mata keso ajikin namiji shike baki haushi sai kace me tattare da jinnul ashique?..Dariya tayi ahankli sai ta koma tayi relaxing bayan ta akan chair tanata kallon meenal din


Tsaki Meenal taja snn tace to meye kuma naki namin dariya magajiya, naga dai ba yau aka saba samun irinmu kema ai namiji baya gabanki..


Magajiya ta kara fashewa da dariya


Dubi yawan shekarunkin nan amma haryau bakijin sha'awar yin aure..48 fa haba magajiya..ke kuma wani jinnu kike dashi knn?


 

Hahahaha hajya ta kwashe da wata iriyar kisinannyar dariya mai yawa.


Meenal kenan ai bazaki gane komi gameda irin rayuwar danakeyi ynxu ba, ke dai just live ur life and karki sake matan bariki su fara rike mikishi ta wani waje wallah da idanunki zakiyi kukan kaico.


Cikin hade rai meenal tace tab di, ni inyi kuka akan namiji, namjin ma khaleel? kutuma..hajy dis is an insult oo, toh yama isa ne yabi matan bariki? Sedai inna mutu ba...kai ko mutuwa nayi, tafara buga table bambambam "wallah tallahi khaleel bai isaaaaa yabi wata mace awaje ba, dan inagaya maki my spirit will not rest .. i will rise,. and hunt them dowwwwn sainayi raga raga dasu gabaki daya..khaleel will remain mine ooo sede ayi hakri


Hajya magajiya ta cigaba da dariya alaman tausayi ma meenal din take bata sai can tace uhmm mssw ,"ban da ma lokacin ku dukanku. 

Kedai mance da wannan maganan meenal muyi maganan abunda ya kawomu ta fada tana duban kofa a sace sannan ta jawo iphone din apple dinta daga jaka ta cigaba da cewa yau dai nazo mana ne da new proposal na wani contracts. Wani Alhaj ne daga dubai he is good in gold business..yanzu dai bazan iya zama muyi dogon magana akaiba dan naga kayan danake so a office dinki, so we can just negotiate zaki nitsar da ita ta kwana a wajena yau ..i promise u gobe zakiga na dawo mana da wayancan deals din dan nasan ba iyawa aiki akansu zatayi ba.


Acikin rashin fahimta sosai meenal ta kalleta tace toh in ta kwana awajenki saime, uve ask me the first time nace mako tooh..uhmm she is even useless just take her inma kwana dari zatay tana miki aiki i dont care nide kawai adawomin da contrcat dina intacts.


murmushin jin dadi Hajy magajiya tay sann tacee dakyau partner. Aikuwa ayyuka masu mugun muhimmanci zatamin,

kidai tabbata kin sakata akan hanyar mini biyayya dan wallahi banason gardama a ayyukata


nan Suka mayar ma juna smilessuka waske suka cigaba da hirar duniyan su meenal nabata labarin yadda bikinsu na halisa ta kaya sama sama.


Har Wajajen goma da rabi na dare suna hirar aiyukansu dana duniya shaf sun mata da basu mike sunyi ibada ko wani abu me muhimanci ga rayuwarsu ba.


Lokcin Kusan kowani ma'akaci ya bar office din dan karfe shida suke closing, fadila ce ke zaune ita kadai tanata kallon files din  dake gabanta kusan lkcin kowa ya nufi gida ita kadai ta rage a office din tana shan tea tanata jiran fitowarsu meenal da magajiya.



Wa Agogon Bangon dake office din fadila ta kurawa gajiyayyun idanunta ganin karfe 10:30pm harna neman gaucewa su meenal da hajya basu fito ba..


Wani irin tsakin takaici ne yake kfce mata aranta tanata mamakin yadda matar aure zata banzatar da kimar aurenta har izuwa wnan lkcin tana office tana hira batare datayi yunkurin komawa gida izuwa wajen mijinta  dayau kwanaki goma sha kenan shikadai yana jiran dawowarta....


Tana tsaka da wann tunanin sai gasunan sun fito,wayar meenal nata ringing amma taki sam ta dauka yadda taketa mita kadai ya isa sanar dakai mijinta ne. da sauri fadilar ta mike tsaye rungume da file din akan kirjinta kanta na kallon kasa meenal batace mata uffan ba ta wuce tay waje. 


Hajya zainab tamata wani irin kallo snn tace follow me girl.


Ba musu ta bi bayansu babu bata lokci meenal ta shiga motarta driver ya tukasu suka nufi gida


A motar hajya zainab din fadila ta zauna a gaba nan suka wuce izuwa wani babban hotel dake kusa daf da five star hotel na garin.



11:35am

Ruwan shower ne ke sauka shaaaaa akan lallausar gadon bayansa dayake zuba wata uwar sheqi kamar ana gogesa da ruwan madara, jin karar ruwan kawai yake na sauka ahankli akan fatar jikinsa ayayin da hanklinsa yay nesa da gangan jikinsa ya shiga gararin tunani wanda da alama yay nisa acikinta dan kwayar idanuwanshi da suke a lumshe gamm gaamm kansa na kallon kasa basa ko motsawa. dogaye kuma murdaddun hannayensa duka biyu na dafe da jikin bangon glass wall na tsaftaciyar bathrum din da karfi ya danne bangon kamar wani mai shirin fasasu da karfin da Allah ya bashi ayayinda ya bawa bangon gilashi na gidan wankan nasu baya yana da tsaye.


Hadadden dirin halittar sa na cikakken namiji ke nunawa dishi dishi ta madubin gilashi,khaleel kyakkwan namijine tsar dashi,damuwa ce cike da fadar zuciyarsa amma bashi zai hana lafiyayyar mace zaucewa da gigicewa ayayinda ta dora idanuwanta akansa aynxu yadda yake daga shi sai ba, hade da yanayin halittarsa dats very sexy shidin lafiyayye kuma tsayayyen namiji ne.


 Bayan wasu yan mintina daya dauka anan Ahankli ya kashe ruwan shower din snn yay sliding door din ya fito yana sauke ajiyan zuciya daga bisani ya jawo farin towelya dora akan albarkattcen kugunsa.


Kafafunsa ya daga yana takawa har izuwa cikin main bedroom nashi direct gaban madubi ya nufa Yana kan goge kan nasa yayi karamin scof tare da furza iska ta cute oval shape lips din sa yanayi yana kallon katoton agogo dake manne a bango its 11:35pm. ya dan dafe kai cikin rashin jin dadin dawowar matarsa gidan da wuri data tsira..


Bayan labarin rushewar auren halisa dayaji Already mai gadi ya gaya masa cewa meenal ta zo dazu har bakin gate din gidan nasu amma ta koma office abunta.


Yasani sarai gujewa responsibilties dinsa take as his wife kamar wacce batasan yana da hakki na aure akanta.


Ya rasa mesa meenal take son azbtar dashi, yay fushin har ya gaji amma babu abunda ya sauya sema abunda yake dada karuwa..hakan kawai yake rayawa aransa ayayinda ya cigaba da abunda yakeyi saida ya tattala kansa tsaf ya kimtsa sosai fatarshi na fidda wani irin qamshi sannan ya bude window idonshi kararf ya sauka akan hasken motarta ayayinda suke parking.


Ajiyan zuciya mai nauyi yayi aransa yanamai cewa finally!!! But i know she won't even come to me yaudai gaskiya bana hakura 'im too horny cant just sleep like this.

Atayani Sharing pls..

No comments