Breaking News

Rainon Soja 39-40


39~40
_________________________

Yayi zancen yana wani irin ha?e giran sama da ?asa . Kallon ta ya kuma yi a karo na biyu ganin yanda jikin ta ke tsuma da kyarma yasa shi cike da Miskilalliyar Murya wanda ba don tana gab dashi ba sam ba zata ji mene yake furtawa ba. “Cofeee??? Ya nanata cike da Muryar damuwa, kana yace “ Maza zauna ki ha?a mun Wani yanzu ”. A hankali ta zauna tana fara jan flask ?in ruwan zafi kamin ta fara ?aukar Cofee cup tana kallon sa a ido ido . Gimtse fuska yayi yana hura hanci tare da tattare gida . Wayyo Mami Daddy Uncle yau duka ne yake son yi . Ta furta a Zuciyar ta dai dai tana ?agowa zata zuba sugar kenan taji tsawar sa yana furta “ Meye kuma na Damuwa a dai dai Wannan lokacin? ”.

Mtsww! Yar ?aramar tsaki yayi yana kallon ta ganin yanda tayi masa ?urrr da ido . Kin gama ne? Ya furta yana kallon cup din hannun ta. Sam ta manta da sugar a tunanin ta ta zuba ashe babu sai one tea spoon da ta sanya . Cikin Sauri ta mi?a masa tana ja baya , amsa yayi yana motsi da ?afarsa kana yace “ zo ki mun massage! Ko shima baki iya ba?”. No! Na iya ,Ai ina yi ma Mami idan ta dawo Aiki ta gaji kuma tana cewa na fa iya sosai . Kauda kan sa yayi yana mi?ar da ?afansa tare da cewa “ Oya zo ki fara ”. Matsawa tayi da wannan lukutar jikin nata tana zama daga ?asan carpet tare da Kama ?afarsa tana matsa masa a hankali. Laushin hannun ta ne yasa shi fara mancewa da damuwar sa . A hankali yake sauke Ajiyar zuciya, Wanda ita kan ta tunani ta fara yi kodai Allurar sojan ce zata motsa masa ? , Amma a haka cike da ?ari ?ari ta furta “ Uncle baka sha Cofee ?in ba?”.

A hankali ya ware Lulun idanun sa yana kallon fuskar ta dake fidda masa da Annuri , hummm jan numfashi yayi yana kauda idanun sa daga gareta tare da kai Cup din Cofee ?in zuwa bakin sa . ?an kur?a yayi ?afan yayi saurin kallon ta yana Aje cup ?in tare da furta “ Oh my God! Ma’eesha meye wannan kika yi? Wai da gaske Cofee baki iya ba? . Ya furta a matu?ar zafafe , kina mace ko Cofee baki iya ba bare kuma akai ma tea da Kayan karin kumallo . Yau zan shiga jikin ki da ?yau zan yi maganin rawar kan ki . Ai kin iya soyayya!??. Cikin Muryar kuka tana shirin ?warma masa ihu ta furta “ Innalillahi wa…..yi mun shiru daga nan ko yanzu bakin ki yayi jini, ai baki da macece sai ALLAH daga Ni yau sai ke a cikin gidan nan .

Cikin dakakkiyar Muryar sa ya furta “ Oya! your knee should be Down ”.

Tuni kukan ta ya ?aru tsoron sa ya ?ara kamata , zubewa tayi a ?asa tana ?aura Gwiwowin ta bisa tiles ?in falon tare da ha?e hannayen ta tana furta “ Don Allah Uncle ?ina kayi ha?uri pls uncle Aliyu Wallahi zan ha?a maka Wani me Da?i kaji Uncle Haidar?”. Kamin ya bata Amsa ne kiran Khalil ya kuma shigo masa a karo na uku wannan yasa shi ?agawa a ?ufule yana furta “ What?”.

Yanda Khalil yaji Muryar sa yasa jikin sa ?an yin sanyi , don yasan halin Ali kar yazo yana jin masifa ne ya sauke akan ma’eesha don wannan sababben sa ne , idan yana fushi to akan kowa sauke Haushin sa yake yi . Please Ali ka rage Fa?a , Ka tambayi ya nake? Ammmm…..Sorry ya akayi ? Muryar Haidar ya katse shi , wanda jin hakan yasa Khalil furta “ Ya kake? Ina amanar mu? . ?ammm jim Haidar yayi kana ya kalli inda Ma’eesha ke matsar ?wallah, cije lab?an sa yayi na ?asa kana yace “ Khalil Amanar mu ko Amanata? Meye ha?in ka da ita? .

Saurin kallon sa Ma’eesha tayi tana furta “ Ya Khalil ne ?. Wani irin mugun kallo Aliyou ya watsa mata wanda ya sata ja baya tana cigaba da Abin da ya sata amma idanun ta basu sauka akan daina kallon sa ba .

Kai kana da matsala wallahi Aliyu , dama Mom ce tazo tana son magana da kai , sai ka bata Ma’eesha su gaisa kamin ku dawo ta ganta”. ?annnnnnnn ……………….???????????.
[1/22, 6:36 PM] Real~Mamanteddy: *(Book 3 three)*
*Love and Amazing story*
*Written….??? Aysha Mamanteddy Mrs Usm*

 

_________________________

*RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*

*Littafin na ku?i ne please ban yarda wata ta karanta mun ba tare da Ta biyani ba , regular group ?500… Vip group ?1000… SPC payment ?1500 via 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932#?????? .*

No comments