Breaking News

Rainon Soja 37-38


37~38
_________________________

Gaba ?aya kun fifita yarinya yar tsuntuwa ce fa? Meye kuke yi ne haka ? Gaskiya raina ya fara ?aci yanzu zan tashi na bar cikin gidan nan , kuma dana san Wannan Zan taho na tadda da banzo ba . Hajiya Hajara ta furta tana mi?ewa tare da ?aukar fankacecen Gilashin idon ta wanda ta Ajiye a gyefe . Sanin hali yafi sanin kama ,wannan yasa Mami saurin ri?o hannun ta , don ta san ta da zuciya irin na Haidar a yanda mami ke cewa ita ya ?ebo a saurin ?ufula da fushi . Habawa Hajara me yayi Zafi? Don Allah ki zauna . Yanzu ya gida ya kuma Hajiyar ta mu ?. Mami ta furta zancen cike da Sanyi da kuma rarrashi .

?an jimmmm Hajiya Hajara tayi kana tace “ Kowa lafiya amma ba fa zaki gane kan gadona ba sai naji kin rarraso mun Jidder ta dawo mun cigaba da Hira ”.

Murmushi Mami tayi kana ta gya?a mata kai tana furta “ Shikenn Bara naje da kaina ma na rarraso Miki ita . Amma….Aaaaaammmm Khalil taho ka kira mun Boy yanzu tun da shi bai neme Ni ba . Hmmm. Wani guntun Numfashi Ya sauke , a hankali ya fara tuno da sihirtaccen ?yawunta da Wannan murmushin nata . Gani suka yi ya saki Murmushi yana furta “ I miss You so much ”. ??To! Kai kuma da Wane? Matar da zaka Aura Maryam ko kuwa wacce kake magana? Mom Hajara ta katse shi tana bin sa da kallon rashin fahimta .

No mom , Ma’eesha nake nufi nayi kyawarta da Wannan murmushin nata…..mtswwwww! Mom Hajara ta ja dogon tsaki kana tace “ Anya Wannan yarinyar ba ma?iya ne ba suka jefo ta cikin gidan nan don wani mugun Abun?. Subhanallah! Mami ta furta tana ?ata rai ?warai wanda hakan yasa Hajiya Hajara mi?a masa waya tana cewa “ Kira mun shi yanzu ”.

Amsar Wayar yayi bai ce mata komai ba, don ransa sa ya fara sosuwa da maganan Mom Hajara ?in . Gani tayi ya fara kiran Wayar Haidar ta Wayar sa , duk da yasan ba wani jituwa ke tsakanin su ba . Wata ?il ya ?aga ko kuma akasin haka ”.

**
?angaren Aliyu kuwa yana Tsaye yana kange da Waya a kunnen sa suna Magana da Aminin nasa Areef wanda yake ta cewa “ Ina jinka, tun tuni kana ta Wani kame kame da fa magana a bakin ka amma kana mun shiru ya dai? . ?wanciya Areef yayi yana ?an sosa ?yayarsa don bai san ta ina zai fara masa bayanin lamarin ba . Mtswwwww! Dogon tsaki Ali yaja cike da fushi don bai san shiru Gashi dai ?akin Miskili amma shi sam bai san ayi masa shiru wannan yasa shi cewa “ Zan kashe waya na fa”. I’m sorry Ali kana jina? . A’a ban jinka ”. Ya basa amsa dai dai yana kallon shigowar kiran Khalil amma ya watsar bai bi takai ba. Hummm Babban yayan mu kenan! Areeef ya furta yana wata yar dariya wanda Aliyu kai tsaye yace “ Kaje maganan ka Yalla?ai ”.

Hummmm Aliyu Ni kuwa nace kunyi ma Ma’eesha miji ne??????itttttt! Yaji Aliyu ya katse kiran , wanda shi kan sa bai san dalilin da yasa shi yin hakan ba . Bai tsaya kuma jin ?arikon mai zaice ba ,don tuni ya fahimci inda ya dosa a kalmar sa guda ”. Tsayawa yayi yana cizan la??ansa na ?asa tare da dunkule hannun sa Zuciyar sa na masa zafi da Huci. Me yasa sai Ma’eesha? Ya furta cikin Tsawa yana saurin juyawa tare da nufar Bedroom ?in sa inda ya barta tana shan Cofee don shi titir a shan Cofee yake . Hummmmm! Da ?arfi taji saukar Ajiyar zuciyar sa kana cikin sauri ta juyo tana kallon sa .

Mamaki ne ya kamata ganin yanda gumi ke karyo masa Wannan yasa ta mi?ewa daga tsaye , amma sai da hannu cike da Wannan isan nasa ya dakatar da ita yana mata Alama da ta zauna . Babu musu ta ja ta zauna , Amma Bata daina kallon sa ba , haka bakinta ya kasa shiru wurin furta “ Uncle motsa jini kayi naga Gumi ne a fuskar ka da jikin ka?”. Girgiza mata kai yayi kamin a ?an da?ile yace “ No”. To wannan gumin fa? . Cike da Arrogant voice ?in shi ya furta “ I hate Norse ”. Gummmm tayi da bakin ta tana komawa tare da shan Cofee ?in tana kallon sa a sace a sace . Keeeee!!! Kin ma iya Cofee? . Ya furta cike da neman ta da laifi don ya fanshe Haushin shi ya bata Wahalar don yau ji yake tamkar ya bugi banza! A ganin sa itace take sakar masu fuska har su samu damar tunanin son ta .

Kin iya Cofee?? Ya kara Tambayar ta fuska Gimtse babu fara’a . Dan kallon sa tayi tana lumshe lumsassun idanun ta kamin ta girgiza masa kai tana cewa “ Aa ban iya ba , Mami ke yi sai kuma yanzu kai da kayi mun . You Are very stupid , kina nufin Common thing Cofee baki iya ba???……….Good night lavs?????????? yau dai Ma’eesha taga banu a hannun Aliyu , Allah ya ?waceta don yau da wuya bata daku ba . Mu tara a next page 39~40 .

*Don girman Allah kar ki karanta indai baki biyani ba . Ga Masu bu?atar payment regular group ?500 Vip group ?1000 SPC payment ?1500 via 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 Vtu transfer Kuma ta wannan number 09061466409*
[1/22, 1:35 PM] Real~Mamanteddy: *(Book 3 three)*
*Love and Amazing story*
*Written….??? Aysha Mamanteddy Mrs Usm*

 

_________________________

*RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*

 

*Littafin na ku?i ne please ban yarda wata ta karanta mun ba tare da Ta biyani ba , regular group ?500… Vip group ?1000… SPC payment ?1500 via 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932#?????? .*

No comments