Breaking News

Rainon Soja 70-71

70-71
*Littafin na ku?i ne please don Allah kar ki karanta indai baki biya ba . Regular payment?500 Vip payment?1000 SPC payment?1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan Vtu transfer ne sai ki tura ta wannan number 09061466409….?????#Mamanteddy#mrsusm.*



Book 3
Duk ta rikice sosai ta manne da jikin sa , gani tayi sojojin na ?ame masa wasu na bu?e masu moton , ita ta fara shiga , kana ya shima ya shigo daga baya yana zama tayi saurin ?wantar da kan ta bisa ?irjinsa. Murmushi yayi yana kai hannun sa tare da Shafa bayan ta a hankali ya furta “ Ashe dama kina da Tsoro, ai na ?auka masu surutu irin naki basa da Tsoro haka”. shiru tayi tana ?ara ma?ale masa kana tace “ Uncle ba dai Laifi mukayi ba ko?”. Duk da shi ba mutum bane ma’abocin dariya amma a wannan karon sai da ya dara . Kawai sai ya girgiza kai yana ?aura la??ansa a saman Goshin ta yana sumbatar ta . Abun da Ma’eesha ba ta sani ba shine , wannan tafiyar da sukayo na masa ?arin matsayi ne zuwa Major a soja. Mami da Daddy sun san da hakan , amma ita Bata sani ba sam , kuma ganin yana da mata yasa Mami a wannan karon cewa su taho taren da Ma’eesha zai fi . To pah yanzu Ma’eesha ta ga rundunar sojoji to ya zata yi kuma kenan? Gashi a Bisa abin da bata sani ba ma sam.

A wani irin babban wuri taga motocin sun tsaya. Inda Aliyu ya ?ago yana kallon ta tare da shafa fuskar ta yana ?an sakar mata murmushi. Ki dakata anan yanzu zan je na dawo ”. Ya furta yana mi?a ?afarsa tare da ficewa daga cikin moton yana barin Ma’eesha da take ta bin wurin da kallo …..Mutane ne sun fi yawan da ba zasu ?irgu ba . Duk da sojoji sun fi yawa kowa da kakin sa . Wannan ya tabbatar mata da taron sojoji ake yi. Dan komawa tayi ta ?wantar da kan ta jikin seat ?in tana furta “ ai Uncle ka za?a ma makanka zaman lafiya , ina zan fito a wannan rundunar jibi yanda kowa ya ri?e bindiga yazo a harboni a kashe banxa, ko a rashin sani ne ko da gangar Soja ya kashe ka fa an ce ya kashe banxa a wofi , ai gwara na zauna anan Allah ya taimaka kaima ALLAH dai ya dawo da kai………tunanin ta ne ya katse sakamakon ganin Aliyu Haidar da tayi ya bu?e moton yana cikin kakin sa na soja ,bayan sa sojoji ne ke bin sa. Taho muje daga can mu zauna??”. Taso ta ce a’a ,amma ganin sojojin dake bayan sa yasa ta saukowa a hankali tana gyara mayafin kannta da tayi rolling don dama ita Tafiye saka Abaya for all the time kayan sun fi burgeta ko a yanzu wani Black abaya ne jikin ta Wanda akayi masa Adon flower da red. Zama tayi a tare dashi a wani side da ban da aka ware masu , inda take bin komai na Wurin da kallon tsanaki. Zaman su kenan taji an fara kiran sunan Uncle ?in nata kamar haka “ MAJOR ALIYU SALEH YELWA…” kallon sa tayi a maimakon taji an yi tafi sai gani tayi Sojojin suna masa fareti na girma tare da Sarawa suna ?amewa . A hankali yayi mata magana a kunne yana mikewa cikin zumma irin nashi tare da nufar can high table. Ita dai har yanzu ta kasa fahimtar inda wannan al’amuran suka dosa. Major naji fa yace ? Ba Canonel bane ? Yaushe ne Uncle ya koma Major kuma? .hummm Numfasawa tayi tana kallon direction ?in can da yake . Kana ta kalli inda ya mi?e yanzu. Saurin kai hannun ta tayi tana ?aukar littafin da ta gani da alama ya manta dashi ne . Diary book.! Ta furta a sarari kana ta ri?e tana cigaba da jin jawabinsa da Manyan General a sojojin ke yi tana saurara . Kusan mintuna sha biyar kana ta bu?e Lemu tana fara sha don ta fara gajiya da zama .

“…..Humwwwmm Sauke numfashi tayi tana kai hannun ta haka kawai tare da bu?e diary ?in a cewan ta zama ya isheta sai tana ganin sa tamkar story book ne. A lokaci daya fuskar ta ya sauya idanun ta da take lumshe su tana ?ara ware su. Farko kuma mafari~ ta ga ya rubuta da shekara ta 2008 . Wannan shine fara rubutun diary book Dina na farko a duniya a wannan shekara . A ranar wata Talata na……..Labarin Ta ne ciki tun daga Farkon yanda ya tsinceta da yanda yayi Rainon ta . Kai har murmushi idan tayi ko taci Abu sai ya rubuta yau Ma’eesha na taci Abu kaza kuma taji dadi ,nan gaba Irin shi za’a rin?a yi mata . Yau Ma’eesha ta fara zuwa skull da dabara na irin na kaza da kaza. Kar ka takaf labarin duk abun da ya faru take karantawa , Wanda kamin tayi Rabi tuni ta ji?e da hawaye har da su shar?an majinu tana sharewa da Hanckie . Wani irin kuka ta fashe dashi tana furta “ Why dad! Me yasa zaka nemi kashe shi , Ni baku kashe Ni ba? Kuka dinga azabtar dashi ….Wayyo Ni Ma’eesha ta furta tana sakin kuka a hankali mai ta?a zuciya da karya ta. Saurin juyawa tayi tana juya baya yanda Ali ba zai iya hangota ba tana cigaba da karanta diary ?in …..”

**
Bin Nasreen da kallo Mami ke yi inda take karka?a a tsakiyar falon ta . Mamaki ne ya kama Hajiya Hajara wacce bata da?e da isowa gidan ba . Keeee wacece ke? Kalmar da Jidder tayi kenan cike da Tsiwa da masifa irin nata . Wani irin kallo Nasreen ta watsa mata , kana ta saki Murmushi na yan bariki tana cewa “ Ayyya ?anwata Yayan naki Haidar bai ta?a baki labarina ba , ikon Allah! To sunana Nasreen , kuma nice matar da zai Aura nan kusa!

Topa! Jidder ta furta a wula?ance tana bin Nasreen da wani matsiyacin kallo . Kana tace “ ammm To munji zaki iya tafiya ko sai na saka an fitar dake babu mutunci ?” . Jidder! Mami ta furta tana ?o?arin magana Hajiya Hajara ta katse ta da cewa “ A’a ai barta tun da itama tazo mana da rashin kunya ai sai ayi maganin ta . To ko Ali ya rasa mata ba zai Aure ki ba , ai gwara mara Asalin da ya Aura akan ki , don ko ba komai mun san halinta mai kyau da ko mara kyau . Amma ke ji bita da Allah , Mom Hajara ta furta tana bin Attachment ?in kan Nasreen da kallo .

Ke dattijiwa shiga taitayin ki , idan ba haka ba zan nuna Miki ?arshen rashin kunya ta! Kamin ta rufe baki ne jidder ta ?aga hannu tana tsinke fuskar Nasreen da mari ji kake tassssss dai dai Khalil wanda ke shigowa yana furta “ Da ?yau…..! masifa!

Ni kika mara ? Kin san Wacce Ni Nasreen? Ko ke Wacce an mare ki , aka ce miki ina ?aukar wargi ne ke Wacce da zaki shigo har cikin gida ki nemi cin ma iyaye na mutumcu and kina expecting ki fita kisha lafiya . To ko iyayen ki ne basu isa ba bare ke!

Jidder ta furta cike da Masifar ta .

Murmushi Mom Hajara tayi tana cewa “ Khalil ku fice mun da Wannan mara kunyar yarinyar , Sannan Ni da iyayen ta xanyi , a cikin a wa biyu nake so ku bin ciko mun komai nata , Dama ance ?an kuka mai ja ma uwa da uba . Zaki san wacece Hajiya Hajara , zaki ga yanda iyayenki zasu taho su dafa ?afana su na bada ha?uri fice mun da gani tabbatacciya”. Mom Hajara ta furta cikin Tsawa , inda Nasreen dake dafe da kunci ta furta “ Zan fita , amma wallahi rayuwar ku sai na jefa ta cikin masifa, sannan kuma ba zaku ta?a gane kan gadon ?an ku ba har abada , sai dai idan ya Aure Ni zaku ma ku gani”.
[1/28, 8:12 AM] Real~Mamanteddy: *RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*

No comments