Breaking News

Wata karuwa 5


“Abdul-Ahad! Abdul-Ahad!!” Ta Kira sunansa tare da cire wayar a kunnenta ta zuba mata idanu ashe ihun banza takeyi ma ya jima da kashe wayarsa, aje wayar tayi ta dafe kanta dake sara mata ta koma ta kwanta Hasina tazo ta zauna kusa da ita ta dafata tace “Nasan fargabarki Babane Hanisa insha Allahu bazai san wannan abun ya faru ba kiyi hÆ™r shima Abdu zanyi masa mgn zai hÆ™r yabar mgnr amma kisani kema dole ki saki ranki ki daina nuna damuwa Hanisa shi zanen Æ™addara wuyar goguwa gareshi idan kika cika takurawa ma saiki faÉ—a komar ubangiji.
Sauke ajiyar zuciya tayi taja zani ta rufe jikinta baccin wahala ya ɗauketa Hasina ta matsa kusa da ita ta kwanta itama baccin ya ɗauketa. Washegari tashi tayi da zazzaɓi sosai nan fah Mama ta hau masifar ai tana sane saboda baƙin cikin kada ta ɗaukar mata talla ne ta bari ruwa ya daketa gashinan ciwonta ya tashi batasan cewa ba wannan ne asalin sanadin ciwon ba.

 

Hasina data riga tasan matsalar Æ´ar uwarta ta miÆ™e ta rufe Mama da faÉ—an ita batada tausayi ta fiye son kanta tana ganin yanda Hanisa take kwance amma ita ba damuwarta bane lfyrta damuwarta kawai a É—aukar mata talla jaka Hanisa ta dauka ta zaro kudin da Abdu yabata jiya ta miÆ™awa Hasina tace “Banason hayaniyar da kike tsayawa kunayi da Mama Yaya duk fa lalacewar Mama ta haifemu dole akwai haƙƙin biyayyarta akanmu ya zamuyi hakan shine Æ™addararmu muyi Æ™oÆ™arin cinyewa shine kawai aikin dake gabanmu”
ÆŠaga mata hannu tayi tace “Don Allah ki Æ™yaleni da wannan matar Allah halinta ya fara Æ™ular dani Hanisa itace fa silar faruwar duk abinda ya faru damu ace ita kullum burinta a É—aukar mata talla to nidai yau bazan É—auka ba tayi duk abinda zatayi….” Rufe mata baki tayi tana girgiza mata kai tace “don Allah ki daina wannan mgnr batada amfani kinga Ni bazan É—auka ba ki Æ™irga kuÉ—innan kigani idan sunkai ki É—auki abinda kike tunanin yakai na abincinta ki bata tabarmu mu huta” karÉ“ar kuÉ—in tayi ta Æ™irga tare da zaro idanu tace “dubu Arba’in da shidda ne fah Hanisa wannan duk Abdun ne yabaki?” ÆŠaga mata kai tayi ta jinjina lamarin tace “amma yabaki da yawa Hanisa koni Abdu baitaÉ“a bani sama da dubu Ashirin ba”

 

Shiru Hanisa tayi Hasina ta fita ta zari dubu biyar ta zubewa Mama a gabanta ta juya tayi tafiyarta a wannan ranar babu wanda ya fita tallan a gida suka yini sai yammaci Hanisa ta samu sassaucin zazzaÉ“in dake addabarta Hasina tayi mata shimfida a gindin bishiyar darbejiyar dake tsakiyar gdan ta fito ta zauna daga jiya zuwa yau duk ta zabge Hasina keyi mata komai ta dauki kuÉ—i ta siyo mata kayan ciye² ta kawo mata suka baje sukaci Mama tsoron tujarar Hasina ta hanata yi musu magana.
Bayan sun gama suna hirarsu wayar hannun Hasina ta shiga ruri ta zarota a aljihunta tayi murmushi tace “Allah sarki Abdu kana raina” karawa tayi a kunnenta tace “Hello Abdu” gaisawa sukayi yace “ya Aneey?” Kallon Hanisa tayi tace “Jiya dai da zazzaÉ“i ta kwana har zuwa rana amma yanzu ya sauka” cikin tausayawa yace “ayyah bata mu gaisa” miÆ™a mata tayi yace “Aneey ya jikinki” Amsawa tayi da cewa “Naji sauÆ™i Abdul-Ahad ya kk ya Lagos É—in” ajiyar zuciya yayi Muryar yarinyar tana mugun yi masa daÉ—i da kashe masa jiki cikin muryarsa me cike da kasala yace “lfy alhmdllh Aneey kinji sabuwar rayuwa ko? Kiyi hÆ™r ita dama duniya haka take abinda kake Æ™i da yawan lokaci shine yake samunka koda yake kema ai nasan zakiji daÉ—in harkar wuyarta ki saba kinga Hasina data saba ai tasan daÉ—in abin” kawar da wayar tayi daga kunnenta ta miÆ™awa Hasina, Hasina ta kara a kunnenta yace “Am Aneey mubar wannan mgnr me kikeso na taho muku dashi gobe da wuri zan dawo inaso nazo naga yanayin jikinki”

 

Zubawa Hanisa Ido Hasina tayi yace “kinyi shiru ko mgnr da nayi miki ce ta É“ata miki rai don Hassy tasha cemin abin dake É“ata miki rai bashi da yawa” dariya Hasina tayi tace “Aikam da alamar ka É“ata mata É—in don tuni ta aje wayarka” basarwa yayi yace “Ƙanwar nan tamu tanada matsala koda yake maza sunyi mata laifi yanzu haushin kowa takeji” satar kallon inda Mama take Hasina tayi tace “kai kuwa anji sabon yanayi dole a samu canjin yanayi” dariya sukayi itakuwa ta haÉ—e rai tama miÆ™e zatabar gurin Hasina ta riÆ™e hannunta tace “Ayi hÆ™r don Allah” kwace hannunta tayi ta nufi bayi ta shiga wanka ta fito tasa kayanta ta kuma yin kwanciyarta iya mgn Hasina tayi mata taÆ™i sauraronta dole sai rabuwa tayi da ita har saida ta sauko da kanta sannan sukaci gaba da hirarsu.
Washegari taji sauÆ™i sosai Mama tayi musu abinci suka É—auka suka fita tare suka tafi tana zuwa Hasina ta sauke musu abincin kowacce a gurinta sun fara ciniki kusan Hasina ce take siyar da abincin kasancewar Hanisa har yanzun batada kuzari ji sukayi an tsaya akansu suka É—ago a tare Hasina tace “Lahhh Bala dama kananan” idanunsa akan Hanisa yace “Jiya na shigo gari nazo na tarar da wani case ashe haka abu ya faru?” Kallon juna sukayi da sauri daidai lkcn da Abdul-Ahad ke isowa gurin idanunsa nakan Aneey Hasina tace “Meye ya faru?” Cikin faÉ—uwar gaba tayi tambayar.

 

Bala ya shafa sumarsa yace “Au dama baki sani ba ai Lawwali ne sukayi meeting da Me Abincin yan gayu har Sun gana shine kawai wani yazo a daren yasa aka kamashi har yau baasan inda yake ba”
Da sauri Hanisa takai dubanta ga Abdu shima itan yake kallo ya zuba mata Æ™ananun idanunsa kamar wanda yake nazarta wani abu, miÆ™ewa tayi da sauri tabar gurin tana harhaÉ—a hanya Abdul-Ahad yabita da sauri yana mata mgn taÆ™i tsayawa itama Hasina biyosu tayi tana kiranta fir taÆ™i tsayawa saida ta taka da gudu sannan ta samu ta riÆ™ota Ya Æ™araso da sauri ya riÆ™eta ta faÉ—a jikinsa ya haÉ—eta ya rungume yaja wata ajiyar zuciya me Æ™arfi ya dubi Hasina yace “Am kinga Hasina jeki kiji da kayan abincin bari nabar da ita gurin nan” bai jira cewar Hasina ba yajata yasata a motarsa ya shiga yaja yabar gurin har zuwa lkcn kuka takeyi kanta kife cikin cinyarta kanta na wata sarawa me Æ™arfi.
Batasan ya tsaya ba saida taji ya É—ora hannunsa akanta ta É—ago idanunta da suka Æ™anÆ™ance saboda kukan daya zame mata É—abi’a a kwana biyun nan, murmushi ya sakar mata yace “taso muje ki huta idan Hasina ta gama zata iso nan sauku tafi tare” Binsa tayi da kallo zuciyarta nayi mata rawa akan shigarta gdan, ya fahimci inda ta dosa yayi murmushi yace “ba abinda kike tunani ne yasa na kawoki nan ba wlh banji a raina zan iya wannan rayuwar dake ba Aneey ki yarda dani da zuciya É—aya nakeson taimakonki da jin tausayinki” ……….

 

 

No comments