Breaking News

Wata karuwa 8


Kwantar da kanta tayi a kafaÉ—arsa tace “promise?” Murmushi yayi ya É—ora hannunsa akanta yace “nayi alÆ™awari”kaÉ—a manyan idanunta tayi farare tace “shikenan nima nayi” wata wawuyar runguma yayi mata da saida tasa ta jin wani maganaÉ—isu ya dirar mata tundaga Tsakiyar kanta har babban yatsan ta sun É—auki second’s masu yawa a haka sannan kowanensu ya samu janyewa É—an’uwansa taja numfashi tace “zan shiga ciki” jinjina mata kai yayi ya buÉ—e motar ya É—auko wata babbar leda cike da kaya ya miÆ™a mata yace Asha kwalliya lfy”

 

KarÉ“a tayi tana masa gdy ya nufi motarsa itama ta nufi gdan ta shiga da sallamarta Mama da Hasina suna tsakar gida Mama na bawa Hasina labarin Alh Mu’azzam da yazo gurin Hanisa É—azu ta wulaÆ™antashi har tana faÉ—in kinga fah kajin can da nake É“ararrakawa shine ya kawosu da iyayen turaruka da ya shigo gaisheni kuwa dubu Hamsin ce yabani yace “Tallen ma yana neman alfarmar ta daina É—auka ta zauna a gda shi Indai zata saki jiki dashi babu abinda bazai mana ba”
Murmushi kawai Hanisa tayi ta zauna tana duban Hasina itama itan take kallo suka dubi ledar data shigo da ita a tare Mama takai hannu ta janyo ta buÉ—e suka zaro idanu ganin wata arniyar waya me manyan kuÉ—aÉ—e Æ™irar Samsum a cikin kwalinta sai kayan shafa mayuka masu babbar daraja sunkai kala goma da turaruka suma na alfarma sai wani É—an Æ™aramin akwati a cikin ledar har suna rige²n É—auka tsakanin Mama da Hasina Mama ta buÉ—e tare da Æ™aro idanunta waje tace “sarÆ™a É—an kunne da zoben gold Ni Aishatu Hanisa waye me wannan kyautar darajar ahayyeee yau ina Æ™irga ruwan alkhairi yau da dama muka tashi a gdannan….”
Tashi Hasina tayi tabar gurin zuciyarta na halbawa da Æ™arfi tsoro firgici da tashin hankali haÉ—i da wani tuÆ™uÆ™in kishi ya taso mata a fili tace “Me hakan yake nufi kenan? Ni Ni Hasina nice budurwarsa Amma baiyimin kyautar girma ba sai Æ™anwata yayiwa to hakan yana nufin meye?” Hanisa dake shigowa ta amshe da cewa nima tunanin daya É—arsu a zuciyata kenan Yaya Hasina saidai ni ina ganin kamar ke yake nufin na kawowa kayan tunda ni babu wata alaÆ™a tsakaninmu bayan ta abota daya roÆ™eni muka Æ™ulla yau….”

 

Haka Allah yayi su ko kaÉ—an basason É“ataran junansu wannan tasa Hasina saurin mazewa tace “Kyautarki ce My jinin jiki duk wanda ya kyautata miki Ni ya kyautawa musamman Abdu da nake jinsa a Æ™asan zuciyata nasan girmanki da nake nuna masa a gurina shine yasa shima ya zaÉ“i faranta miki da haska rayuwarki kiyi amfani da duk abinda ya baki nasan zakiji daÉ—insu” Janye idanu Anisa tayi daga kallon Yayar tata tace “Tunda muka taso muka sabarwa kanmu mutum É—aya baya mallakar wani abu face ya zama mallakin É—ayan Yaya inajin a raina zan iya sadaukar da komai nawa don ganin kinyi farin ciki a rayuwarki kamar yanda ya zamana kema komanki bakijin Æ™yashin mallakamin don rayuwata ta haskaka Yaya ki riÆ™e kayannan a gurinki zan rinÆ™a jin namu ne mu biyu idan kika barni dashi kuma bansan yanda zanyi ba ko kin manta kece madubina ne abin da kikayi shine yake haskamin nima abinda zanyi”

 

Murmushi sukayi suka rungume juna Hasina na shafa bayan Æ™anwar tata tace “Naji Jinin jiki zan karÉ“i kayan kwalliyar na adana mana amma ki É—auki sarÆ™arki da wayarki” saurin girgiza kai tayi tace “Aa banason sarÆ™a wayar kuma ki bani ta hannunki kiyi amfani da wannan irin taku ce Ni wannan ungwagwurar ta isheni” harararta tayi tace sai kiyi kuma Hanisa bazan karÉ“ar miki waya ba kiyi amfani da kayarki sarÆ™ar kuma idan bakiso a siyarta sai musai fili da kuÉ—in”
Sunci gaba da rayuwa me daÉ—i kamar yanda suka faro gininta tun farko yanzu abu É—aya ke neman basu matsala shine É—abi’ar su data bambamta duk da kasancewar kasuwar Hanisa ta buÉ—e alhazan birni sunata jewa akanta amma taÆ™i sakin jiki taÆ™i yarda ta saurari kowa mutum É—aya take saurara shi É—in ma jansa takeyi a Æ™asa kamar kare shi kuma ya nace kullum cikin hidima yake yana jewa a hanya. Tuni ya gama siye zuciyar Mama batada zance saina Alh Mu’azzam yana ganin waya a hannun Hanisa amma ta hanashi numberta wannan yasa wani zuwa da yayi ya Æ™udiri niyyar sai ya san yanda yayi ya É—auke ta suka fita ya siyo mata wacce tafi ta hannunta.
Haka kuwa akayi yau yana zuwa suka gaisa da Mama yace mata yanason zasu fita da Hanisa, babu musu Mama tace “Kayyah Alh Mu’azzamu ai dakai da Hanisa duk É—aya ne meye na neman alfarmar ai kawai umarni zaka bata” Æ™asa yayi da kansa yace “ai dake naga har yanzun baya² takeyi dani taÆ™i sakin jikinta dani kuma fah Mama idan Anisah ta saki jiki dani ba itaba kema sai kin huta don yar Saudiyyar nan sai kinjeta kinyiwa wani alfarma shima yaje”

 

Wata uwar guÉ—a Mama ta saki tace “aikuwa dole ma ta sake Alh wannan alkhairi dake tunkaroni Hanisa ke Hanisa fito kuje shaffind da Alh maza karki É“ata masa lkc” MiÆ™ewa tayi zuciyarta a hassale zatayi bala’i Hasina tayi saurin riÆ™e ta tace “Pls karmu raba hali a gabansa ya samu abin goranta miki na fuskanci mutumin nan da gaske yakeyi so yake kuyi rayuwa Hanisa ki bishi kiga gudun ruwansa kafin ki yanke masa hukunci”
Wata uwar Æ™wafa taci tace “Banso kikayi mgn ba da kin barni dasu Allah Mama ta fara Æ™ure hÆ™r na Yaya tunda taga banason sauraronsa ta Æ™yaleni mana bashida hali ne fah” sake É—aga mata hannu tayi tace “nidai na roÆ™eki kije idanma wani abun ya nema Indai bai zarceba kiyi masa wlh akwai daÉ—i harka musamman in kika samu ingarman namiji Ni yanzu damuwata É—aya bansan meye yasa kwata² sama da watanni ke tun ranar da tsautsayin nan ya faÉ—a miki har yau saidai muyi tsote² da Abdu ya daina cina Ni kuma na saba da É—anÉ—anonsa me tsayawa a zuciya dama inason mu samu lkc nayi miki mgn naga kinada alfarma a gurinsa Æ™ilan ke ya faÉ—a miki laifina wlh na fara zargin kaina ko daÉ—ina ya daina ji any way kije kawai koma mene zamuyi mgn idan kin dawo”…

 

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*AUREN SHA’AWA* Na kuÉ—ine ,Zazzafa ne Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU✨ MASU HASKAWA* Da suke zuwa maku daga alÆ™alumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haÉ—a da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA’AWA* Daga AlÆ™alamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauÆ™an farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *ÆŠaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma Æ™asaitattu ba’a barku a baya ba,ganaku kaÉ—an cikin tunjimin aljihunku_
*ÆŠaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account É—in_
0255526235
_Fauziyya Tasi’u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ “`Sai munjiku Masoyan Amana….ShareShareAnd ShareHabibties Allah ka barmu da masu sonmu“`♡♡

 

*OUM HAIRAN*
[12/16, 2:33 PM] Oum Hairan&Affan: *WATA KARUWA*

 

*OUM HAIRAN*

 

 

No comments