Breaking News

Mijin Malama Book 1 Page 27


After 8 year’s…. Nigeria*
Aminu Kano airport…30
*After 8 year’s…. Nigeria*
Misalin Æ™arfe 6 na yamma jirgin sama na Emirates ya sauka a fili tashi da saukar jirgi na Aminu Kano airport, mai É—auke É—aliban Æ™asar wanda suka kammala karatun su na scholarship da gwamnatin baya ta samar musu. ÆŠalibai ne suka ta sakkowa maza da mata ko wanne fuskarsa É—auke da wani irin farin ciki bayan shekaru takwas yau sun dawo ga iyayensu. “I couldn’t believe Aunt Jeederh would come back from Egypt today” cewar Aaliyyah daga gefe aka ce “Me ya sa?” Ta kalleta “Haka nan” Aaliyah ta bawa Widad amsa. Ko wanne banza idanu yake yaga ta ina Malama Majeederh zata fito… Jawaad É—an gidan Anti da Uncle Isma’il ya ce “Finally” Jin hakan yasa gabaÉ—aya suka kalli direction É—in jirgin inda ake sakkowa. A hankali take sakkowa kanta a Æ™asa tana sanye da wata Abaya ruwan sararin samaniya wacce akaiwa feshin dutsuna na masu ruwan huda, tayi rolling kanta da vail sai liÆ™ab É—in data sanya a fuska da wani sirrin farin photochromic É—in Glasses a Idanunta. Hannunta É—aya yana jan Æ™atuwar trolley É—inta É—aya kuma riÆ™e da hand bag a nutse take sakkowa, lokacin data sakko ta tsaya cak ta lumshe idanu sbd wani daÉ—i daya ratsa, farin ciki ya wanzu a zuciyarta. Da ace tana da iko kuma zata iya da buÉ—e fuska za ta yi ta shaÆ™i Æ™amshin iskar Æ™asarta wacce rabonta da ita shekara takwas kenan, tun tana shekara ashirin a duniya yanzu kuma tana dab da cika shekaru talatin domin kaÉ—an ne ya rage mata 28 take yanzu going to 29 tunda end of the year suka kammala Final exm.
“Ma sha Allah” Majeederh ta furta cikin lallausar murya. A hankali ta shiga rarraba idanu taga ko akwai wanda ya zo tafiya da ita, domin komai ya sauya mata. Ihu ta ji an kurma tare da Æ™anÆ™ameta ana faÉ—in “Wlcm back Anti Jeederh” Majeederh ta ware idanunta akan Aaliyah cike da mamakin ganin yadda ta girma sosai ta yi murmushi tana hugging nata back.
“Sannu da dawowa Æ™asa Nigeria” Widad ta furta murmushi kawai Jeederh take sbd tsantsar farin ciki. A hankali ta É—aga kanta sai a lokacin taga tarin jama’ar da suka zo tafiya da ita, Anti, Ruma da Raihana sai Jawaad da Uncle Isma’il da Innati. Ta dinga ware idanu ko za taga Abbu amma babu shi sai jikinta ya yi sanyi. Tana zuwa Ta faÉ—a jikin Anti ta ce “Na yi kewa Anti”
“Mu ma mun yi rashin yarinyar arziÆ™i barka da dawowa” A hankali ta dinga bin kowa tana bashi hug Uncle Isma’il ya shafa kan Majeederh ya ce “Kin zama abin alfahari, Ubangiji ya baki zuri’a masu hali irin naki” Majeederh ta kalli Uncle Isma’il a ranta tana maimaita kalamar “Zuri’a” Ganin motoci har guda huÉ—u duk na familynsu ya bawa Majeederh mmki musamman da taga Ruma ta shiga wata kuma matsayin driver, motar Uncle Isma’il ta shiga ita da Anti a baya sauranma duk suka shiga mota, On their way back home, Majeederh kept looking at the road, everything has changed for her since she went to Egypt until now, eight years after returning. Ta É—an ware idanu ta ce “Yaushe akai wannan a Government house?” Anti ta ce “Mefa?” Ta nuna musu roundabout Uncle Isma’il ya ce “Bayan tafiyarki da shekaru biyu, gwamanti data sauka” Ta jinjina kai Calmly ta ce
“Amma kamar ba hanyar gida ba, ko ni ce na manta?” Anti ta yi murmushi ta ce “Daman kam za a sha tambaya, nan ai hanyar Lodge Road ne bari mu Æ™arasa za kiga komai” Murmushi kawai Majeederh ta yi tana jin sauÆ™i a ranta ganinta kusa da Æ´an uwa shi ya sa bakin nata ya buÉ—e a taushashe ta ce
“Uncle yanzu ya yanayin garin yake, waye Governor da mataimaki?” Uncle Isma’il ya ce “Engineer Dr. Muhseen Bagayya” Ta yi saurin cewa “A’a ai daman shi ne Governor har lokacin dana bar Æ™asar” Uncle Isma’il ya ce “Yes, ai shekara takwas ya yi yanzu ake Æ™oÆ™arin yin zaÉ“e duk sun tashi hankali”
“Kenan wanne jam’iyyu ne?” Uncle Isma’il ya ce
“Yaushe Hawwa’u ta zama Talkative ne? zamanta a Egypt?” Murmushi kawai ta yi Anti ta ce “A’a ka barta ta tambaya ai ta zama maÆ™owa, kuma tana da ikon sani ai” Majeederh bata Æ™ara cewa komai ba har suka isa Lodge Road suka isa street É—in da zai kai su har gida, Majeederh ta waro idanu waje ganin sun nufi wani tamfatsetsen gida mai mugun kyau, ta kasa É—auke Idanunta daga gidan domin kaf unguwar babu na biyun gidan, gida ne iya gida 200by 200. Uncle Isma’il ya danna horn gatekeeper ya miÆ™e da sauri yana buÉ—e musu, shi kansa jikinsa rawa yake yau zai ga Malama Majeederh Abdul’aziz Khan! Mamaki bai gama sakin Majeederh ba idanunta ya sauka akan wasu lafiyayyiyun motoci na alfarma har guda huÉ—u a rumfar ajjiye motoci. Parking Uncle Isma’il ya yi yana fitowa Anti ta buÉ—e ta fito, a hankali Majeederh ta fito tana lumshe idanunta tare da bin cikin compound É—in da kallo, a hankali kuma sauran motocin suka shigo. Aaliyyah ta kalli yadda Majeederh ke kallon komai ta ce
“Mamaki ko?” Ta jinjina kai Aaliyah ta ce “Ai zaki sha labari” GabaÉ—aya suka shiga gidan a Main parlour suka zauna ita dai Majeederh kallon komai take cike da mamaki. “Ya kamata a cire mana liÆ™ab É—in” In ji Ruma murmushi ta yi ta cire liÆ™ab É—in, GabaÉ—aya suka tsora mata idanu ta waro nata ta ce “Lafiya?”
“Wallahi baki da maraba da Balarabiya Anti Jeederh kin ga mahaukacin kyan da ki kai, sa maza hatsari a titi” Majeederh ta ce “Kyau ya zama Annoba idan har za ai accident” Suka saki dariya Mami ta ce “A bar mini Æ´a ta huta haka nan, ta ci abinci” Innati ta ce “Azaba ji munari nabi abinci da gudu ba wando” Aaliyah ta fasa ihu ta ce “Rufa mana asiri ki saka wando” Innati ta Æ™anÆ™ance idanu ta ce “Da ubanki kike mara zuciyar nan, mai yawa Æ™asa Æ™asa yawan kasuwanci, Æ´ar banza da idanu fiÆ™i-fiÆ™i kamar malafar kwaÉ—o” Aaliyah ta murguÉ—a baki ta ce “Bani da lokacinki, Allah ya sa kiga fatalwa yau” Tsit Innati ta yi bata sakewa cewa komai ba. Anti ta sassauta murya ta ce “Majeederh jeki wanka ki sallah kici abinci” Ta marairaice fuska ta ce “To ban san ina zan shiga ba” Ruma ta ce “Zaman house ya dawo kenan” Ba wanda ya kalleta Aaliyah taiwa Majeederh jagora zuwa wani part mai kyau sosai da tsari With so much surprise ya dinga kallon komai kana ta cire kaya ta shiga bathroom a hankali ta saukewa kanta shower tana sauke numfashi, ta É—aura alwala wata duguwar riga mai sauÆ™in nauyi ta saka, ta saka hijabi bayan tayi sallah ta É—auki vail tare da rolling kanta kana ta nufi main parlour duk suna zaune saman dining area ta Æ™arasa tare da jan kujera ta zauna. Spoon É—in kawai take juyawa ta kasa cin abincin can dai ta runtse idanu ta É—an ci kaÉ—an. Innati ta ce “Shi ya sa kike kamar kazar matsiyata firit a fige ba tsiya ba arziÆ™i, tirrr” Hira aka dinga yi har su Anti suka yi sallama tare da komawa gida.

Misalin 12:30 na dare Majeederh da Aaliyyah na zaune saman gado Aaliyah ta ce “Bayan tafiyarki babu jimawa Abbu ya ce za a rushe wancan gidan namu a yi sabo, ya ce kuÉ—i ya samu sama da miliyan biyar, ni dai ban ce komai ba ban kuma nemi sani ba, sbd i don’t have any business with that, kuma ubanwa ya bani ikon tambayar inda ya samu kuÉ—in ma? Muka tattara gabaÉ—aya muka koma Gidan Uncle Isma’il Mami Kuma da Ruma suka tafi can dangin Mami, ba a É—auki lokaci ba aka gina gida haÉ—aÉ—É—e aka dinga surutu a unguwa ina Abbu ya samu kuÉ—i shi ba sana’a ba?? Ya yi burus dai a lokacin akai bikin Ruma da Imran sai Raihana……,”
“Amma na gansu gida?” Majeederh ta katse Aaliyah da faÉ—in hakan ta ce “I have no idea, amma idan suka zo gida sai su yi wata gudu wai mazajan nasu basa gari” Majeederh bata ce komai ba, Aaliyah ta É—ora da cewa “Daga nan kuma Abbu ya buÉ—e shago a kantin kwari ya zuba kaya da yara masu kula da komai, ya É—inka sutturu kamar yaÆ™i, lokacin da kika samu nasara a Misira da bayan wata huÉ—u ya ce gabaÉ—aya tashi za mu yi daga gidan nan zamu koma Lodge Road, haka muka koma bamu da wani option, shekarunki uku da tafiya akai bikin Anti Latifa” Majeederh ta waro idanu waje cike da mamaki sosai kafin ta yi magana Aaliyah ta ce “Wallahi anyi bikin bayan jinyar da Yaya Aliyu ya yi a Æ™asar waje tsayin shekaru biyu, to bayan ya dawo akai bikin” Majeederh ta sauke numfashi ta ce “Ikon Allah, ina aka kaita?”…… “Gata nan kusa damu, ita ce neighbor namu fa” Majeederh kamar Æ™aramar yarinya tai zuru ta ce “How?” Aaliyah ta ce “Good, bamu san mene ya faru ba daman akwai gida kusa damu dake duk kusan gidan haya ne na masu kuÉ—i kawai sai mu kaga ana fara gyara, daga nan ne Latifa take cewa Aliyu ne ya ce nan zai zauna yafi kusa da wajan aikinsa, ana yin bikin ya ta tare, amma a ranar auren ana É—aura auren Aliyu ya tafi Cairo Æ™aro karatu maganar da nake jiya ya dawo cikin dare” A gajarce Majeederh ta ce “Allah ya sa albarka, ke fa?” Aaliyah ta zaro idanu ta ce “Tab ai nayi al’Æ™awari sai kin yi aure zan yi” Majeederh bata ce komai ba ta yi shiru da sauri ta ce “Abbu bai dawo ba?” Ta ce “Kai ai tun 7 ya shigo gida, baku gaisa ba?” Majeederh ta yi shiru kawai.
“Na manta ban faÉ—a miki ba” Aaliyah ta gyara zama ta ce “Bro Alpha an Æ™ara masa matsayi daga Captain zuwa General” Majeederh ta ce “Ma sha Allah, Allah ya riÆ™a” Daga nan Aaliyah ta nufi É—akinta ba don ta so ba.
A hankali Majeederh ta miÆ™e tsaye tare da É—aukan hijabi hankalinta yana kan Abbu shi kawai take son gani, taga ya mahaifin nata yake? Kai tsaye part É—in da aka nuna mata aka ce shi ne nashi ta nufa, sosai part É—in ya haÉ—u iya haÉ—uwa gashi parlourn farko ta gansa buÉ—e da dinga kallon komai cike da sha’awa da mmki, ganin baya parlourn ta shiga wata Æ™ofa da zai kai ta É—aya parlourn wanda daga shi sai bedroom, ta tsaya cak tare da yin knocking ta É—auki good 10 minutes tana knocking kafin cikin faÉ—a aka ce “Who is there?”
“Majeederh ce, Abbu”
Abbu ya maimaita “Majeederh?” Ta ce “Eh” muryarta duk rawa take gefe guda kuma farin ciki take zata saka mahaifinta a Idanunta can ta ji ya ce “To ya akai?” Sosai tambayar ta bata mamaki da tsoro ta ce “A’a daman tunda na dawo ban ganka ba, ina ta duba ka ina so mu gaisa” Daga cikin parlourn Abbu yana zaune saman lallausan kujera watching TV hannunsa riÆ™e da cup yana shan black tea ya ce “Ok bani da lokaci zuwa safiya” Majeederh kamar zata zunduma ihu sbd abin da ya tsaya mata cikin rauni ta ce “Please naga kowa banda kai, shekara 8 ban ganka ba” A É—an hassale ya ce “Ok na bar abinda nake na fito ki ganni kenan ko Hawwa’u? Bani na ce ki bari sai safiya ba, ni ma ina da buÆ™atar ganin naki” A sanyaye ta ce “Kayi haÆ™uri” Tana faÉ—in hakan ta nufi part É—inta. Waje ta nema ta zauna a saman bed tana cusa hannunta a tsakanin cinyoyinta tare da yin shiru tana girgiza Æ™afa, ita kanta ba zata iya cewa ga abinda take tunani ba…..
Washegari misalin 7 na safe Majeederh ta fito tana mustsike idanu sbd baccin daya É—auketa bayan sallar asuba, ta ci karo da Mami ta ce “Ina kwana?” Mami ta kalleta sosai ta ce “lafiya, me ya samu idanun naki?” Majeederh ta É—an yatsuna fuska ta ce “Sometimes ya yi ta mini zafi, wani lokaci kuma ban fiya gani ba musamman duhu” Mami ta ce “Kuma Kinga Dr?”
“Eh” Ta bawa Mami amsa a gajarce, Mami ta ce “Result?” Majeederh ta kalli Mami da idanunta ya fara yin ja ta ce “Wai yawan karatu da nake hasken littafi dana computer wajan Research, amma an bani medical Glasses bayan an yanka daidai idanuna sai drugs” Cikin damuwa da alhini Mami ta ce “Subuhanallahi, Allah ya sauwaÆ™e yanzu dai sai ki haÆ™ura da wasu abubuwan ki huta sosai ki rage duba wayar ko?” Ta jinjina kai a sanyaye kamar jin tsoro ta ce “Abbu fa?” Mami ta ce “Ai tun 6 ya fita wai yana da appointment da wani” Sai duk jikinta ya yi sanyi ta juya zuwa bedroom. Wajan 12 tana zaune wayarta data saka line É—in Nigeria ya fara Æ™ara, ganin sunan Latifa Omar ya sa ta É—an yi cute smile tana answering “Amarya” Latifa Omar ta ce “Ke dilla wacce amarya, ai mun zama tsofaffin hannu” Majeederh bata ce komai ba “Ya hanya? Da Misira da kuma baÆ™unta?” A taushashe ta ce “Allahamdulillah” Latifa Omar ta ce “Please ki zo mana, ni ban tambayi Sweetheart ba, kuma he alrdy left” Majeederh kamar bata gane ba ta ce “Nazo ina?”
“Wallahi kin gane” Ta yi shiru, Aliyu dake zaune a kujerar dake facing Latifa ya yi mata nuni da hannu ta cewa Majeederh bata jin daÉ—i ne da tuni ta shigo don Allah ita ta zo, Latifa ta kanne masa idanu ta ce “An gama Sweetheart” Majeederh ta ce “Me?”Latifa ta yi saurin rufe baki ta ce “Wallahi bani da Lafiya ne da tuni na shigo kema ai kinsan ba zan iya jira har haka ba, shekaru takwas ba kwana takwas ba” Majeederh ta ce “Ok” Tana ta zaune sai da ta yi sallar zhur kana ta yi wanka ta shirya cikin abaya ruwan toka tayi rolling kana ta saka LiÆ™ab ta nufi fita daga cikin gidan, mai gadi jikinsa na rawa ya dinga gaida Majeederh murmushi kawai take masa, tana fita ta nufi gate É—in gidan da akace na Latifa ne. Latifa Omar duk a hargitse take ta shiga gyara parlourn cikin sauri tana fesa air-condition Aliyu dai na zaune cike da mmki yana binta da kallo, yana Æ™oÆ™arin magana ya ji knocking Aliyu ya saka hannu ya danne saitin zuciyarsa yadda take bugawa da Æ™arfi ya san cewa ita ce, tabbas Majeederh ce “In”
Ya ce, ta murÉ—a handle ta shigo cikin sassanyar muryarta mai tasiri a zuciyarsa tana Æ™arasa shigowa yana miÆ™ewa tsaye ya zuba duka hannu a aljihu idanunsa kafe a kanta da É—an sassarfa cikin sauri ya nufi inda take tsaye hakan yasa ta gwalo ido tare da haÉ—e fuska…

Ƙilan sai bayan sallah邏 Idan Allah ya saka mini shauÆ™i kuma ku gani gobe, a samu masu kawo mini naman sallah da barka da sallah domin za ni Æ™asa mai tsarki na roÆ™awa Abbu ya fiyar Ubangiji Allah ya shirya ya É—angwalawa zuciyarsa tausayin Jeena…. Masu karantawa As free common baby an daina yayin haka ki waye ki biya a saka ki grp albarkacin wannan ranar

No comments