Breaking News

Mijin Malama Book 1 Page 28


Allah ya amshi tubanmu, ya gafartama ya kyauta makwancin wanda suka gabace mu 0811923761631
Aliyu na zuwa ya bi ta gefenta ya shige da sauri, a hankali ta sauke ajjiyar zuciya tana É—an juya idanunta, fita ya yi waje can wajan mai gadi ya nemi waje ya zauna yana riÆ™e kansa. Ayuba ya ce “YallaÉ“ai lafiya? Yau kai ne zaune a nan?” Aliyu ya kasa cewa komai sai numfashi da yake saukewa, lokacin da idanunsa ya sauka akanta tunaninsa ne ya tsaya, amma yana Æ™arasawa inda take sai yaga ta rikiÉ—e masa. “YallaÉ“ai” Maganar Ayuba ta dawo da Aliyu ya yi saurin ware idanu a hankali ya ce “Ka ce me?”
“Na ganka a firgice, kamar baka cikin nutsuwarka?” Aliyu ya shafa kansa yana mai miÆ™ewa tsaye hannunsa zube cikin Aljihu ya ce “No….”
“Ka tabbata?” Cewar Mai gadin Aliyu ya girgiza kai ya ce “Goodness, lafiya nake” Ayuba ya washe baki ya ce “To… To ma sha Allah, ai yanzu naga magidanciya ta shige wallahi nutsastsiyya da ita kana ganin idanunta kaga Balarabiya amma ta bani tsoro kamar mai idanun maciji ko mage” A É—an hargitse Aliyu ya dubi mai gadin nasa ya ce “Okay daman sa idanu kake zama yi ba gadi ba? Har kake description É—in how beauty she’s?” Mai gadin ya zaro idanu ya ce “Kwarankwatsa ba saka idanu nake ba”
“Ok munafurci ne?” Aliyu ya faÉ—a yana saita kansa domin nan da nan ya ji ransa ya É“aci, shi dai Ayuba bai ce komai ba.
“This is the first and last time da zaka ke sakawa mace idanu more especially ita” Ayuba ya gwalo idanu ya ce “YallaÉ“ai da dai kayi mini da Hausa, wallahi ban ji komai ba banda ok, DaÆ™iÆ™e ne ni na ajin Æ™arshe” Aliyu bashi da mood É—in yin dariya. Rai É“ace ya ce “Ai kowa naga alama, ka tabbatar ka iya turanci domin I will not live with an uneducated and poor person in my house” Ayuba ya ce
“Turanci fa kace?” Ayuba ya Æ™ara dafe Æ™irji ya ce “Turanci? Dai irin wanda na ji kana yi to wallahi ko A..B..C sai na yi da gaske zan iya, ni dai ka rufa mini asiri” Aliyu dai bai sake furta komai ba ya juya zuwa garden na gidan…. Majeederh ta É—an buÉ—e idanu akan Latifa ta ce “Ba dai a haka kike zaune ba?” Da alamar rashin fahimta Latifa ta ce “Kamar yaya kenan?” Majeederh ta kalli jikin Latifa tas, kaya ne haÉ—in bauta riga daban zani daban haka É—an kwalin daban ta ce “Ina nufin haka” Ta faÉ—a tana nuna mata shigar jikinta, Latifa ta yi saroro sai kuma ta ce “Oh don mind me, zuwa anjima zan shirya kin san na ce miki bana jin daÉ—i” A taÆ™aice Majeederh ta ce
“Allah ya bada lafiya” Ta miÆ™e tsaye tana mayar da liÆ™ab Latifa ta ce “Meye haka to kamar kurarriyya? Ba dai tafiya ba?” Majeederh dai ba tayi magana ba tana Æ™oÆ™arin fita Aliyu yana shigowa bakinsa É—auke da sallama. Ya kalli Latifa ya ce “BaÆ™uwa ki kai ne?” Ta ce “Baka nan ta shigo ne?” Ya É—an É—aga kafaÉ—a ya ce “Am in the garden” Ya nemi waje ya zauna idanunsa akan Majeederh kaÉ—an, Latifa tayi dry ta ce
“Nikam how long ka É—auka ba kaga bestie ba?” A takaice ya ce “I can’t remember.”
Latifa ta zauna kusa da shi “8yrs going to 9 fa, tunda yanzu muna end of the year ne, gasky yau ya kamata ayi hirar yaushe gamo” Sosai Majeederh ta fahimci daga matar har mijin neman magana suke. Aliyu ya ce
“Bestienmu ina yini?”
A cikin nutsuwa a takaice ta ce “Allhamd, ya jiki?”
“Sai godiyar Ubangiji jiki”
Bata sake cewa komai ba ya juya kan Latifa ya ce “Wife yunwa ina ji sosai, wallahi kamar zan ci babu” Yadda ya langwaÉ“e kai da yanayin daya nuna yunwar yake ji da gaske kuma bashi da haÆ™uri akanta ya sanya Majeederh lumshe idanunta tunanin Little ya faÉ—o mata, ko yana raye ko ya mutu ko yana wacce duniya? Sai ta ji zuciyarta ta karaya Æ™afarta tayi sanyi. Latifa Omar ta ce “Bestie taimakawa sweetheart da Superghetti”
“What?” Majeederh ta faÉ—a lokacin da maganar Latifa ya dawo da ita daga tunanin ÆŠanta Little. “Kinga bana jin daÉ—i, warin gas hawar mini ka yake ki taimaka please ki dafawa Sweetheart wani abu” Majeederh ta zare idanu har sai dai Aliyu ya É—an sauke numfashi kamar ba zatai magana ba sai kuma ta ce “Amma kin san am not your maid?”
“Mun sani” Aliyu ya ce
“Don Allah, please Bestie me” Latifa ta faÉ—a a marairaice. Tasan weakness na Majeederh da zarar ka haÉ—ata da Allah magana ta Æ™are, Majeederh ta ja gajeren tsaki kamar wacce akai forcing nata wajan magana ta ce “Kitchen”
A tare suka nufi Kitchen É—in, Latifa na nuna mata ta dawo tare da zama kusa da Aliyu ya É—an ja gefe da sauri ta ce “Me kuma?” Ya dubeta yana girgiza kai ya ce “Baki jin kunya?” Ta juya masa idanu alamar “Kunya? Akan me kuma”
Ya taÉ“e baki yana faÉ—in “Rayuwarki abar tausayi ce, ban yi zatonki haka ba gaskiya” Latifa ta ware Idanu akan Aliyu ta ce “Kayi mini bayani, bana fahimtar wannan zancen” Ya ce
“ina nufin Æ™azantarki”
Latifa ta ce “Sbd ka ganta?” Cikin rashin fahimta ya ce “Wa kenan?” Ta yi masa shiru ya ce “Yanzu ke baki ji kunyar Hawwa’u ba? Riga daban, zani daban, abin kanki daban? Ƙamshin parlourn daban da warin da yake fitarwa daban? What exlty wrong with you Latifa? Haka zaki haifi yara kina wannan Æ™azantar su tashi da abinda suke ganin kina yi?” Bakinta cike da yawo ta buÉ—e zatai magana ya yi saurin É—auke kansa zuciyarsa na tashi.
“Oh! Daman fa haka ku maza kuke bazan kasan dalili banda cikin dake jikina har zaka ce haka?” Aliyu ya É“ata fuska ya ce “Sbd Allah duk matan da mazan su ke musu ciki haka suke wannan azababbiyar Æ™azantar? Parlour warin yawo, part É—inki haka nikam na shiga uku” Zata buÉ—e baki sai ga wayo zarara Aliyu ya yi saurin tashi ta juya kanta bayan kujera ta zubar da yawo ta ce
“Nikam ina yin iya bakin Æ™oÆ™arina, baka da godiyar Ubangiji” Aliyu ya kasa cewa komai dan takaici can ya ce “Tun satin aurenmu ai haka kike, matsalolinki nada yawa idan zasu zan yi a zuciyata tsaf zata buga tunda na kawo abokaina suka ci abinci suka dinga amai na sare miki, ciki kuma wannan shi ne na biyu wancan ya zube wannan kuma sai ki kula zan kawo Æ´ar aiki kawai” Ta yi saurin miÆ™ewa ta ce “Kan uban nan a wanne gidan zaka kawo Æ´ar aiki? Ai wallahi baka isa ba, tsohuwo ko yarinya bana mara ba da su, haka kurum a aure mini miji, matan yanzu da basu da mutumci kamar mayu haka suke akan mazajen wasu musamman yanzu da za a saka Æ´an candy marriage, ina son ka ina Mahaukacin kishinka kai ka sani kuma……,” Shiru tayi ganin Majeederh na shigowa cikin parlourn hannunta riÆ™e da wani kyakkyawan warmer wanda Latifa bata taÉ“a amfani da shi ba, Kullum a warmer É—aya take zuba masa abinci idan tayi ma kenan. Latifa ta yi murmushi ta ce “Thank you Bestie sannu da aiki” Majeederh ta É—ora warmer É—in akan table tana nuna tamkar bata jin Conversation É—in su ba, Aliyu ya dinga satar Kallonta Majeederh na Æ™oÆ™arin miÆ™ewa Latifa ta ce “Ina zuwa”
Ganin ta nufi part É—inta yasa Aliyu shafa cikinsa ya ce “Zuba mini please” Ta cikin liÆ™ab ta harare shi sarai ya gani sai kawai ya shafa kansa yana jan plate tare da zubawa a ciki, sosai Superghgett take tashin Æ™amshi gashi ta sha sadin, kasancewar kaÉ—an ta dafa kuma gas ne ga komai a zube ya sa cikin Æ™aramin lokaci ta gama dafawa. Idanunsa ya rufe lokacin da daÉ—in abincin ya ratsa cikin kunnuwansa GabaÉ—aya jijiyoyin da suke amsar saÆ™o zuwa Æ™waÆ™walwar sun É—auka tuni sun kaiwa tasa ziraya, cin abincin kawai yake hannu baka hannu kwarya har ya mance Majeederh ce gabansa, ya daÉ—e bai ci abincin mai daÉ—insa ba. Ya goge bakinsa da tissue a hankali yana kallonta ya ce.
“Kin ceci rai” Ba tayi magana ba, ya saita murya ya ce “You’re the best cooker Hawwa’u thank you” MiÆ™ewa tayi bata jira zuwan Latifa ba tayi gaba abinta tare da ficewa daga parlour bakiÉ—aya… Shigowarta compound É—in ya yi daidai da fitowar Abbu daga cikin mota, har zai tafi sai kuma ya tsaya yana Kallonta har ta Æ™arasu, Majeederh na zuwa ta zube a Æ™asa ta ce “Barka da dawowa Abbu, ina yini?” Ya dinga Kallonta kafin ya ce “Lafiya, daga ina?”
“Gidan Latifa…” Ta bashi amsa kanta a Æ™asa tana wasa da yatsun hannunta ya numfasa ya ce “Ki sameni a part É—ina” Yana faÉ—in hakan ya juya cikin gidansa nasa wanda ya zama sai mai hannu da shuni ne kawai iya gina gida kamarsa, iya compound na gidan abin kallo ne balle kuma ciki wanda duk sanadin Æ´ar cikinsa Majeederh ya same su ta tara masa kuÉ—i na ban mamaki. Lokacin data shiga main parlour tuni Abbu ya shige É“angarensa Mami ce kawai zaune tana kallon shirin Mata a yau, ta shiga da sallama tana cire liÆ™ab É—in fuskarta tare da zama, Mami ta kalleta ta ce.
“Sai yanzu?” Ta ce “Eh” Ta Æ™ara cewa “Zaman me ki kai a gidan ma’aurata?” Kamar zatai shiru sai ta ce “Latifa bata jin daÉ—i shi ne naiwa mijinta girki” Da mamaki sosai Mami ke kallon Majeederh ta rasa ma me zata ce kafin ta ce
“Ba kiji nauyin cewa Aliyu ki kai abinci ba? Ba kiji nauyin furta kalmar nan ba? Mijin Aminiyyarki ki kai girki? Ban taÉ“a jin haka ba ko da wasa na Asabe” Mami ta Æ™ara tafa hannu ta ce “Sai kika shige madafa kika bar miji da mata a parlour suna jiran abinci” Majeederh kanta a Æ™asa ita sam ba taga aibun hakan ba, tunda taimako ta yi Mami ta ce “To liÆ™ab kika cire?” Ta girgiza kai ta ce “A’a” Sai a lokacin Mami ta sauke É“oyayyiyar ajjiyar zuciya kafin ta ce “Na gode Allah” MiÆ™ewa ta yi ta nufi part É—inta, bayan ta shiga ta nufi toilet tare da yin wanka ta É—aura alwala wata jallabiya ruwan toka ta saka mai yafin farin duwarwatsu bayan ta idar da sallar Asr tayi azkar idanunta rufe ta shiga tilawar Alkur’ani ta yi hakan ne sbd rashin abin yi kuma bata son yin baccin Asr, tana nan zaune Mami ta murÉ—a handle É—in bedroom É—in Majeederh ta shigo daga tsaye ta ce
“Zaki mana dinner” A sanyaye Majeederh ta ce “Mami kai na ciwo yake, tunda na dawo ban yi bacci ba, can ma ba bacci nake ba” Mami ta saki Æ™ofar ta shigo tare da zama saman gado ta kalli Majeederh ta ce
“Kenan Raihana ko Ruma zan kira daga gidan mazajen su suyi mana ko?”
“Sun tafi ne?” Cewar Majeederh, Mami ta ce “Da ke zasu tsaya su taya zaman gida bayan su Allah yaye musu wannan Æ™addarar? Majeederh shekarunki nawa yanzu ne?” Kanta a Æ™asa zuciyarta na bugawa ta ce “28”
Mami ta ce “To da kyau tunda har kina lissafe, Sahar a gabanki aka haifeta yanzu yaranta huÉ—u cif, Widad a gabanki aka haifeta haihuwa ta uku ta biyu za tayi a hakan ma don Allah bai bata da wuri bane, Raihana, Ruma duk akan idanunki aka haife su ita Ruma cikin ne baya zama, ita Raihana Allah ne bai bata ba, duk wannan ba zai sanya kiwa kanki karatun tanatsu ba Hawwa’u? Me kike nema a duniya, kina da kyau, kina da iliminki, kina da kuÉ—i mene ya yi saura?”
Majeederh ta kalli Mami jin ta ce tana da kuɗi, bayan ko ƙwandala bata da shi da sunan mallakinta, komai data mallaka a Misira ta sallamawa Abbu. Mami ta gyara zama ta ce
“To na fara gajiya nikam, gashi nan jama’ar gari sun fara zagina da Æ™ana nan gulmace-gulmace akan wai an tura ki neman kuÉ—i ba wani karatu da kike, wasu ma cewa suke neman maza kike gashi nan baki aure ba, kuma bama ta kuraki akan aure kina neman tsofe mana a gida” Tunda ta fara magana Majeederh ta kafe Mami da manyan idanunta wanda gefe É—aya ya yi ja sbd ciwo Kallon nata kawai take amma tunaninta yana wani waje guda, kalmar neman maza ta girgiza Majeederh ta kasa fahimtar wake neman mazan? “Kina jina?”
“Wake neman maza?” Majeederh ta faÉ—a muryarta na rawa Mami ta bata amsa da “Ke mana, kuma dai bani da shaida akan ki É—ana ne ka haifa baka haifi halinsa ba, tunda gashi sam baki damu da rashin auren naki ba” Kalma “Zina” babbar kalma ce wacce a duniya ta tsaneta balle mai aikata yinta amma ita ake Æ™oÆ™arin laÆ™abawa wannan muguwar kalmar? Bayan data aikata zini gwara ta kashe kanta kawai ta huta, da zina zatai ko yawan bin maza ai tun kafin tabar Æ™asar zata fara sbd abinda ke damunta, sai yanzu ne da Allah ya ye mata dukkan wani abu da take ji zata fara zina? Bayan shi isn’t interested at all! ÆŠigon sha’awa yanzu babu a tare da ita, ta wannan É“angaren har mancewa take ita É—iya macace?… Kai ta É—ago ta ce “Allah ne shaidata”
“To Allah ya rufa asiri, kin tabbatar kafin shekarar nan ta Æ™are kin kawo mijin aure, idan ba haka ba wallahi sai ranki ya É“aci kinfiso muna jerawa a gida muna haÉ—a kafaÉ—a? Kuma daga yau duk wani aiki na gidan nan ke zaki nama sallami Æ´ar aiki, Aaliyah makaranta take zuwa” Tana faÉ—in hakan ta miÆ™e tare da ficewa daga É—akin tana zuba kumfar baki… Majeederh ta bi bayanta da kallo, to ita yanzu za ta yi da ranta? Tallan kanta za tayi kenan? Ko kuma dai photo nanta zata raba masallatai? Wata zuriyar ta ce mata.
“Kin manta kenan ko Majeederh? Bayan mazan gudunki suke babu wani wanda zai ce yana son ki balle aure” Zuciyarta tayi mata nauyi da Æ™yar ta samu ta ja numfashi kafin ta miÆ™e jiki a sanyaye ta nufi part É—in Abbu. Yana zaune saman ladduma gabansa cike da kayan marmari hannunsa riÆ™e da jarida ya dubawa ta yi sallama, bai amsa ba sai gyaran murya da ya yi mata alamar ta shiga. Ta zauna a gefe cike da tsoransa ta ce “Ina yini Abbu? Na sameka lafiya?” Ya ce “Lafiya lou” Ya yi shiru ta É—an É—ago kanta ta saci kallon Mahaifin nata, ba zaka ce shi ne ya haifeta ba, sbd ya samu duniya da abinda yake so wato kuÉ—i jikinsa ya murje alamun kwanciyar hankali sun bayyana a tare da shi. Ta sauke ajjiyar zuciya a hankali ta furta “Allhamdulillah na cika burin Abbu” Ta É—auka zai tambayeta kalar rayuwar da tayi a Egypt ba tare da iyaye ko wani nata ba, ta É—aukan zai sanya mata albarka bisa namijin Æ™oÆ™arin da tayi na zama Gwarzuwa a musabaÆ™ar Alkur’ani ta Æ™asa, ta É—auka zai albarkaci rayuwarta bisa burinsa data cika sai ta ji ya ce “Na haifi Æ´ar da bata san girma da Æ™imata ba, na haifi Æ´ar da take son tuna mini asiri a cikin al’umma, na haifi Æ´ar da take son saka mini ciwon zuciya…,”
A gigice Majeederh ta dakatar da Abbu da faÉ—in “Me na yi Abbu, me aka ce nayi idan zuwa gidan Latifa ya É“ata ranka don Allah ka yafe mini” Jikinta duka rawa da É“ari yake sbd tsoran É“acin ran mahaifin nata. Abbu ya dubeta sosai kana ya jawo laptop É—insa ya shiga Gmail ya nuna mata wani saÆ™o ya ce “Hukumar makarantarku ta Æ™asar Egypt take Æ™orafin sun nemi alfarmar ki zauna musu domin zama malama amma ki kaÆ™i bayan sun yaba miki ba za su samu wata É—aliba data kai ki ba” Majeederh ta ce
“Ka yi haÆ™uri Abbu” Ya É—aga mata hannu cikin tsawa ya ce “HaÆ™uri? Kin manta al’Æ™awarinmu dake?” Ta ce
“Ban manta ba” Cikin zafin rai ya ce “Ok isa ce ban ba? Anya zaki albarka kowa Majeederh? Kina son wanyewa lafiya?” A ruÉ—e ta ce
“Ka yi haÆ™uri Abbu, rayuwata a wata Æ™asar da bani da kowa akwai hatsari ba zan iya zama ba, na yi Æ™oÆ™arin cika al’Æ™awarin amma na kasa ka yafe mini, bana da kowa a Misira bana da mai mini faÉ—a, bana da wanda zai kalla a matsayin wani nawa, bana da wanda zan zauna nayi fira da shi” Abbu ya dinga kallon Majeederh cikin tarin tsana da Æ™onar rai ya ce
“Shi É—an uwanki Alpha ba mutum bane? Da yake tafiya cikin jeji sai ya yi shekara bamu sa shi a idanun ba, ba kuma mu san halin da yake ciki ba, gwara ke mun san inda kike…,”
Ta ce “Abbu taya zaka haÉ—a É—iyarka mace da namiji? Namijin daya kusa tun karar shekaru arba’in? Kuma zai iya kula da kansa?” Ta Æ™are maganar tana sakin kuka sosai. Abbu ya ce “Ok ke yarinyar goye ce kenan ba zaki iya kula da kanki ba? Kinga tashi maza ki bar mini parlour idan na ci-gaba da ganinki zuciyata bugawa zatai mu zauna mu cinye Æ´an kuÉ—aÉ—en da suka rage kinga ma dawo gidan jiya talakawa” Zatai magana ya Æ™ara daka mata tsawa kamar ba Mahaifinta da take mutuwar so kamar rai ba ta miÆ™e jiki na Æ™yarma da É“ari ko kallon gabanta ba tayi ta nufi waje ga idanunta da suke mata wani masifaffan Æ™aiÆ™ayi nan da nan sukai jajir ta shiga susawa tana yin main parlour kuka na cin Æ™arfinta, karo tayi da mutum tsaye wanda shigowarsa kenan cikin garin Kano tana Æ™oÆ™arin yin compound a tunaninta main parlour ne sbd idanunta rufe yake caraf ya sa hannu ya riÆ™o nata hannun….

No comments