Breaking News

Mijin Malama Book 2 Page 24


10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: Rufe Idanun nata tayi tare da saurin zagaye hannunta a bayan Khalil ta riÆ™e shi da kyau, sbd shammatar ta da ya yi ya farka rigar, ta jima da fahimtar baya son duk wani abu da zai wahalar da shi ta wannan É“angaren yanzu zai nemi hanya mafi sauÆ™i wajan kawar da shi, haÉ—aÉ—É—un saitin wasu rose dake cikin Glasses ne suka É“aro zuwa Æ™asa tare da tarwatsewa gabaÉ—aya a nan wajan, Æ™arar fashewar ta su bai hana su saurara abin da suke ba, domin babu tabbacin kunnuwan nasu ya jiye musu, Æ™arfaffen sounds É—in musamman yadda Khalil ke Æ™ara tura fuskarsa a wuyanta yana shaÆ™ar Æ™amshin wani lafiyayyen kwalacca da Maman Alpha tayi mata order É—insa wajan Maman hajjo, da Allah da Annabi aka bata shi sbd yadda yake zama a fatar jiki always, sassanyan Æ™amshin dake fita daga wuyan nata kai tsaye yake shige cikin hancinsa yana shaÆ™ar shi a Æ™arfafe kuma da kyau, cikin yanayi na fisga da kiÉ—imar abin da ke ruruta wutar abubuwan da jiki ke buÆ™ata bisa umarnin zuciya, a rikice ya shiga danna tongue É—insa yana kissing nata with love and care, wani irin masifaffen sumbata ya kewa each single part of her neck, With the , Love becoming more and more stronger. Duk inda Æ™amshin yake bai barshi ba, Majeederh ta saka hannu ta riÆ™o wuyansa tana É—an É—ora bakinta a kunnen shi, magana take son yi ta kasa, laÉ“É“anta duka rawa suke numfashinta na fisga sbd bata taÉ“a jin abu irin wanda Khalil É—in ke mata ba yanzu, ita É—in ma jikinta a buÉ—e yake kamar yadda Æ™ofofin zuciyarta suke a buÉ—e suna amsar duk wani irin abu da yake mata, da cikakkiyar soyayya mara algus, da Æ™yar ta buÉ—e baki cikin raÉ—a tana sauke masa wani irin numfashi dake fita haÉ—e da gumi da Æ™amshin Green Cardamom (Chhoti elaichi) mouth freshener a hankali ta ce “Your food” Ta furta da Æ™yar tare kuma da kama skin É—in kunnen nashi cikin bakinta, kamar wacce ta fahimci lagon shi hakan ya sanya jikinsa da yake ta riÆ™ewa tun É—azu ya kama rawa gargasar fatar shi suka shiga mimmiÆ™ewa, har sai data tsorata, hannunsa ya zame da Æ™yar daga wuyan nata yana kame numfashin nasa a Æ™irjinsa ya rausayar da kansa gefe calmly numfashinsa na tsayawa ya ce “Gaki, u’re my food” Ya faÉ—a a gajarce bai bari kuma ta kalli idanunsa ba, ita dai tana maÆ™ale a Æ™irjinsa saboda jikinta da yake a bayyane, yatsarsa ya saka ya shiga zagaye lip’s É—inta slowly ta kuma san abin da hakan ke nufi, a duk sanda yake son yin kissing bakinta sai ya fara zagaye bakinta yana tsura musu Idanu, ta saka hannu taja kwantaccen sajan shi ta ce “Shall we?”.
Debeka dake tsaye tayi wani irin murmushi ta ce “A’a yau amarci har main parlour?” Kasancewar shi ne a tsaye ya juya baya sai ya zamana jikinsa ya yiwa covering majeederh ya rufe Æ™irjinta dake yaye ba komai, Jee ta leÆ™o da kanta ta wuyan Khalil tana kallon Debeka da sexy eyes É—inta clamly ta ce “To; yhhhh?” Debaka ta ce “Nothing, naga kamar kin mance a parlour kuke saboda anjima sabon hannu?” Murmushi kawai Jee tayi iya lip’s É—inta, kamar ba za tayi magana sai kuma ta ce “Ba mamaki na manta, idan kin duba a hankalina nake mijin naki ne sai ya yi loosing control” Maimakon Debaka tabar wajan gujewa idanunta ganin hakÆ™in ma’aurata sai tayi tsaye, Jee a ranta ta ce
“Bari na yi maganinki, duk da kunya da nake ji” Tana gama raya haka ta É—auke ganinta daga kan Debeka tare da saka hannu ta tallafo fuskar Khalil sai a lokacin ya buÉ—e idanu yana zuba mata wani irin jirkitaccen kallo, a hankali ta ce “You need to take a shower” Ya langwaÉ“e kai, ganin haka yasa ta sakko daga senter table É—in tana saÆ™ale wuyan shi, tare da yi É—age a nutse ta manne fuskar su guri guda, marar su a manne Æ™irjin su haka, ta goga hancinta a nashi ta furta “MIJIN MALAMA” Sai a lokacin ya yi cute smile yana É—age mata gira, a hankali ta Æ™arasa É—ora bakinta a nasa, ta karkata kai, kiss mai zafi ta shiga yiwa bakinsa in the style of passion and love, a kuma yanayi na sanyi da rashin Æ™warewa, while hannunta na É“alle botir É—in rigarsa ta zame ta yar a Æ™asa. Da sauri Debaka ta runtse Idanunta, zuciyarta na bugawa da Æ™arfi tana ganin dishi-dishi, wani irin masifaffen kishi na taso mata wanda yake riÆ™e zuciyarta ta kasa koda wani Æ™waÆ™warar motsi, she wish she was dreaming not reality, ba zata iya É—auka ba, she can’t take it anymore, wani Irin ihu ta zunduma lokacin da taga Jee ta zuge zif dugun wandon Khalil ya faÉ—i Æ™asa, daidai nan kuma aka kashe switch É—in main parlourn.
Wajejen 4:00 Khalil ya fito daga bathroom jikinsa na zubar da ruwa yana sanye da bathrobe Æ™amshin Shower Gel na fita daga jikinsa a nutse, kansa duka a jiÆ™e yake gashin ya mammanne da gefen goshinsa, ya zauna gefen gado yana kallon yadda ta naÉ—e cikin duvet idanunta rufe har yanzu da ragowar ruwa a jikinta, ya Æ™arasa tare da kwanciya a bayanta ya leÆ™a silently ya ce “Sorry, Jee” Tayi shiru ya ce
“Wake up” Ya faÉ—a yana jawota jikinsa ya rungumeta da kyau, sukai shiru can ya ji ta ce ” I’m sorry” Ya yi shiru ta riÆ™e hannunsa ta ce “Honestly, I have no idea where this message came from, ban san wani Mrs no name and…,” Ya rufe mata baki kamar ba zai magana ba sai kuma ya ce “Ohk, forget” Ta yi shiru a ranta tana jin kamar bai yarda ba sai kuma ta ce “Amma me ya sa ka kwana a waje jiya?” Ya ware idanu sai kuma ya É—ago fuskarta ya ce “Kuma kin duba ni?” Ta girgiza kai sai ya mayar da ita Æ™irjinsa calmly ya ce “Ina part É—in ki fa” Da sauri ta ce “A nan ka kwana?” Ya É—aga mata kai, ta fara tunani to idan a part É—inta ya kwana ihun da Debeka ke yi name? “Lafiya?” Ta ce “No; na É—auka amarci kake ci” Ya yi murmushi yana girgiza kai ya ce “Uhm uhm” Itama ta yi shiru ta yi zaton bacci yake ta juya tana Æ™arewa fuskarsa kallo, ita yadda yake kama da Baby Khalil har firgitata yake, tana jin zuciyarta na tsinkewa da yanayi na fargaba na riskarta, a lokaci na farko da ta ji tana son ta gane waye yake da sa hannu wajan samuwar Baby Khalil? Idan ba É—an Khalil bane to who is the father’s son?.
“Akwai wani?” Ta ji maganar kamar daga sama ta kalle shi da sauri ta ce “Wa?” Ya zuba mata Idanu ya ce “Ina nufin waya kamata na san da zaman shi? Na san local ex É—in ki da gwamnanki” Tayi jim sai ta ce “Aliyu, Abuturab? Bani da haÉ—i da Aliyu as i said” Ya ce “Ko?” Ta ce “As long as zaka dinga magana akan shi, I’ll tell you the same abin da na ce, kamar yadda Abbu ya haramta a gareni haka Barrister Aliyu” Ta yi shiru sai kuma ta ce “Abuturab kuma, it’s over between i and him” Idanun Khalil a rufe jijiyoyin kansa sun fito kwance a saman forehead É—in shi sbd kawai ta kira sunan Barrister Aliyu,da His Excellency. Ya ce “Me ya sa kike bibiyar shi?” A hankali ta ce “Sunan wani magani nake son ya faÉ—a mini” Khalil ya yi saurin buÉ—e idanu ya ce “A Medicine? What medicine?” Ta ce “I don’t know, sanda nake gidan shi yake bani duk dare saboda bana iya bacci ga tunani, idan nasha kuma sai na manta komai na yi bacci sosai bayan wasu minutes” Khalil ya miÆ™e zaune yana ta kallonta gabaÉ—aya he is totally confused ya ce “How does the drug work in your body?” Tayi Æ™asa da kanta, bata son É“oye masa komai kamar yadda baya yi mata Æ™arya muryarta na rawa ta ce “My head spins every time I take the medicine, daga nan na fara gani sama sama komai bibbiyu, sai na rasa tunani na bana sanin abubuwa da nake yi sai na farka” Ta faÉ—a muryarta a sanyaye hawaye na cikowa daga cikin idanunta har lokacin tana naÉ—e a duvet domin ba komai a jikinta shi kuma yana tallafe da fuskarta ya zuba mata Idanu, laÉ“É“ansa sai rawa suke sun yi jajur da su, haka idanunsa ya yi murmushi ya ce “Kuma kina son sha har yanzu?” Kamar Æ™aramar yarinyar ta É—aga masa kai hawayen da suke cikin idanunta na sauka a tafin hannunsa ya zame hannunsa ya ce “Call him” Ta kalle shi ya buÉ—e mata idanu ta É—auki wayarta cike da murnar Allah ya sa ya faÉ—a mata sunan maganin..
Kiran farko His Excellency ya É—aga wayar kasancewar a speaker ta saka ta, a taushashe His Excellency ya ce “Good day, my ex” Ya Æ™are maganar a hankali Majeederh ta yi shiru tana kallon Khalil dake jingine da mirror hannunsa rungume a Æ™irjinsa yana kallonta, ya yi mata alama data tambaye shi sunan maganin, tayi Æ™arfin cewa “Plx what’s the name of the medicine?” Ya yi jim sai ya ce “Kizo, sai na baki” Ta girgiza kai kamar yana kallonta, Khalil na tsaye kamar an dasa shi ba zaka iya gane yanayin da yake ciki ba, ta ce “Ohk, amma ka fara faÉ—a mini” Dariya ya yi ya ce “Haba Jiddo me ya sa bakya ganewa ne? Bafa normal magani bane, wanda hukuma ke kwacewa ne a chemist da basu da lalasin ajjiyewa, so daga nan muke sawa akawo mana” With shock Majeederh ke sauraran His Excellency Abu-turab ta kasa cewa komai sai ta ce “Amma me ya sa? Kune kuke saka hukuma karÉ“ewa saboda its prohibited maybe, and kuma kune kuke amshewa wacce kalar gwamnati ne? Wanne kalar shugaba ne kai? wai mene ma sunan maganin?” Calmly ya faÉ—a mata, saboda bai yi zaton da wani a kusa ba, jikin majeederh ya fara rawa ta riÆ™e kanta ta ce “Innalillahi wa’inna ilahir raji’un! Abuturab maganin Shaye-shaye? Me ya sa ka yi mini haka? Me ya sa zaka cutar dani ashe ba so na kake ba?” GabaÉ—aya É“ari da kyarma jikinta yake ta miÆ™e tsaye duvet É—in ya yi nasa wajen, tama mance cewa she has been naked, ba ko kyalle jikinta kuka take kamar ranta zai fita ta ce “Akwai Allah, ka cuce ni ka cutar da rayuwata ka sanya ni cikin Shaye-shaye ba tare dana sani ba, Allah ba zai barka ba, idan ka cutar da Æ´ar wani ka sani kana da zuri’a ba Æ´ar ka na kewa fata ba, kawai ka saka a ranka Ubangiji ba zai barka ba” His Excellency ya ce “Listen to me Jiddo, ban yi haka da nufin cutar dake ba, Depression has caught you unaware, You have been depressed at that time, ke da kan ki kin sani ba, kuma a dalilin tsinuwar da mahaifinki ya yi miki” Ya yi Æ™asa da murya cike da rarrashi da tarin soyayya ya ce “Ina son ki, I still love you Jiddo ina saka ran zaki dawo gare ni In sha Allah, ko rabuwa ta dake destiny ne, Æ™addararmu ce wacce ban san dalili ba, na kasa jure halin da kike ciki shi ya sa na nema miki mafita kamar yadda ya faru dani a shekarun baya wanda har yanzu yake É—awainiya dani, so I’m very sorry for that, ki bani dama na wanke laifina a idanunki Plz Jiddo ina son ki, kina so na kema na sani…” D sauri ta ce “Wlh bana son ka, ko a baya balle yanzu” Da Æ™arfi ya ce “Liar, ke Malama ce kada ki nemi yin Æ™arya wlh tallahi kina so na” Tayi saurin cillar da wayar tana sakin wani irin kuka, ganin har lokacin Khalil bai motsa ba, bai kuma ce mata ci kan ki ba, gently ya juya zuwa cikin bathroom tare da rufewa, not too long da shigar shi ta ji Æ™arar fashewar wasu abubuwa da Æ™arfi, Majeederh ta Æ™anÆ™ame jikinta da kyau ta ce “Ya Allah! Wai meke shirin faruwa, yaushe zan yi farin ciki ne?” Bata san fitowar shi ba, sai ji tayi ya sanya hannu ya É—agota tsaye tare da juyo da ita gabansa, ta fahimci a yanayin da take na rashin suttura a jiki shi ma a haka yake, tayi saurin É—auke kanta while hawaye na Æ™ara zuba daga cikin idanunta muryarta na rawa ta ce “am sorry, i knw nothing about it don…” Bai bari ta Æ™arasa cewa abin da take son faÉ—a ba, ya yi saurin haÉ—e bakinsu waje guda tare da sunkutar ta zuwa cikin bathroom, all of them were naked yana shiga ya sakar musu ruwa a kasa sanyin ruwan ya sanya Jee sakin wata nauyayyiyar ajjiyar zuciya mai Æ™arfi tana Æ™ara shigewa jikinsa, ta fahimta ba sbd yanayi na Soyayya yake kissing É—in ta ba, ya yi hakan ne sbd ya yi controlling kansa, da kuma hukunta ta akan É“oye masa da tayi tun farko, hannu ya sa ya Æ™ara gudun saukar ruwan, And he is still kissing her lips so madly har cizo yake sakar mata, ta runtse Idanunta hawaye na saukar mata, Tayi l
nadamar É“oye masa komai, she regretted knowing Abuturab in her life, she deserves any punishment that Khalil will give her. jin ya saketa tayi saurin rungume shi bakinta na rawa ta ce “I am sorry Khalil” Bai ce mata komai ba ya kalli gefen bakinta dake tsastsafo da jini a hankali ta sake Æ™anÆ™ame shi ta ce “I love you” Cak ya É—auketa ya É—ora ta saman sink yana riÆ™e Æ™afafuwanta da kyau….
[

No comments