Breaking News

Mijin Malama Book 2 Page 25


10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: A fili Khalil ya maimaita sunan “Mrs no name” Idanunsa tuni sun rine jiyoyin kansa sun fito sun yi kwance a saman goshinsa, Majeederh dake Kallonsa ya miÆ™a mata paper É—in ta amsa lokacin data karanta jikinta ne ya fara rawa, bakinta na É“ari idan ta kalli Khalil sai ta Khalil peper É—in “Innalillahi wa’inna ilahir raji’un, who is this?” Ta juya ta kalli fuskar Khalil da har wani ruwa ne ke kwanciya a idanunsa, suna haÉ—a idanu ya yi mata murmushi yana É—aga mata gira, a hankali ya saka hannu ya dungure mata kai ya ce “You disappointed him, ba kyau” Za ta yi magana ya zuba mata idanu while yana sake wani irin murmushi sai kuma ya yi wa motar key tare da fara driving da wani irin sauri, ta Æ™anÆ™ame shi jin kamar zai kifar da su ga wani huci da yake fitarwa Æ™irjinsa na É—agawa, Debeka ta É—aga kafaÉ—a without knowing what’s happening? Har suka Æ™arasa lafiya Round. Gatekeeper ne wanda ya kasance Soja ya buÉ—e makeken gate É—in, a hankali Khalil ya shigar da motar cikin compound É—in ya yi parking a parking space rumfar ajjiye motoci, yana tsayawa Debaka ta buÉ—e Æ™ofar domin itama ta cika ta yi fam, She saw that he did this with the intention of humiliating her, because he preferred her to the lady of the house,There is nothing that makes Khalil not respect the love she has for him,Because he saw that she was the first to say that she loved him, he had the opportunity to humiliate her, shi kenan don kana É—iya mace baka da ikon ganin namiji ka ce kana son shi? Kamar wani mugun abu what’s the fault?. Ta yi cikin ko ganin gabanta ba tayi sosai.
Bayan tafiyarta Majeederh ta buÉ—e idanu tare da gyara zamanta akan cinyar Khalil kanta a Æ™asa, har tsoron haÉ—a idanu take da shi sbd yanayinsa daya sauya idanunsa ya jirkice, bakinta na rawa ta É—ago kai taga ita yake kallo tayi Æ™asa da idanunta ta ce “Ban san….,” Ya katse ta da sauri ta hanyar É—aga mata hannu ta lura da yadda laÉ“É“ansa sukai jajur sbd taune su da yake speaking calmly ya ce “Did you hear me complain?” Ta yi shiru sai kuma ta ce “Then, why are you punishing urself?” Har lokacin kallonta yake yanayin nasa yana Æ™ara juyewa daga Khalil zuwa Abraham Bad boy, gumin dake tsastsafowa a saman goshinsa bai daina ba, yana riÆ™e yadda yake jin kansa, silently ya furta “Hawwa’u” Ta kasa kallon shi domin wannan yanayin ba nata bane, musamman yadda ya kira sunan nata kai tsaye, sai ya sanya jikinta saki ya haifar mata da kasala. Ba yabo ba fallasa ya ce
“Get down, sauka” Ba tayi musu ba ta sauka tare da nufar cikin gidan, shi kuma ya ja murfin motar ya rufe kansa ciki tare da sanya key, tunani yake a ran shi Who is the nameless man?? Me suke tare da matarsa? Wata zuciyar ta ce “Is Majeederh cheating on me?” A fili ya furta “no!”
Har wajan 1 na dare Majeederh na zaune a tsakiyar Main parlour bata runtsa ba, har sallar lafila duka a nan ta yi, ga sani masifaffen zazzaɓi da take ji wanda ya haɗe mata da yunwa, wajejen 1:30 bacci ya ɗauketa a ƙasa, da sauri kuma ta farka sbd wani ihu da kunnuwanta suka fara jiye mata, Without knowing where the shouting is coming from.

MiÆ™ewa tayi tsaye da sauri Her body was trembling, her heart was pounding and she was breathing heavily, ta saka hannu bibbiyu tana toshe kunnuwanta, sbd mugwayen kalaman da take ji wanda yake gab da tarwatsa mata raunatacciyar zuciyarta, baya tayi kamar zata faÉ—i jagum; ta faÉ—a kan kujeraThe words came in and her voice went out slowly. “Ya Allah! Ubangiji ka sanya na farka naga mafarki ne, Innalillahi wa’inna ilahir raji’un!” Ta Æ™anÆ™ame jikinta waje guda lokaci da ta ji muryar Debeka ciki ihu da Æ™ara ji alamar neman taimako tana cewa. “Jesus help me, sweetheart ka mini a hankali zan mutu, i am virgin, ba zan iya É—aukan ka ba” Can ta kuma cewa “I love you too sweetheart, you’re to sweet and testing, i luv with full of love, u make my day ka nuna mini I’m the best for you” Majeederh ta yi zaman Æ´an bori, She started struggling with her breathing, and her Asthma began to flare up, har wani duhu take gani a Idanunta, ta miÆ™e a hankali zata fice zuwa waje tabar musu gidan su samu damar ihu da iskanci, tana miÆ™ewa jiri ya kwashe ta ya jefar a Æ™asa, ta sulale a wajan tana riÆ™e Æ™irjinta numfashinta na fisga da Æ™arfi hannunta É—aya ta riÆ™e Æ™irjinta ta shiga numfashi ta baki, Asthma É—in baya tashi sosai, but every time the pain gets worse and worse until it reaches the final stage.
Wani irin lalataccen murmushi Debeka dake upstairs ta yi, ganin yadda plan É—inta ya yi working She made Majeederh jealous, ita kanta jiran shigowar Khalil take taga a É—akin waye zai kwana amma har yanzu shiru, akan Idanunta Majeederh ta yi bacci tana sane ta ce komai, and she never seen anything as far as zata dinga ganin Khalil nata ne har abada ta juya abinta zuwa cikin part É—in da Alrdy Khalil ya nuna mata.Yadda baÆ™in kishi ya sanya Asthma É—inta tashi da kuma yadda ta kasa nutsuwa ta fahimci meke faruwa, why she’s screaming so loudly bayan daga upstairs zuwa down strairs akwai Æ´ar tazara balle daga cikin part É—inta? Haka ta farka yanzu tana ganin jiri-jiri ta duba lokaci taga ai har an kira sallah ma, kuma babu alamar Khalil ta miÆ™e a nutse tana tafiya a hankali zuwa upstairs, kai tsaye part É—inta ta nufa duk yadda kake tunani za a zuba kaya na kece raini shi aka zuba a ciki, ga Italian& turkish furniture’s na Luxury furniture’s campainy kaya fari ne da ratsin golden silver sai É—aukan idanu suke, bata taÉ“a ganin kaya irin su ba, É—aya bedroom É—in kuma ash ne da water white colour a jiki, kafin bedroom É—in nata main parlour É—inta abin mamaki ne dark black ne sai fari dake cikin kujerun wajan, ta dinga kallon dake basu ne gabanta ta shige da Æ™yar ta lallaÉ“a tayi sallah, ko wanka ta kasa idan ka ganta zaka É—auka ta É—auki wasu kwanaki tana ciwo….
Har wajan 12 na safe kuma Khalil bai shigo ba, ta sakko Æ™asa da Æ™aton hijabinta har jan Æ™asa yake, ganin Debeka ya sa ta nemi juyawa da sauri ta ce “Hi Anti” Majeederh ta tsaya sai kuma ta zauna tana É—auke kanta Debeka ta ce “Good morning, gashi yana fita kina zuwa” Ita dai bata ce komai ba ko kallonta inda take ba tayi ba, ta ce “Kin san bamu samu bacci ba jiya” Ta marairaice ta ce “You neva tell me haka first night yake, My husband is good enough to love, he is an expert in being with a family” Majeederh ta ce “Oh!” Kafin Debeka ta sake magana Khalil ya shigo da kayansa na jiya, a É—an hargitse idanunsa a lumshe kamar bai yi bacci ba, can Æ™asa ya yi sallama duk da kasancewar Debaka ba musulma bai hanata amsawa ba, ta miÆ™e da sauri daga ita sai wani skirt da Æ™yar ya zarta waist É—inta, sai riga kamar bra tana juya jikinta, gashi ta shafa lip’s a baki tayi kyau sosai Khalil ya dinga kallonta sai kuma ya É—auke kai, Ta rungumesa tare da yi masa kiss a kumatu ta ce “Wlcm sweetheart” Ta sake shi tabar wajan ya zauna saman kujera a hankali ya kalli Majeederh ganin yadda tayi zuru-zuru, kamar ta shekara a kwace Debeka ta dawo hannunta riÆ™e da Æ™aramin tray da mug da small cup ta nemi kusa da Khalil very close to him ta zuba masa coffee É—in tana bashi ta ce “Good mrng beb” Ya amsa a hankali kamar wanda ke cikin maye ya ce “Thanks dear” Majeederh bata tanka kowa ba, no wlcm no greeting. Ta miÆ™e zata bar wajan ya ce “Hawwa’u” Ta tsaya ya nuna mata inda ta tashi ta zauna, ya ajjiye cup É—in ya bayan ya yi kurÉ“a É—aya ya lumshe gajiyayyun idanunsa can ya ce “I don’t have time to talk, the most important thing for you to know is that you are my wives, you have to respect each other, ba zan É—auki tashin hankali ba, ba wacce tafi wata a cikin ku sai wacce tafi kyautata mini sbd ina da zuciya ba zan É—auki raini ba, ni kuma ba mijin novels bane balle na tsaya rarrashi da tsoran wata ok” Debaka ta ce “YES Sir” Ya kalli Majeederh yaga inda take kallo daban, ya É—auke kai ya ce “Debeka ya zama dole ki girmama Jee, she’s my first wife, koma komai she’s older than you” Ta jinjina kai ya ce “Lastly; maganar kwana” Debeka ta ce “Duk sanda kayi niyya kazo ai” Ya kalleta ya ce “Ba haka Addini ya nuna ba, ko wacce kwana biyu za a fara da ita” Sai a lokacin Majeederh ta miÆ™e tsaye a hankali muryarta na rawa ta ce “No, na barwa amarya” Tana faÉ—in hakan ta bar wajan… Yadda ta ce haka ne 2days ko inda take bai kalla ba balle part É—inta, ransa ya É“aci sosai, har lokacin kuma babu abinda ya haÉ—a shi da Debeka, Majeederh ya azabtu ga zazzaÉ“in kullum ga rashin Khalil ga masifar kwaÉ—ayi dake damunta ta kasa fahimtar mene damuwarta. Tana zaune tana duba chat É—in su da Maman Alpha dake ce mata “You made a mistake dear, ban san yaushe zaki hankali ba girman kai a zaman aure da kuma kishiya ba naki bane, yanzu mijin kika sakar mata? Kina nan kina zumbul zumbul a cikin hijabi? To wallahi tallahi kina zaune za kiga ya tafa maki jan kati, wancan ta siye zuciyarsa tas don kiji na faÉ—a miki” Maman Alpha ganin chat bai mata ba ta doka mata kira ta WhatsApp É—in ta É—aga ta ce
“Ke dai kwaran kwasa an yi sukuwa, ko a Æ´ar fari ke no É—aya ne a rashin wayo da dabara, ko ba aure soyayya kukai ba ki sani Ibrahim shi ne mijinki nan duniya da Æ™iyama, balle kina son shi munafuka zallar girman kai ne; Marriage Love Needs: Mutual love is an obvious requirement to have a marriage that operates from this level. Kindness, compassion, companionship, intimacy, affection, sex (lovemaking) are also important factors here” Maman Alpha ta ce “Kina ji na?” A sanyaye ta ce “Eh” Ta ce “A wife should provide unconditional love, physical and emotional support to, Be his confidence booster. Positive words and encouragements from a man’s partner can go a long way. Contrary to their external appearance, men are like babies, who crave for compliments and affection. Boost his confidence, by validating his image about himself. This will enable him to open up with you. Tell him directly or subtly whatever you like about him. Telling him that you love him once a day will make him feel good, love, affection, and admiration from their partners” Ta yi shiru ta ce “Yanzu a É—akin ki yake?” Ta ce “Eh” Ta ce “Good, da kin fahimci ya kusa dawo ki shirya masa abinci mai kyau mara nau yi, ki saka shegun kaya kamar zaki club ki fisa turare a ko’ina na jikin ki, go directly to him da salo na daban kin gane? Make him feel more about you” Exlty yadda Maman Alpha ta ce haka tayi ta shirya cikin ta saka wani Hot pant mai suna You neva run-away, gabaÉ—aya bai sauka cinyarta ba, l dark blue, sai Silk short robe white data saka, ta zizara kwalliya idanunta sukai dara dara sai sheÆ™i suke, ta shafa Lip Balm a bakinta, daidai nan ta ji an kunna T.v ta Main parlour, a hankali ta saka flat shoe idanunta a Æ™asa ta sakko, yana zaune saman kujera hannunsa É—aya riÆ™e da chocolate yana sha, tunda ta sakko yake kallonta, with Shocked, and he’s totally confused, bai ce komai ba yaga ta kunna Mp tayi connecting hannunta gabaÉ—aya rawa yake na rashin sabo tana jin kanta kamar tsirara, waÆ™ar kwana na ya kusa Æ™arewa ta saka bata jin waÆ™a at all amma bata san aka yi ta iya wannan ba, Khalil dai kamar statue ya tsaya ganin tana shirin fasa masa waya ya miÆ™e zuwa wajan zai É—auke wayar, ya juya kenan ya ji ta saka hannunta a Æ™ugun shi ta riÆ™e sosai cikin wata kalar murya ta bi baitin da ake na.
“A yi min kitso, sannan ai min Æ™unshi, na baka duba na saka jambaki, kaga shigar da nai maka na shirya na saka santa hadda rawar baki, mu yi alwala muyo sallah, mu huce gobe da safe kaga akwai baÆ™i, farin ciki da murna wanda nake ni ce silar da zaka zamo babba” Khalil ya juya da sauri ba wai rawa take ba, tsoro ne ya saka jikinta É“ari sai ya yi kamar tana sane take girgiza jikinta, ya dinga kallonta yana murmushi ya rasa me zai yi sai kawai ya saka hannu a aljihu ya ciro bandir É—in kuÉ—i ya shiga liÆ™a mata, daidai nan Debeka ta sakko a hankali Majeederh ta shige jikinsa, har yanzu kuma waÆ™ar bata Æ™are ba, Khalil ya rungumeta so tight a jikinsa kamar daga sama daidai kunnenta ta ji ya ce. “Shakuru minki tunda ina son ki al’Æ™awari ba zanÆ™i na damÆ™e ba, ko a rai akwai wani sirri to; amma a yau ba zanÆ™i na buÉ—e ba, aure martaba ne shike sanya Æ™anÆ™ani a gobe ya zam babba, Ya Rabbi kai ka min kyautar da ka san akan ta to ba zana na ji kunya ba”
Majeederh tayi saurin ɓoye fuskarta a ƙirjinsa, tana ƙanƙame shi a hankali ta ɗora bakinta a wuyanta cike da nutsuwa ta fara kissing fatar wajan, Khalil idanunsa rufe ya yi saurin ɗaukarta ya ɗora ta saman senter table yana saka hannunsa zuwa bayanta jikinsa duka rawa yake a hankali ya ja rigar amma ya kasa cikin wani irin masifaffen wani yanayi dake jan shi da yadda bakinta ke yawo a wuyansa zuwa kunnen shi ya sanya Khalil saka hannu biyu ya farka rigar gida biyu ta faɗi ƙasa..

No comments