Breaking News

Mijin Malama Book 2 Page 32


10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: *Arewabooks@Nimcyluv* 83

Bari na muku recommending book’s nawa.

Mijin Malama
Idan ba ke
Tsintacciya
Sirrinmu
Moon
Uncle ne
Abu maleek
Izzar so
Auren fansa
Jidda
Juyayi
Lumshe gajiyayyun idanunsa Khalil ya yi hakan ya tilasta masa zazzafar masifar daya fara na ba gaira ba dalili. A hankali ya sake mirginawa tare da yin lamo akan lafiyayyen gadon da yake kai, shiru ya biyo bayan al’amarin daga can cikin zuciya kuma Khalil tunanin criminal man É—in nan yake yi, Who is he? Waye DDMASTER BOM? me ya sa yake son kawowa Nigeria mafarkanta wajan kawo tawaya ga mata? Matasa kuma sune al’umma.
Majeederh ta kalli yadda ya yi É—aiÉ—ai saman gado kamar yana bacci ta miÆ™a hannu kamar zata tashe shi, ta fara shafa jikinsa tana kiran sunan shi a tausashe, maimakon Khalil ya tashi ko ya motsa sai jikinsa ne ke farkawa, ya mimmiÆ™e jikinsa ya fara rawa sosai da kyau alamar saÆ™wanin na shigarsa, kawai he’s not in the mood ne. Majeederh ta zare idanu tayi saurin jan jikinta baya, tare da kwanciya cike da mamakin girman kan na Kspider duk masifar abin da yake ji a jikinsa amma bai motsa ba, sama da minti uku taga ya juyo gabaÉ—aya tare da kafeta da kallo, wani irin kallo kamar bai taÉ“a ganinta ba har ta ji gabanta ya faÉ—i ta rufe idanu ta buÉ—e taga still kallonta yake nan da nan idanunta ya cicciko ta taÉ“a shi ta ce “Are u ok?” Ya yi wani kalar lalataccen murmushi yana rufe ido ya lumshe bai ce mata komai ba, a hankali ta mirgina tare da shigewa jikinsa a hankali ya faÉ—aÉ—a mata Æ™irjinsa tare da yi mata cover da Æ™irjin, ta sauke ajjiyar zuciya kamar yadda ya yi a É“oye daidai kunnenta ya ce “Wana kama?” Ta buÉ—e ido ta ce “Bani ba” Ya É—ora kansa a nata hannunsu riÆ™e dana juna ya Æ™ara yin Æ™asa da murya yadda voice É—insa ke fita kamar an masa dole ya ce “Wife, mugunta ki ke mini ba” Ya É—an dakata sai kuma ya ce “Kuma kin san bacci nake ji” Ta yi murmushi can ta ce “Who stopped you? Kayi baccin ka” Ya girgiza kai yana wannan yatsunsa fuskar ta dole ya leÆ™a fuskarta yaga sun haÉ—a idanu silently ya ce “Laaah” A hankali ta ce “To bari naje na yi abinci, something liquid” Yanayin kallon da yake mata da gaske faÉ—uwar gaba ya sashi, kamar wanda ya shekara da makanta sai yanzu idanunsa suka buÉ—e, ta fahimci kuma zancan nashi a cikin kallon ta ce “May be yunwa kake ji, bari na fara kawo maka black tea” Bai ce mata komai ba ta yunÆ™ura zata tashi ya cafko ta tare da dannewa ta yi Æ™ara ta ce “Our unborn, Khalil” Ya cire Æ™afarsa daman he just wanted to hear her shout, dan bai taÉ“a jin tayi ihu ba, ya danneta underneath his breathe yana murza hancinsa akan nata ya ce “What food?” Ta zare Idanu jin da Æ™arfinsa yazo this time ta riÆ™e shi ta ce “Bari ka fara cin abinci” Daidai kunnenta wanda ba lallai ta ji me ya ce ba, ya furta “I love food, but u’re sweeter than food, I’ll eat and eat and eat….. And won’t be tired” Yana faÉ—in hakan ya kashe switch É—in bedroom É—in… Khalil na zaune a parlon part É—insa akai knocking door, yadda akai bugun a hankali yasan ko wacece, yana daga zaune ya sanya remote ya É—an danna kafin a gajarce ya yi gyaran murya “Uhm” Ta fito a sirrince. Handle É—in Ƙofar aka buÉ—e tare da shigowa É—auke da sallama da muryarta mai cike da kamala, waje ta nema ta zauna a É—an nesa da shi jin tayi shiru ya É—ago daga operating system É—in da yake ya zuba mata narkakkun idanunsa wanda suke a lumshe, sai Kuma ya ware yana murza yatsunsa, ta fahimci me yake nufi calmly ta ce “Kazo down stairs” Ya sake zuba mata Idanu sai ya É—auke kai yana danna system É—in bayan ya kammala tura saÆ™on da zai tura kafin ya kashe ya ce “For?” Jee ta ce “Idonka zai gane maka” Vidcall ne ya shigo cikin system É—in ta Khalil ya É—aga da É—an sauri fuskar wata Æ™yakÆ™yawar matashiyar yarinya ta bayyana wacce zata iya 15 ko 16 ta ciki ta ce “Hi Spider” Fuskarsa ta faÉ—aÉ—a wanda ya sanya dimples É—insa bayyana a fili speaking calmly Khalil ya ce “FaÉ—imatu how far?” Tayi murmushi ta ce “Not good without u” Ya yi dai murmushi, ta ce “I missed you so much, na amshi ipad É—in Uncle na kira ka” Khalil ya ce “Is he there?” Ta ce “Sure, yaushe zaka zo mun yi missing naka sosai” Khalil ya kalli FaÉ—imatu sosai ya ce “I’ll come dear” Majeederh tayi saurin miÆ™ewa Æ™irjinta na É—agawa har wani duhu take gani cikin idanunta ya miÆ™a hannu zai riÆ™ota tayi saurin ficewa, Khalil ya shafa kai ya ce “Kin kori Matana Fattuma” Ta dinga dariya cike da Æ™uruciya kana ta ce “Bye” Ya kashe tare da miÆ™ewa tsaye, three quarter ne jikinsa mai kyau sai Gymashark sports t.shirt a jikinsa ya É—ora bandana exlty yadda Aberdeen Abduljabar Abbas ke shigarsa, Æ™afarsa cikin Mon mule slippers ya nufi downstairs, da É—an sauri yake harhaÉ—a steps É—in benen wajan sakkowa, Majeederh kawai ya gani tsaye gaban deep freezer ta sanya hijab har Æ™asa hannunta riÆ™e da boner tana haÉ—a turaren wuta, a hankali ya nufi inda take without making any sounds da zai nuna mata gashi nan, yana zuwa ya yi saurin É—aga hijab É—in tare da shigewa ciki ai kuwa ruff ya shige kasancewar babba ne hijab É—in, da sauri Majeederh ta saki Æ´ar Æ™ara tana Æ™oÆ™arin sakin boner É—in jin mutum zuruf cikin hijab, a tsorace tana riÆ™e kanta tare da sauke numfashi da sauri da sauri kamar wacce ranta zai fita saboda jin abin da Khalil ke mata, daman yau taga take taken shi tunda ya ce babu inda za shi, ya tashi da wani masifar shan Æ™amshi kuma sai a yanzu ne ta fahimci yadda ya samu gadon miskilanci jinin sarauta na zagaye a jinin jikinsa ga uwa uba halin Ummi dana Dad daya kwasa abu ya haÉ—e masa goma da ashirin, jikinta ya É—auki rawa da É“ari jin a hankali ya sutale Æ´ar rigar dake jikinta zuwa Æ™asa , tayi saurin ajiye boner É—in tana riÆ™e rigar ganin ta hanata faÉ—uwa.

Debeka data sakko hannunta riÆ™e da handbag da waya kamar sauri take zata fita, harta gilma sai kuma ta tsaya sbd jin sukur sukur da take ga Æ™amshin Khalil daya cika parlon, ta jima tsaye tana kallon Majeederh ganin yadda ta Æ™ara zama Æ™atuwa, gently ta Æ™arasa da nufin taÉ“a Majeederh ta É—an bubbuga bayan Khalil da zaton na Jee ta ce “Hi” Cak! Majeederh tayi zuciyarta ta É—an daina aiki na wasu daÆ™iÆ™u numfashinta ya fara É—aukewa, da Æ™yar ta saita kanta ta ce “Uhm” Debeka tayi tsaye ganin Majeederh bata juyo ba sai kuma ta ce “Na kira number sweetheart, baya É—auka ki ce masa na É—an fita….,” Wani emotional sounds Jee ta saki tana yarfe hannu, sbd wani abu da Khalil yayi mata da bata taÉ“a tunanin akwai shi ba, tana jin yadda yake haÉ—a zufa ta cikin hijab kaÉ—ai ta fahimci yanayinsa tayi Æ™asa da murya ta ce What is this plx?” Can ciki ya ce “Zunubi nake rage miki” Debeka ta ce “Are you okay?” Majeederh couldn’t speak, saboda bata nutsuwarta da Æ™yar ta ce “Uhm” Debeka ta ce “Ok, bye” Tayi gaba Khalil ya manta inda yake ya ce “Bye dear” Debeka ta tsaya jin muryarsa, Jee tayi saurin rufe ido saboda kunya itama, Khalil ya kame fuska tare da É—aga hijab É—in ya fito kamar ya yi wanka da ruwan zafi sbd zufa, Debeka ta dinga kallonsa ya É—aga shoulder clamly yana nufar gunta ya ce “Where? Ina?” Idanun Debeka ya cicciko da hawaye, ya kama hannunta suka fita waje Jee wani tashin hankali taji bazata taÉ“a jure ganin Khalil da wata ba, zuciyarta zafi take mata, ta sunkuya tare da mayar da rigarta ta gyara zaman pant din, daidai nan Æ™yakÆ™yawan matar ta fito daga wani É—an corridor hannunta riÆ™e da waya tana É—an shafawa kamar bata so, wata lafiyayyiyar lafaya ce a jikinta white colour daka gani ba irin ta Æ™asar nan bace, hannunta zube da zoben gold, farar Æ™afarta akwai necklace mai kyau siririya, ta nemi waje ta zauna, da É—an sauri Majeederh ta zube a gabanta kanta a Æ™asa ta ce “He’s coming, Ummi” Gimbiya ta É—an kalli Majeederh, komai na majeederh irin na Æ´ar uwarta ne, babu abinda ya bambanta da ita sannu a hankali son Majeederh ke sauka a zuciyarta, na rabuwa tare kasuwa zuwa ko wacce Æ™ofa ta zuciyar tata, amma babu ko alamun hakan a saman fuskarta idan kaga yadda take kallon Majeederh zaka É—auka babu so sai zallar tsana, bakinta ke motsawa tana son yin magana amma gabaÉ—aya laÉ“É“anta sun yi mata nauyi sosai, da Æ™yar tana jan numfashi ta furta “Is he sleeping?” Kafin Majeederh tayi magana Khalil ya shigo a nutse cike da kamala yana wata kalar tafiya É—aiÉ—ai suna haÉ—a idanu da Jee ya yi mata harara, bai tsaya wahalar zagayowa ba, duk abinda zai bashi wahala baya so, ta bayan gujerar ya kama Jee na girgiza mai kai domin gabaÉ—aya bai kula da matar dake zaune ba, ya kama gujerar ya dirgo saman gujerar, still idanunsa akan Majeederh ya ce “I love you baby” wata waÆ™a ce ta Justin Bieber, ganin taÆ™i kula shi ya saka baki tare hura mata iska, tayi saurin Æ™asa da kanta a ranta tana cewa “Ohhh my dear Khalil” Khalil ya lumshe idanunsa yana mai da numfashi, haka kurum ya ji nutsuwa na saukar masa a jikinsa, ya miÆ™ar da Æ™afarsa a hankali ya ji ya zunguru mutum ya buÉ—e fitinannun idanunsa wanda suka jirkice, idanunsa ya sauka akanta, itama É—in shi take kallo ai da sauri ya hantsila har yana buge goshi, bai kuma sake yarda sun haÉ—a idanu ba ya miÆ™e ganin part É—insa ya masa nisa kawai ya shige Æ™ofar garden, Majeederh ta fahimci bawai gudun haka kurum ya kewa Ummi ba, akwai wani irin abu dake É—awainiyya da shi, bai saba da uwa mahaifiya ba, shi yasa yake gujewa haÉ—uwar tasu. Majeederh ta miÆ™e zata bisa Gimbiya tayi mata gyaran muryar akan ta barshi. A hankali ta ce “Tell me something about him” Majeederh ta yi murmushi ta ce “He’s stubborn” Calmly Gimbiya ta ce “I know” Jee ta ce “Khalil love’s food”…

Khalil na zaune a office É—in NAPTIP sanye da wata Brown suit ya É—an jujjuyawa akan gujerar da yake kai kafin ya ce “Ohh” Mutumin ya ce “Shi wannan DDMASTER BOM É—in babu wanda zai taÉ“a ce maka koda wasa ya taÉ“a ganin fuskar shi, har yanzu kuma jami’anmu na sirri basu samu information É—in komai akan shi ba, abu É—aya suka samu nasara shi ne yana yawan shiga Pakistan da Singapore, akwai wani sansanin su dako tsuntsune ya shiga baya fitowa da rai balle mutum” Gently Khalil ya jinjina kai, kafin ya ce “I’ll like to know, me DDMASTER BOM yake?” Musbah ya juya ya zaro wani record ya ce “Mutum ne mara imani da tausayi, yana Creating muggan makamai wa Pakistan, yana Fataucin mutane wasu a cire musu Æ™oda a siyar wasu Idanu, ga safarar mata manya da yara, yana forcing nasu to sex ga manyan masu muÆ™amai na Æ™asa Æ™asa, ana masu kuÉ—i su suna mayar da matan jarinsu ne, ga siyar da miyagun Æ™wayoyi” Khalil was speechless the same time shocked and confused ya ce “Taya suke samun matan?” Musbah ya ce “Taya ake ruÉ—ar matan da zummar aikatau a Æ™asashen waje? Kuma ko tsufa kikai basa barin mace dawowa gida harbeta sukeyi, ko kina jinin al’ada sai sun yi tarayya dake” Khalil ya miÆ™e tsaye yana zagaye office É—in a fili ya ce “DDMASTER BOM” Da sauri ya ce “Ni zan kawo Æ™arshen shi” Musbah yayi dariya sosai ya ce “Mr President zai iya baka kariya, amma kana ganin zaka iya kare iyalanka? A yau zaka iya ganin an shigo gidanka an yanka matarka akan Idanunka, duka haka aka dinga yi wa ma’aikatanmu, mu rayuwarmu cikin kasada take da hatsari mai tarin yawa, matanmu kullum cikin zullumi suke”
“Zan iya, zan kashe shi da hannu na, zan sauke girman kansa zan kawo Æ™arshen zaluncin shi” Musbah ya danna abu ya ce “Ka shiga jerin ma’aikatan NAPTIP, hukumar dake yaÆ™i da fataucin mutane ta Najeriya” Khalil ya sauke numfashi Musbah ya ce “Akwai Card, wanne suna za a saka maka wanda ba za a gane kai bane, domin komai hukumar mu a sirrince take” Khalil ya dinga tunani a fili kuma ya ce “MIJIN MALAMA” Musba ya yi murmushi ya ce “Done, ur card is done already, ka fara shirye-shiryen tunkarar DDMASTER, ka kuma fara tunanin yadda zaka kula da ilayanka all the best” Khalil ya amshi Card É—in sannan ya fice, yana fita Musbaj ya miÆ™e ya rufe Æ™ofar.
A hankali yake zagaye office É—in, sai kuma ya zaro waya ya kira wata number ana É—agawa ya ce “Ur son is here” Ya yi shiru sai kuma ya ce “Da alama É—anka na cikinka ya shirya kawo Æ™arshen ka, Family issues kenan” Ya Æ™ara yin shiru yana saurare sai kuma ya ce “Ok Sir, babu mamaki É—an ka ya zama silar kawo Æ™arshen girman kai da jinkimar ka, ya kuma kawo Æ™arshen wutar gabar dake tsakaninka da mahaifiyar shi” Musbah ya ce “An yi masa I.d card da suna MIJIN MALAMA, kamar yadda na saba fidda sirrin hukumar NAPTIP a wannan karan ma na turo maka kuÉ—i kawai nake jira” Yana gama faÉ—in hakan ya kashe wayar. Musbah ya saki wata dariya sosai ya ce.
“Let’s watch and see, waye zai winning waye zai zama loser, DDMASTER BOM KO MIJIN MALAMA, Mr President or Dr Ibrahim-Khalil? Waye za a kashe President Denial David or Abraham Denial David?

No comments