Breaking News

Cheaters Club 2

 _*CHEATERS CLUB...*_ 

 _(Babban sai Magogin Æ™arfe...)_ 



#ROMANCE


#FICTION

#ADULTHOOD

#SEXADDICTS

#WOMENPOWER


BY

 _SURAYYAHMS_



⏯️2️⃣


Ahankli suke saukowa akan step din spa din cikin takunsu mai aji mai  sanyi mai kuma cike da daukar hanklin dik wani wanda yay tozali dasu, dan kuwa bakaramin kyau mai gizgiza xuciyar mahassada da daukar idon masoya sukayi ba musmn ma da suka kewaye amarya, tun daga kan step din suke hyping din amaryarsu halisa da wakoki na auren soyayya, Duk tsananin damuwar dake ran halisa saida yakau, take tadan sake fuskarta,dan izuwa ynxu banda wani sassanyar ajiyar zuciya da kuma murmushi mai daukar numfashi datake fetsarwa a sanyaye wa jama'a masu daukarsu a hoto babu abunda takeyi.


ayayin da amarya halisa din take tsakiyarsu suna saukowa kasa kawayen nata har ila yau suna masu watsa mata furanni kalar kayansu wato blue da golden, sai kuma wnn white bridal snowballs din da ake fetsashi chan sama kamar real snowflakes in sun harbashi sama sai yana saukowa ajikinsu yana sauka, farare ne soll suna wani irin qamshi ga laushi inya taba maka jiki.


Gaban Dankararrun Jifa jifan su masu tsada kirar SUV eltr da MECHANO 340ED masu numfashi wanke hannu ka taɓa in black and white colour as usual uku farare biyu bakake suka nufa.


Amarya Halisa is obsessed with black colour dan favourite colour dinta ne baki amma dake yau ranar aurenta ne kuma ranar farincikinta dan haka a farar mechano jeep aka ajiyeta ta zauna daga ita sai drivern ta Malam idi ana ce masa uztaz very neat hausa guy haka inkaganshi.


Meenal ce mai gaggyara weding gown din tana tucking dinshi da kyau acikin motar while vicky tana video din duk abunda sukeyi tana murmushi.


Wani irin guda shema'u ta rangyada mata ayayin da hadiza take baza mata kirari mai sanyi mai saka kwanciyar hankli.


shima uztaz driver sosai  suka shaku da uwargiyarsa halisa dan kuwa Kallo daya zaka masa kasan yana cikin murna yau boss dinsa zatayi aure,har ransa yakeji da halisa dan halisa tanayi masa adalci irin wanda bazai fasaltu ba, irin washe bakin da yakeyi zaka rantse kace shine angon.


Tunda suka dau hanya Hira ya dinga jan ta da shi naban dariya sosai cos he is funny wanda shine yadan hanata shiga mummunan halin tunanin inda angonta zach ya shiga. Abun na ranta sosai yana saka mata fargaba mai yawa a kwalwarta sede tana da yaqinin cewa Allah bazai tozarta aranar farincikin ba.


Motar Meenal ce SUV JEEP baki abayan nata itama drivernta na janta cikin convoy din sai danne dannen wayarta takeyi cikin tsananin tashin hankli  kamar wacce dama jira take takebe ita daya dan sosai ta danne nata damuwar taki sam ta nunashi agaban halisa dan batason sutaru su shiga wani hali arasa wazai rarrashe wani.


Numbar zach din take kira babbu kakkautawa tana jerawa da tsaki amma baya shiga sam, daga bisani tunda ta kafe kanta akan wayar ta shiga rubuta masa tex mai tsayi mai zafi bata dago kanta ba har seda taji alaman motarsu ta tsaya awajen traffic light.


Koda ta dago kai already Idanuwanta sunyi jaxur da ruwan bacin rai kai zaka rantse wuta aka kunna acikin su..

Bakaramin damuwa da tashin hankli ne akan fuskar meenal talba ba musammn da zuciyarta yake cike da kokonto akan abunda ta aikata.


Itace mutum na karshe datay hira mai dan tsayi da zach jiyan tunani take ko hala abunda ta gaggaya masa game da rayuwar halisa na baya shine ya jawo bacewarsa ayau seidai batada wani cikakken tabbaci akan haka.


Ranta a dagule Ta karance text din data rubutawa zach din yafi sau takwas aranta kafin nan ta tura masa altho is not yet delivered tsaki ta bishi dashi,Jikinta a mugun sanyaye ta jefar da wayar gefe tare da runtse idanuwanta sosai aranta tana cewa na shiga uku na. Bayan hakan data furta cikin karsashi sai bata kara motsi ba tayi shiru. fuskarta kamar wacce akama mutuwa hakan nan ta barshi yanayinta da emotions dinta gaba daya ya sauya irin na wacce take tsananin nadamar aikata wani abu wanda ma iya zucyarta kawai ta barwa sirrin abun..


Motar vicky williams ne acan agaba dankararren mechano jeep ne irinna amarya shima white ne yaji decorations na aure sosai, driverta najanta amma kwata kwata mind dinta baya nan ajikinta tayi tagumi tarasa me zatayi nazari akai gaba daya game da lamarin nan.

Motar amarya halisaa ne a bayan nata kafin na meenal, A Bayan black jeep na meenal din kuma motar hadiza ce ke biye tayi zugum itama Sanyin Ac na hura ta, sai na shema'u abayan nata itakam sai kkrin gaggaraya make up dinta takeyi dan batason harkan low 'level life so take aganta cif cif duba da zasu shiga cikin mutane ne ynxu.


dukansu biyun motarsu white ne,daya SUV daya ana janta a white MECHANO.


Kana kallon convoy dinsu kasan wajen dorin aure zasu je sabida irin hadadden kwalliyar da akama motocinsu. After like 20 min drive suka iso gaban babban gate din wani celestial church mai kyaun gaske, babban gini ne na zamani da corect securities ata ko ina suna gadin shi,daga ganin yanayin haduwar church din kasan shigarsa sai wane da wane.


Suna doso gate din Zuciyar halisa yay dukan tara sau tara ganin alaman bakinsu ne zalla a waje da alama dai bangaren angon basu iso ba dan ankonsu gold ne fanninta ne blue and white. Cikin tsananin yanayin fargaba ta dafe glass din motar da hannunta ahankli tun kan motarsu ya tsaya tayi wani irin shiru Sai kallon harabar church din takeyi kanta na sarawa sosai


Idanunta dake cike da damuwa ta sauke akan agogon hannunta aggagauce tana duban lkci, Wani irin zufa ne taji ya karyo mata na bazata ayayin dataga lokacin daurin auren nasu ya wuce har da mintina ar'bain.


Kasa nitsuwa taji tay amma hakanan dai ta dan daure ta sauke hannunta data dafe akan glass din sann ta gyara zamanta da nitsuwarta.


Dake victoria ne agaba kuma christian ce so basusha wahala da security dake bakin gate na church din ba sabida  church din take zuwa sunday service ita da mijinta prince Femi falana.


A jere motocin nasu ya shigo in a stylish way gwanin ban sha'awa,nan da nan idanuwan jama'a ya dawo yuuuu akansu kowa yay tsammanin zaiga amarya ta sauko a mota tare da angonta kamar yadda aka saba gani anan sauran amare.


Duk sonka da kalula ai bazaka yishi a ranar auren ka ba,Hakama duk sonka da yin latti bazakayi latti wa ranar farincikin ka ba...


Wasu sun tsani jirar arayuwarsu dan haka ransu yake a dagule already.


Some Ppl were kind of dissapointed sabida lattin da sukayi suka bata musu lkci.



Uncle dinta da ake cewa kawu karami da matarsa mama G they travel all the way from benue state dan suga bikin Halisa da suke tsananin jin haushi jin cewa tayi kudi anan lagos amma bata neme su suma suci arzikinta ba.


Sunzo ne koda ma zasu samu shiga ta wajen mijintan dan sunji labari ance musu mai kudi yana da nera sosai kuma yanada saukin kai sosai da son jama'a.


Talauci da wahala duk ya ciccinyesu sun wani tsofe sunyi dukundukun da damshin talauci itakanta halisar bata ma ganesu daga nesa ba tsabar irin motsewar da wahala yasaka sukayi. Yau wani irin baqar zuciya suka yafa ajikinsu suka zo dashi,a  iyakar tsammanin su rayuwar halisa mansa xai zama kazantacce kuma walakantace,ko hala tay karuwanci ko ta mutu da yunwa, amma sai sukaga ba haka Allah ya ajeta ba, baqin ciki da hassada duk ya kwakwule musu tsuliya, Banda cikar burinsu nason su rabi arxikin mijinta babu abunda ya kawosu nan lagos wajen bikinta dan kuwa sude ba farincikine ya kawosu ba takansu sukeyi aynxu. 


Murmushin dole sukeyi duk inda suka tsaya sai sun gayawa na kusa dasu cewa su yan uwan amarya halisa ne dan asan dasu. Wasu su kulasu wasu basa ma kallonsu sabida yanayin su.


Dalilin haka yasaka har suka samu kujera ata gaba gaba suka zauna suna hura hanci suna  zakewa...


Baki ne fall haraban church din, Daga cikin gida Najeriya da wajenta ma abokan huldar su na aiki da kasuwanci duka sun halarta, manyan jifa-jifai kadai ke ta neman wajen adana motocin su, hade da kananan motoci na talakawa ma duk ba’a bar su a baya ba. Sun taru ne musamman domin taya  murnar hayewa kujerar matar aure, bisa sanarwar da aka yi jiya a kafafen yada labarai, ciki har da shafin BBC na yanar gizo da gidan talabijin na fannin famous weding of the week da dukkan jaridu da mujallun da suka fita a safiyar yau auren halisa roberts mansa mai farin jinin mutane.  Kowa ka gani cikin farin ciki da nishadi yake a xuciyarsa.


Jama'a ana ta shige da fice Dan Delay din da aka samu ya jawo jama'a ke dan korafi amma zuwansu halisan ne yay calming din nerve din kowa aka dan sarara.


Duk da halisa ta kasance batada family amma kasancewarta wacce ta iya hulda da jama'a yasaka mutane dayawa sukazo tayata murnan aurenta,wasuma batay tsammanin ganin su ba, bayan haka sauran bakin duk na kawayenta ne da suka gayyato,some high profile personalities da family friends kamar su directors, wife of gvnrs, princesses,captain of industries,senators, da politicians da kuma big business men da suke harkan business dasu.


Sosai church din ya cika da jama'an su, gashi waje ya hadu iya haduwa dan kuwa tsabar nera aka narkashi sosai wajen decorations domin wann ranar. ushers na famar lura da shades din abinci iri-iri, tun daga kan namu na arewa, Inyamurai dana Yorubawa, thai, Arabian, turkish har na Turai babu irin wadanda ba a shimfidashi a shade din ba.


Sede duk hidimar nan hanklin amarya ba ajikinta yake ba sam Wata iriyar tashin hankli wanda ba asakamai rana shike wanzuwa daga waje tsakanin kawayen nan guda biyar, dan kuwa sosai zuciyar halisa ya kasa samun sukuni da hakuri ganin har iyanzu ita kadai ce aharabar church babu zach babu kowa daga ta fanninshi.


Acikin gaggawa kawayenta suka parking motocinsu kowacce tayo kanta suka kawayeta suna masu danneta ta cikin motar da kalamai masu tsananin kwantar da hankali da tausasa zuciya.


Alokcin dukansu a rude suke kowacce tana cikin tashin hankli sosai musammn da sunaga eh lallai sukadai ne da mutanensu a harabar church din babu zach bare mutanensa.


Iya dauriya Halisa tay amma izuwa yanzu gwiwarta ya sace sosai harsashen yaudara da cin amana daga wajen zach sai ayanxu suke kkrn samun gurbi acikin zucyarta da kwalwarta.


She tried and tried his numbers again and again amma shiru babu shi,kai hatta wanda suka aika gari domin nemansu agida da office da ko ina ma harda numbers din abokansa dana iyayensa duk an nema amma babu ko daya da aka samu a kunne ko agida.


Me gadinsa yace yau da asuba wajajen karfe hudu ya fita da track suit ajikinshi amma bai san ina yaje ba.


Hawaye masu zafi da ciwo sosai suka ciko idanuwan halisa meenal talba ce ke danneta tana tuna mata cewa jama'an nan da sukaxo duk dominta suka zo ta daure tay controlling kanta kodan su.


Da kyar halisa ta iyayin hakan sann suka sauko ixuwa kasa, pastor dake cikin yanayin ko in kula da lamarinsu victoria ce ta bashi hakuri akan yanzu zasu shigo ciki da amarya tamasa karyan cewa ango is on his way famlynshi ne sukayi delayin dinshi cos some of them are not frm this country. Da kyar pastor johnson emefiele ya amince aka fara playing weding guiter cikin church ya dora da murmushi ana jiran ganin shigowar amarya da angonta in a stylish way as expected.


Kawayenta sunyi iya bakin kkrinsu wajen lifting mood dinta once again, Sharp sharp suka kara kimtsawa dan already profesional photographers and video coverage men ana kan set ana jiransu. 


Shimfidadiyar Red carpet me ado ne har bakin mota inda amarya zata dora kafafunta dayaji kwalliya, tatto da kuma jan lalle da sarkoki da xobuna masu kyalli da sheki, Hadiza da shemau ne agaba sun rike flowers a hannunsu suna kirkiran murmushin dole sann meenal ta riko hannun halisar dan ta sauko ahankli, victoria was holding the flowing gown daga jelarsa dake bibiyar bayan amarya in a stylish way ta bayansu.


They all look nervous amma haka suka lallaba suka lullube damuwarsu da wani irin kawataccen murmushin bogi da suka kankaro suka sanyashi akan fuskokinsu badan son ransu ba.


Dosowa cikin church din sukayi, They once again look soo faboulous and breathtaking suna tafiya acikin kamiya da nitsuwa idanu ne rututu akansu irin kalar azaban kyansu da haduwarsu ake kalla babu wanda yake lura da damshin tashin hanklin dake kwarara a cikin kwayar idanunsu da boyayyen damuwar dake tafe acikin murmushin da suke sakarwa.


Ayayinda suke shigowa church din take pastor ya umarce kowa ya mike tsaye in standing ovation hasken camera ne kota ina ga BBC media ga strong social media bloggers team ana daukar komi da komi kai tun daga kan tsakar kansu har izuwa kan takalman dake kafafunsu  ana daukar duk wani abunda suka saka ajikinsu live izuwa media streams babu wani bata lkci,take suka zamo abun kallo ana gushing irin kyaun da sukayi, majority daga mutane sun daga wayoyinsu ta iphone suma suna daukar moment din yan gulma kuwa suna kanyi suma, iya Tsabar haduwarsu da kyan da sukayi yasaka dayawa daga cikin mutane suka mance da cewa tare da ango amarya ya kamata su shigo ciki duba da anbata lokaci sosai.


Dan kadan din da suka lura da haka already har sun soma tsegumi tsakaninsu, kowa cikin su ware ido yake yaga ta ina angon zai fito, shi kuma wani irin sutura zai saka? wasu aransu tambaya suke shin ina famylin ango acikin church din snn wani irin aure ne za'ayi wanda babu fannin ango sai zallan na amarya.


Idanun halisa akasa yake tuntuni dan wani irin duhu duhu take gani bata iya dagowa kanta sama ta kalle uban kowa ba ayayin datake tahowa cikin church din tsakiyar kawayenta tana takawa ahankli.


wani irin bugawa kanta da kirjinta sukeyi a lkci guda dan ji take kamar zuciyarta zaiyi bomb ya tarwatse tsabar tashin hanklin dayake wanzuwa ata cikinshi.


Addua take aranta tanamai fata zach ya bullo kafin ta isa kan alter ta tsaya ita kadai batare da shi ba.


"But how could he do this to me?...aranta take memeta wann tambayar in pain and intense fear ga ruwan kunya dataji ya soma lullubeta looking at how alot of ppl turn up for her weding harda wanda batayi zato ba.


She was lost in her tot

Ji kawai tayi meenal ta riko hannunta har sun zauna Akan kujera Ayayin da victoria da shemau sukayi sauri suka wuce wajen pastor da team dinsa domin su tattauna akan abunda za'ayi game da rashin isowar ango cikin rufin asiri.


Pastor ya hade rai yana bambamin bata masa lkc da sukayi,Atake Shema'u tay masa alkwarin bashi dubu dari biyu dan yay komi saffa saffa batare da an nuna wa jama'a cewa rashin zuwan angon akan lkci matsala ce ba.


Sakamakon hakan yasaka aka fara bude weding solemnization da addua mai tsayi, ana kammala aduar aka kawo music perfomance na church choir masu zafi mai saka nishadi wanda akayishi aƙayace domin ran kowa ya sake aka kuma dada jan lokaci ana nishadantar da mutane sosai da dariya. By then har karfe sha daya da rabi yayi na rana.


Izuwa wann lkcin boyayyun hawayen da halisa take dannewa sosai suka kufce mata suka zubo akan fuskarta dake lullube acikin short transparent veil na luxury weding gown dinta,har zucyarta takejin tsananin zafi marar misaltawa ga azaban fargaba marar misaltuwa ga kunya da ke neman hadiyeta azaune.


Har ace ranar  aurenta ne za'a walakanta ta,the Great Halisa of all time,

,Bigger babe the talk of town, halsy queen the show stopper na fashion.


Mutane dayawa sunsan halisa sabida sana'ointa guda uku, na farko itace gwarzuwace ta ajin farko wajen harkan business, ta iya shige da fice sabida bata da tsoro and alot of people sunsan tane sabida career dinta na modelling datayi abaya dan bakaramin kasuwa da suna ya jawo mata ba,duk mutanen da suka santa a harkan modelling sune suke yawan kiranta da suna halsy queen sabida tsabar iyawarta a wann fannin.


agogon hannunta ta kafe da ido hawayenta duk ya ddiga akai ganin karfe sha daya da minti talatin dinma yana neman gaucewa amma wai zach bai iso ba.


Hanklin su Meenal in akwai karshen kololowar wajen tashi to yakai a wann lkcin,idanuwan hadiza atake sunkayi ruwa ta kafe waje daya da ido batako motsi tsabar ranta na tafasa na kuma kuna taciki. Shema'u da vicky already suna ziriya ata can waje cikin rasa nayi sai kiraye kiraye suke yi awaya suna lallamin mutane akan su kara hakuri.


amarya halisa na zaune tana xubda hawayenta silently har tana jajjan zuciya ta ciki tunani dayawa suna bijiro mata a kwakwarlta.


Kawayenta meenal da dija dake zaune tare da ita sunajinta Duk sun kasa motsi..


Wani basira ne ya zowa hadizar,tana da zuciya sosai bata fiye daurewa ba, she cant  just stand dis blantant humiliation frm zach, nan da nan ta dau wayarta ta kira wani secret agent din mijinta dake abuja ta tura masa nambobin su zach da abokansa tace amata tracking dinsu ynxu cikin gaggawa.


Kwata kwata bai dau minti goma ba amma ji take kamar bazai turo mata sakamakon ba, within some minute kuwa sai gashi ya mata sending sakon ta email hannunta harna É“ari ta bude batama iya daurewa ba.


Yanayinta na rashin nitsuwa yasaka duk hanklinsu ya komo kanta hatta halisa dake kuka silently dakatawa tayi ta zubawa hadizar idanu.


"What ..w..what is it dija..

Waye ne ya turo miki sako..?


meenal ta jefo mata tambayar daga zaune muryansu kasa kasa sosai.


Bude mail din hadza tay batare da tace musu komi ba dan tasan suna cikin mutane ne ayanxu probably idon kowa nakansu tunda hidimar su ce batason na kusa dasu ma sugane komi, kirjinta na tsananta bugawa while she read the mail in her mind.

,kallon coodinates dib ta dingayi akaro na farko kirjinta ya buga da karfi cos she saw dat zach is not even in lagos at the moment,abun ya bata mamki sosai aranta, travel history nashi ta duba taga ya nuna cewa da asuba ya wuce london abunshi. Abokan sa kuwa kowa na inda yake acikin gari suna harkokin gabansu.


Ba ita bace halisar amma atake fuskarta yay ja kirjinta ya dau zafi mai tsanani tanaji kamar ta fashe musu da ihu dan tsabar takaici.


Meenal talba ta kasa hakuri tsabar kirjinta na bugawa itama a fakaice ta mutsinne hadizar a sace hadizar ta juyo suna hade ido tace mata 


"what is it? Sakon meye ne..who is it?..


Halisa batace komi ba tanata kallon bakin hadizar awani irin ragwabbiyar yanayi nunfashinta kawai ya isa ya sanar dakai cewa tana cikin halin makurar tsorata da abunda zataji.


Wani fanni na brain dinta nason jin sakon amma xucyarta ta is not ready ya dauki wani news da zai daga mata hankli danji take kamr zata iya hadiyar ranta ta mutu in wani abu ya same zach dinta aranar aurensu.


Ganin hadiza ta kasayi wa meenal magana yasa ta dada rudewa.


Tana budar baki zatayi musu magana kuka mai sanyi ya kufce mata tay sauri tay controlling dinshi,it was almost the hardest thing she ever did in her life,tanajin kamar tay kukan amma kuma tasan mutane ne azageye da ita sam bazata iya ba.


Muryan ta kasa kasa tacewa hadiza, please please dija i knw dis message u received its about zach,..so tell me,


Hadiza na kkrin magana ta tsareta da muryan kuka me ban tausayi

..hawaye taf idonta ahankli sosai tace

"Adiza Hatsari yay?

"Was he kidnapped?

"Was he drugged?

....Is he dead...

Tana furta hakan wani asirtaccen kukan ya sake kufce mata abazata ta sunkuyar da kanta kasa tanayi dan kar na kusa dasu sujiyota.


Cikin sauri kuma ahankli hadizar ta capko hannunta slowly and calmy cikin rarrashi da lallami ayayin da ita kanta take cikin tashin hankli, kkrin controlling tunaninta take musmmn nasanin meyakamata ta gayawa halisar dan ta ceto mutuncinta anan.


Numfashi hadiza taja muryanta na rawa sosai tace shushhh halsy pls Calm down, calmdown okay,.its nothing...der is noting in it.


Halisa ta fara girgiza mata kai alaman bata yarda ba tana hawaye sosai tace nidai ki gayamin kawai...


Hadixa ta kalleta cikin son ta kwantar mata da hnkli snn tace okay yes yes the message was abt zach,...halisa am soo sorry Nayi amfani da cyber security expert na namiji na and i tracked zach and his god damn friends sabida musan me muke ciki dan bazan iya jurewa suna treating dinki haka ba, i mean this waiting is uncalled for halsy. Sai mutuncin mu ya zuba a idon mutane abanza..nide nayi abinda naga zan iya ne pls ku gafarceni.


Tun kan ta rufe baki Dukansu suka kureta da idanu sosai murya kasa kasa meenal tace toh me kike gano mana?, lumshe idonta tay, kafin nan ta bude muryanta na rawa sosai tace "i just checked his location And der is...wani nunfashi taja snn tay shiru, dan wani irin rike zucyarta maganan yay snn ya tsaya mata a magworo tanajin kamar kawai ta fadi gaskiya amma tuna abunda gaskiyar zai jawo musu yasa tace na duba amma bangane komi ba, der is Nothing Zach might be sumwher else in a traffic, lets just pray for his arrivals. Sai kallon bakinta halisar takeyi da alaaman ranta bau aminta da zancen hadizar ba dan kuwa

Hadiza Tana gama fadin hakan ta fixge kai tare da sunkuyar dakanta kasa jin kuka na neman kofsa mata ahankli ta danne zuciyarta ta kuma shanyeshi ta ciki dan karsu san karya tayi..


Ahankli halisa ta dauke kai cikin yanayin karayar zuciya tare da cewa blood of jesus tanami runtse idanunta ...Meenal ce ta rungumota ahankli ganin ta lumshe ido aranta tanajin dama dama da hadza bata fadi gaskiyar ba dan tasan dole akwai wani abu da ake boye musu, ahankli meenal take dada calming dinta tana ce mata"halsy ki kwantar da hanklinki kingani ai dije tace mana babu  komi. Am sure zach will come by soon.


Ahankli kuma jiki asanyaye halisa tace  mata "when meenal? Its almost 12noon, i am suppose to be Mrs ZACH DAVID WELLINGTON by now. cikin lallami meenal tace shusshhhh Quiet

...just control urself..

mutane sun fara gane me muke ciki fa,u better smile okay. Ahnkli ta gyada kanta.


Shiru dukansu sukayi atare kamr wanda aka umarce su, da kyar hadiza ta shanye komi ta daga kanta ta kalle meenal talba acikin ido dan harga Allah so take kawai ayita ta watse koda bazasu gayawa halisa ba, but atleast sudena making fool of mutanen da suka gayyato tunda tasan auren ba yuwa zaiyi ba.. ta kalli meenal talba  tace "babe i got his secetary's secret number kuma is infact active...what did u suggest we do about it?


Kafin ta amsa halisa ta cabe maganan tanamai cewa "pls give me the number let me call her up i wanna ask her about zach... she might knw sumting.


Kusan atare sukace mata 'No!!! Zata sake magana cikin katseta meenal ta bata ranta sosai cikin zare mata ido tace i said NO halisa sau nawa zance miki ki contoling kanki idanun kowa nakanki ne fa, We are here to do this job.


Hadiza tace exctly!


Sai halisar batace komi ba tay shiru.


Meenal ce ta amshi number tay waje dashi cikin sauri..


hadiza kuma tayi zaman diris tare da halisa tana sassaita da wayo batare da sunja hanklin kowa akansu ba.


********


Isar meenal talba waje ke da wuya Saiga su vicky da shemau sun yo kanta wujiga wujiga cikin sassarfa dan kowa sai kallonsu yake anata jira aji meke faruwa. Sunyi karyan har sun gaji.


Suna isa wajen meenal Shema'u ta dubi idon jama'a dake kansu snn tace mun shiga uku yau..meenal why are u outside kuma kinbarta da waye acikin church?


Ajiyar zuciya ta sauke snn tace tana tare da hadiza,we got an active number na sectary din zach zamu kira muji inda yake kawai. 


Da mamaki Shemau tace wowww... soooo, zazzafar sauke ajiyar zuciya da vicky tay tana cewa thank u jesus, shiya katseta., rai a mugun bace vickyn tace abeg abeg girl, call that bastard up now sena tsage masa rashin mutunci dan iska kawai..



Meenal ta dubesu tace calm down girl i will right away tunda abunda ya fito dani kenan,..harta fara dialing sai ta bari ta dube vicky tace "wait, vicky, pls can you join them inside..halisa is silently crying wallh,we need to comfort her, when is dis waiting gonna end for god sake.



Shema'u ta runtse ido tace "crying kuma? Vicky tace Yo ai dole tay kuka, irin wann tozarci dame yay kama? Shema'u tace "lahaula wa la kuwwa illa billah...Allah ya tsine ma wasu mazan.


Vicky ta girgiza kai cikin tsananin takaici da bacin rai daya soma nunawa boro boro akan fuskrta sai batace musu uffan ba ta juya ta koma cikin church din cikin gaggawa tayi wajensu hadiza da suke zaune cikin kakalar murmushin dole ma mutane, basu ce ma juna komi ba,nitsuwa sukayi suma suna jin abunda akeyi.


Pastor johnson ne yaketa wa'azi yana dan cracking jokes just so that kar mutane su fara hatsala da jirar da suka kwasa dan wasu tun takwas suka iso gashi an doshi sha biyu na rana.


Tafiyar vicky keda wuya shema'u ta sako meenal agaba suka dialing number sukaga ashema international number ne wanda bugu biyu kawai yay aka dauka.


Meenal tace hello.


Muryan wata baturiyace  suka tsinkayo tana cewa 


"Hello this is zach and zach industries how can i help u maam?


Meenal tace oh yes,

I want to speak to ur boss, tell him is urgent.


Secrtary tace im sorry maam but all urgent calls are directed to his hotline.


Shema'u ta fauce wayar very rudely tace 'What do u mean by that u little succumb..hand it over.


Calmy Sctary Tace am sorry maam but Sir isnt available on calls at the moment.


Cikin sauribMeenal ta katse shemau tace i know, so where is he now..


Sectary tace im sorry ma'am, i cant share his personal informations.


Shema'u ta fauce wayar again ta duba taga  location london abun se ya daure mata kai sosai. 


Da kwakwalarta tayi amfani snn tace "fine, is about his contract with finland construction company Abuja in nigeria, one of the files he submitted to us is missing and his multi million naira contract with us might be terminated in few hrs if he dont call us urgently,

so if u like don't give us his personal information hold it at the expense of the multi million contract. She make sure ta jadadda "multi million din "sann ta karashe da idiot.. tana fadin hakan sai ta katse wayar taja tsaki a mugun masife.


Duk wann be darata ba A Brain dinta tunani ne take tana lissafin wai zach is in london But how?

...when?


Kallonta meenal takeyi ganin yadda ta zafafa cikin tunani can ta ja tsaki mtsss snn tace haba shema dan Allah kina rage zafin zuciya mana ita sectaryn meye nata aciki being polite wont eva hurt u kiga yadda kika masifeta kamar itace zach din


Shema ta harareta tace dama mekike expecting inyi mata ne meenal inhau peting sectry din zach like she is a queen elizabeth of london kome, meenal are u on kolos? I dont even get how zach get to be  in london?..kinsan da cewa a london yake ne..


Menaal batace komi ba ta kyabe baki, Sai Can tace yazanyi in sani toh ai gashi kin masife ta halama su kama wann layin ma su kashe mana bazamu san meya faru yake london aranar aurensa ba.


shemau tace seee, i knw what im doing. They will call us back immiditely trust me.


Hnm kawai Meenal ta furta aranta tana tunanin taya hakan zai faru.


Ko gama kammala tunaninta batayi ba saiga kirarsu na biyo baya ware ido meenal tay cikin mamaki snn ta kalle wayar ta kuma juyo ta dube shemau tay murmushi tace shegiya kawata ure a witch..


Shema tay rolling ido cikin wani irin jiji da dakanta snn tace "i told u" ninasan maganin shegu...


daf meenal zata dau wayar tay sauri wajen rike hannunta tare da cewa ke allow them to call us "thrice"..have some classs jare.


Meenal tace why?


Tace lets make them wait. Suma sujira mu mana..ana ukun ma sai inyakusa yankewa saiki dauka muji me zasu ce.


Aikuwa hakanan ya faru a kira na ukun yana daf yankewa meenal ta dauka ta saka a hands free. Basuce komi ba face gyaran murya da shemau tay cikin jan aji dan asan suna bisa layi


Wann karon muryanshi zach din suka tsinkayo


Da husky and Coarse voice nashi mai cike da professionalism yace 

"Good evening maam

Ure speaking with zach wellington..i heard...


Tun Bai gama rife baki ba shema'u tace "ur english is as terrible as ur sense of maturity mr zach or what eva u call urself

..so, How dare you? 


Wani irin Shiru yay ya runtse idonsa cikin tsananin jin bugun zuciya.


A karsashe Shema'u tace zach kaifa ba karamin yaro bane U left the country on ur weding day as per what? What sort of evil is this..u shud have call off the weding by throwing ur stupid engagement ring on her face yestade rather than  humiliating her to this extent.....u fucking imbecile.


Kasa katse wayar yay musammn daya tsinkayo yadda muryan shema yake aman wuta kiris ya rage ta dura mai ashar amma rashin son taja attention din mutane kansu shiya mugun cetorshi datay masa maganan da murya kasa kasa bamai karfi ba.


Meenal ce ta fauce wayar jikinta na rawa zucyarta na bugu da fargaba, itakam ma tsoro takeji aranta karde ace maganan data gayamai ya jiyan ne ya haddasa wann fitar,dake bata son kowa ma yasan metayi dan haka nan da nan ta cireshi a handsfree snn taja can gefe inda shemaun bazataji me zatace ba snn sukayi magana da zach din cikin wasu yan mintina kadan da baifi biyar ba ta dawo jikinta a mugun sanyaye tana hawaye sosai.


Cikin ziriya ta samu shemau ranta ya baci ya hautsine, A zafafe ta juyo idonta na fidda ruwan tsananin bacin rai ta yo kan meenal dib kamar kububuwa zata fauce wayar cikin masifa tana cewa "ke da Allah ban wayar nan in zazzageshi dan iska kawai shege makiri azzalumi jaki kawai Arnen banza jahili.


She is bcoming unctrollabe meenal ta rirriketa suka koma ta baya inda babu mutane dan É“ari kawai take tana jan zuciya da karfi, suna isa ta bayan church dib shemau ta fixge jikinta tareda tureta cikin masifa mai tsanani har tana kumfar baki


meenal What the hell is this. He is in london...

Zach is in london really?

And On his weding day

"What about halisa? Kaiwa nan jikinta ya sace da tsananin tausayin halisar daya lullube mata zuciya sai jajjan zuciya takeyi mai zafi,"muryanta a karye tace "What has she done to dersev this humiliation on her best day? Metayi masa da zafi haka? Kiji yadda yake business dinsa hankli kwance kamar babu abunda yake faruwa anan ehhhhh? Ranta na dada harzuka ta cije baki babu abunda take tunawa aranta face wahalhalun da halisa tasha da rayuwa hakan yasaka zuciyarta dada karyewa..kukan tausayi ne ya kufce mata...tace i cant belive this..why will bad things happen to good ppl, Chaiiiiii..This guy is overly wicked.


Jikin Meenal rawa yake tama kasa nitsuwa sai memeta innalillahi wa inna ilaihi rajiun takeyi aranta,ciwo da karsashi biyu ke dawainiya da ita, tunanin yadda halisarta zataji da kuma tunanin abubuwan da zach ya gama gaya mata.


"Bazai iya auren mace mai cike da kazanta ba

"Bazai iya rayuwa da macen da tay rayuwa irin na halisa ba..

He loved halisa amma he just cant grace d weding dan baison yaransa suyi gadon irin qaddarar mahaifyarsu.


Wani irin jiri takeji dan tasani cewa da son gulma da makirici bai tunzirata ta bude masa labarin kazantar dake cikin  rayuwar halisa na baya ba da bazai taÉ“a sanin haka ba..


sulalewa tay kan kafarta batare da shiri ba dan tasan dolene halisa ta iya shiga wani hali, nan ta durkushe kasa kan gwiwarta tana kuka  sabida sosai abubuwa suka taru suka cunkushe mata azuciya ayanzu tsoro mai tsanani ma takeji dan batasan mezata furta musu ba inta bude bakinta wajen yi musu bayani...


Hade da abunda take ji na tausayin kawarta halisa awani bangaren zuciryata yanzu ne take da tabbacin cewa itace tay sanadiyar abunda ya faru da halisa na baqin ciki da tozarci ayau ranar aurenta...


Kuka meenal takeyi kamar wanda zata cire ranta a durkushe awajen ta bayan church din inda suka boye har abun nata ya soma damun shemau dake tsaye cikin ziriyar bacin rai tana kallonta da mamaki mai yawa aranta. Tasan dai meenal da halisa sun mugun shakuwa da juna sun zama tamkar yan uwan jini tunda dai agidan su halisar tay rayuwarta tun suna yan mata kafin ta tsaya da kafafunta.


Kasa cewa meenal din komi tay ganin irin kukan rikicewa da gigicewar datakeyi ayanxu.


Tunani kala kala ke rikita kwakwalar meenal yana saka mata tsananin fargaba..


Shin ta fito fili ne ta gaya musu gaskiyar cewa itace tayo silar faruwar kome daya tarwatsa aure tsakanin halisa da zach ayau koko ta boye musu dan karda tsakaninta da halisan ya dawo babu yafiya sai gaba na har abada, kuma tasan itace zataji kunya, hala wann lamari kuma ya kawo karshen kawancen su mai dadi ko ya kawo rabuwar kai atsakanin grp dinsu sanadiyarta.


Tuna hakan kawai take tanata kuka wayarta ne yay ringing cikin katseta ,ganin wacce take kira yasaka ta mike agaggauce ta koma gefe domin ta amsata...


A tsaye shemau ta tsaya kanta a mugun dore tana mai binta da idanu cikin kasa tantance me take ciki..


Anayi ana sharing cikin grops dan Allah


For my posting grp chat 08060712446

No comments