Breaking News

Rainon Soja 35-36


35~36
_________________________

?an Gimtse fuska Jidder tayi tana ca?e baki tare da ?o?arin magana dai dai Mami na saukowa cikin shigar ta na kamala complete house wife. Yanzu fa Mami abu yayi sau?i wannan shigar turawan an daina shi ba kullum ba . Sai dai har yanzu yanda take takonta kasan macece mai kamar maza Wato police ”. Wani irin ?ayataccen murmushi ta saki tana ?an karkacewa tare da kallon Hoton da suke kallo har da jidder wacce tayi tamkar yau ta fara ganin Ma’eesha a Duniya . That’s my baby girl da nake baki labari Ma’eesha ta kenan! Mami ta furta tana fa?a?a fara’ar ta . Ca?e baki Hajiya Hajara tayi tana kallon gyefen ta da shirin zama , don taji labarin Ma’eeshan tun kamin zuwan ta a bakin mutane da Dama . Sai dai kurum taji bata ra’ayin ta duba ga maganganun da jidder da fa?a mata akan yanda suke nuna soyayyar su ga yarinyar da basu san Asalin ta ba . Ganin tana shirin zama ne yasa Mami saurin dakatar da ita da cewa “ A’a Hajara anan kuma ? Mu shiga daga ciki ” . Hummmm ta numfasa tana kallon Bushira kana tace “ Ki jira mu ”. Tom Ranki ya da?e ….Bushira ta furta tana yin ?asss da kanta . Bin bayan Mami su duka suka yi Hajiya Hajara da jidder dake ta jin dadin Yanda Mom Hajara ta nuna akan Ma’eesha a Zuciyar ta tana cewa “ Ai ma Wani Abu sai Ya Haidar ya dawo dake zaki ci ubanki ne”.

Falon Mami na sama suka shiga inda suka yi ma kan su masauki , Gaba ?aya Hajiya Hajara ta sauya fuskar ta babu Annuri don da magana fal a Zuciyar ta gami da Wannan ba?uwar fuskar da ta gani a cikin a halin General Saleh Yelwa . Tum-tum mat ta zauna inda Itama mami ta zauna gaban su sha?e da kayan motsa baki . Ita kam jidder Resting chair ?in dake daga gyefe ka?an ta nema ta zauna , tana zaman jiran mene zai fito daga bakin Hajiya Hajara. Don kaf dangi anyi ittifa?i da Rashin kirkinta musamman idan Abu bai mata ba .

Dan Tsawa Mami tayi tana Binta da kallo , don ganin yanda ta lula Duniyar tunani yasa ta tuno da maganan likita don ba’a da?e da dawo da ita daga India ba akan lafiyar ?wa?walwarta , don a shekarun baya Ta samu matsala na mantuwa, inda a yanzu ma Wasu Ka?an ne daga cikin rayuwarta na baya ta iya tunawa dashi , shine Rayuwar ahalinta. Ta ?ebi shekaru a wani ?auyen Fulani tana rayuwa da mutane masu amana , sai kuma rana ?watsaaam ta tuna da ?angare na Rayuwar ta da Iyalanta wannan ne sanadiyyar dawowan ta har aka yi nasaran ganin ta. Fatan su a yanzu shine kar ta tuna da Abubuwa da yawa da suka faru , wanda ya haddasa masu ba?in ciki a rayuwar ta mara iyaka . Har kuma iya yanzu suka tuno da Wannan mutumi babu Abin da suke bin sa dashi sai ALLAH ya isa!

Hummmm Jan numfashi Mami tayi kana tace “ Hajara tunanin me kike yi haka ? , Da Wani Abu ne ?” . Sauke lemun hannun ta tayi tana mai dashi saman plate ?in dake gaban ta . Kana ta kalli Mami fuska babu walwala tace “ Ina Boy? Ya girma sosai ko? ”.

Yana tare da Ma’eesha ina zai tuna da ke Mom? Ai idan suna tare bai ganin kowa , har gwara shi da Khalil ma , don ko me zata yi ba’a mata fa?a ”. Muryar jidder ya katse su wacce take latsa wayar ta tana kwararo zance . Ya ishe Ni haka! Kuji mun mara kunya dake ake yi ne? . Mami ta katse Ta cike da Tsawa , Wannan yasa Jidder kallon ta tare da kama bakin ta .

Haba Mamin Haidar Meye na wannan fa?an haka ? Jidder ce kike ma wannan tsawan nawa duka take ? Ai wannan zaki firgita mata tunani ne , A?wai shekarun da idan yara basu kai ba wani Hayaniya duka bai kamata da ayi masu shi ba. Tsayawa Mami tayi tana kallon Mom Hajara don bata yi wani mamaki ba ,don tasan halin Hajara da son nata. Cike da San yi ta furta “ Ta dame Ni da Ma’eesha tun da nake ban ta?a ganin masifaffiya irin jidder ba. Wai ita wannan Ma’eesha wacece? Kai Anya??? .

Mom Hajara ta furta tana bin mami da Wani irin kallo . Yarinya ce mai kyau hankali da tarbiyya momy ga ha?uri ba irin Wancen mummunan mai ?aton Goshi ba .

Saurin juyawa Duka suka yi suna kallon hanyar shigowa inda Khalil ke takowa cike da takon sa . Fuskar sa Sake yana kallon ?angaren da Jidder take ya watsa mata Wani irin harara da sai da ta shiga taitayin ta. Kallon su duka tayi kawai sai ta mi?e tana saka kukan sarganci da Gata tare da cewa “ Mami nafi shekara goma a cikin wannan halin hantarar da suke yi mun , tun da Ma’eesha ta shigo Rayuwar mu nake fuskantar tsana…..Kawai sai ta rushe da kuka da gudu tana juyawa tare da barin falon . Kyaji dashi halin ki zaki gyara. Mami ta furta tana jan ?an tsaki tare da tsuwa tana gyara zama .

Zama Khalil yayi a kujeran da jidder ta mi?e kana muryar Hajiya Hajara ya katse su tana cewa “ Gaskiya Nima naji na tsani wannan Yarinyar haba……….!

Don Allah kar ki karanta mun idan baki biyani ba . Ga masu bu?atar payment regular payment ?500 Vip group ?1000 SPC payment ?1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 tare da shaidar biya evidence of payment .idan Vtu transfer ne sai ki tura ta Wannan number 09061466409 .#Antymmnteddy.
[1/21, 8:10 PM] Real~Mamanteddy: *(Book 3 three)*
*Love and Amazing story*
*Written….??? Aysha Mamanteddy Mrs Usm*

 

_________________________

*RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*

 

*Littafin na ku?i ne please ban yarda wata ta karanta mun ba tare da Ta biyani ba , regular group ?500… Vip group ?1000… SPC payment ?1500 via 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932#?????? .*

No comments